Toggle search
Search
Toggle menu
24K
664
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/066 scratch an itch
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
Why
it
feels
so
good
to
scratch
an
itch
[1]
<>
Me
ya
ke
saka
mu
sosa
jikin
mu
?
[2]
#:
It
’
s
the
unpleasant
feeling
that
makes
us
instinctively
scratch
and
scratch
and
scratch
.
[3]
<>
Rashin
jin
da
ɗ
i
ne
ya
ke
sa
mu
ringa
sosa
jikin
mu
,
mu
sosa
,
mu
kuma
ƙ
ara
sosawa
.
[4]
#:
So
why
does
a
fingernail
almost
instantly
make
an
itch
feel
better
?
[5]
<>
To
in
haka
ne
me
ya
ke
sa
faratan
mu
su
ke
ringa
kawar
mana
matsala
a
jiki
,
suna
kuma
saka
mana
jin
dadi
?
[6]
#:
J
R
Traver
began
to
itch
around
her
40th
birthday
,
[7]
<>
J
R
Travert
wata
mata
ce
da
ta
gamu
da
matsalar
ƙ
ai
ƙ
ayin
jiki
a
lokacin
da
take
kimanin
shekaru
40
a
duniya
,
[8]
#:
and
would
continue
to
scratch
away
at
her
skin
until
her
death
some
40
years
later
.
[9]
<>
sannan
har
ma
bayan
wasu
shekarun
arba
'
in
.
[10]
#:
The
zoologist
was
convinced
[11]
<>
Masaninyar
ta
ma
'
adanai
ta
gama
gamasuwa
[12]
#:
that
she
and
two
other
female
relatives
had
been
hosts
to
a
skin
parasite
,
a
mite
called
Dermatophagoides
scheremetewskyi
.
[13]
<>
cewa
ita
da
wasu
matan
biyu
danginta
cewa
suna
da
wasu
'
yan
ƙ
ananan
halittu
da
ke
addabar
su
a
jiki
.
[14]
#:
After
17
years
of
attempting
to
rid
her
body
of
the
mites
,
[15]
<>
Bayan
shekaru
goma
sha
bakwai
ta
na
yun
ƙ
urin
raba
kansu
da
wannan
ƙ
ai
ƙ
ayi
,
[16]
#:
the
scientist
even
published
a
paper
about
her
bodily
infestation
in
the
journal
Proceedings
of
the
Entomological
Society
of
Washington
,
[17]
<>
masana
kimiyya
sun
buga
wata
ma
ƙ
ala
dangane
da
matsalar
da
ta
addabi
fatar
ta
su
,
[18]
#:
presumably
in
an
effort
to
find
someone
who
might
help
.
[19]
<>
da
nufin
ko
za
a
samu
wani
da
zai
iya
nemo
makarin
matsalar
.
[20]
#:
To
treat
the
problem
,
[21]
<>
A
wani
yun
ƙ
uri
na
magance
larurar
,
[22]
#:
she
visited
physicians
,
[23]
<>
Travert
ta
ziyarci
likitoci
,
[24]
#:
dermatologists
,
[25]
<>
da
ƙ
wararrun
likitocin
fata
,
[26]
#:
neurologists
,
and
others
.
[27]
<>
da
ma
wasu
likitocin
.
[28]
#:
She
used
dangerous
pesticides
at
unhealthy
levels
,
over
and
over
again
,
in
an
effort
to
kill
off
the
bugs
.
[29]
<>
Ta
yi
amfani
da
wa
ƙ
an
su
magungunan
ƙ
wari
masu
illa
a
matakai
daban
-
daban
duk
a
yunkurin
raba
kanta
da
ƙ
warin
da
a
rayawar
ta
suke
sa
mata
kaikaiyi
.
[30]
#:
Using
her
fingernails
,
she
dug
the
mites
out
of
her
skin
,
mutilating
her
body
in
the
process
.
[31]
<>
Ta
kuma
yi
anfani
da
faratanta
ta
ringa
kartar
jikinta
har
ma
ta
na
fitar
da
jini
.
[32]
#:
Some
of
the
skin
samples
she
took
from
her
body
and
scalp
would
be
mailed
to
entomologists
.
[33]
<>
A
wasu
lokutan
ta
kan
aika
burbushin
fatar
da
ta
futar
daga
jikinta
da
kuma
jini
zuwa
masu
gudanar
da
binciken
cututtuka
ta
amfani
da
sassan
jikin
mutum
.
[34]
#:
One
clever
doctor
referred
her
for
a
psychological
evaluation
,
[35]
<>
Wani
likita
mai
dabara
ya
taba
tura
ta
a
bincika
ko
tana
da
matsalar
tunani
,
[36]
#:
but
she
managed
to
convince
the
neurologist
that
his
services
were
not
needed
.
[37]
<>
to
amma
ta
shedawa
likitan
da
zai
yi
binciken
cewa
kar
ma
ya
bata
lokacin
sa
.
[38]
#:
“
To
date
,
no
treatment
applied
has
been
able
to
bring
about
complete
eradication
of
the
mites
,”
she
wrote
.
[39]
<> "
Har
yanzu
duk
magungunan
da
ake
yi
min
sun
kasa
magance
min
matsalar
ta
ƙ
ai
ƙ
ayi
,"
A
cewar
ta
.
[40]
#:
We
now
know
that
the
Traver
did
not
have
a
mysterious
colony
of
mites
living
on
and
inside
of
her
skin
,
and
the
skin
of
her
family
members
,
for
40
years
.
[41]
<>
A
yanzu
an
gano
cewa
ashe
dai
babu
wasu
ƙ
wari
da
ke
addabar
Traver
da
dangin
ta
har
tsawon
shekaru
40
.
[42]
#:
She
suffered
from
a
psychiatric
disorder
called
delusory
parasitosis
,
a
condition
in
which
patients
[43]
<>
Suna
fama
ne
da
wata
larura
ce
a
ƙ
wa
ƙ
walwalar
su
da
ke
sa
mutum
ya
ringa
neman
maganin
wata
matsala
da
ya
ke
rayawa
a
zuciyar
sa
,
[44]
#:
try
to
find
physical
evidence
for
the
sensations
they
perceive
,
often
to
their
own
detriment
.
[45]
<>
kuma
yake
neman
shedar
da
zai
gano
ha
ƙ
i
ƙ
anin
matsalar
ta
sa
.
A
lokuta
da
dama
hakan
na
jefa
mutum
cikin
wasu
matsaloli
.
[46]
#:
Traver
’
s
story
is
similar
to
those
of
others
who
suffer
from
delusory
parasitosis
,
[47]
<>
Labarin
Traver
ya
na
kama
da
na
wa
ɗ
anda
suke
fama
da
irin
wannan
larura
.
[48]
#:
but
it
still
remains
a
fairly
rare
occurrence
.
[49]
<>
To
amma
fa
ba
kasafai
aka
fiya
samun
masu
irin
wannan
matsalar
ba
.
[50]
#:
Such
complaints
typically
take
up
less
than
2
.
5
%
of
dermatologists
’
time
.
[51]
<> Ƙ
orafi
a
kan
ƙ
ai
ƙ
ayi
yana
ɗ
aukar
ƙ
asa
da
kaso
biyu
da
rabi
cikin
dari
na
lokacin
likitocin
fata
.
[52]
#:
But
itching
more
generally
is
an
everyday
occurrence
for
just
about
everybody
on
the
planet
.
[53]
<>
To
sai
dai
susa
abu
ne
da
kowa
ke
yi
a
kowane
lokaci
a
duka
fa
ɗ
in
duniya
.
[54]
#:
And
nobody
knows
exactly
what
it
is
.
[55]
<>
Babu
wanda
ya
san
dalilin
da
ya
sa
muke
jin
ƙ
ai
ƙ
ayi
.
[56]
#:
The
definition
still
accepted
by
most
doctors
and
researchers
today
was
put
forth
some
350
years
ago
by
a
German
physician
named
Samuel
Hafenreffer
.
[57]
<>
Ta
'
arifin
da
yake
kar
ɓ
a
ɓɓ
e
dangane
da
ƙ
ai
ƙ
ayi
har
yanzu
a
wajen
likitoci
da
masu
bincike
shi
ne
wanda
wani
likita
ɗ
an
ƙ
asar
Jumus
Samuel
Hafenreffer
ya
ya
yi
shekaru
350
da
suka
gabata
.
[58]
#:
He
wrote
in
somewhat
circular
manner
than
an
itch
is
any
[59]
<>
A
cewar
sa
ƙ
ai
ƙ
ayi
shi
ne
[60]
#:
“
unpleasant
sensation
that
elicits
the
desire
or
reflex
to
scratch
”.
[61]
<> "
wani
rashin
jin
da
ɗ
i
da
ke
haifar
da
bu
ƙ
atar
kartar
wajen
".
[62]
#:
If
you
scratch
,
then
the
sensation
that
provoked
it
is
by
definition
an
itch
.
[63]
<>
Kamar
yadda
wannan
bayani
ya
nuna
wannan
kartar
ita
ce
susa
.
[64]
#:
It
’
s
a
definition
that
may
be
reliable
,
but
it
’
s
probably
not
all
that
useful
.
[65]
<>
Wannan
ta
'
arifin
na
iya
zama
abin
dogaro
,
to
sai
dai
ba
a
ko
wane
lokaci
ne
hakan
ya
ke
zama
daidai
ba
.
[66]
#:
At
first
glance
,
itch
and
pain
seem
to
be
related
.
[67]
<>
A
matakin
farko
, ƙ
ai
ƙ
ayi
da
kuma
jin
ciwo
a
wajen
tamkar
suna
da
dangantaka
.
[68]
#:
The
skin
is
studded
with
an
array
of
nerve
endings
called
nociceptors
[69]
<>
Wasu
'
yan
halittu
ne
ke
baibaye
wani
bangare
na
fata
,
[70]
#:
whose
job
is
to
relay
information
about
the
presence
of
potentially
damaging
stimuli
to
the
spinal
cord
and
brain
.
[71]
<>
wadanda
aikin
su
shi
ne
su
aike
da
wani
sa
ƙ
o
zuwa
laka
da
kuma
ƙ
wa
ƙ
walwa
cewa
akwai
wasu
matsaloli
a
wajen
,
[72]
#:
A
weak
assault
on
those
neurons
results
in
an
itch
,
while
a
fully
fledged
attack
results
in
pain
.
[73]
<>
wanda
hakan
ne
ke
haifar
da
ƙ
ai
ƙ
ayi
.
[74]
#:
Obsessive
scratching
[75]
<>
Sosa
jiki
.
[76]
#:
That
itching
can
arise
for
so
many
different
reasons
doesn
’
t
help
.
[77]
<> Ƙ
ai
ƙ
ayin
zai
iya
kasncewa
sabo
da
dalilai
da
dama
,
kuma
hakan
ya
sa
aka
kasa
samun
wata
hanya
guda
daya
ta
magance
shi
.
[78]
#:
To
start
with
,
there
’
s
acute
itch
,
the
type
most
of
us
are
familiar
with
,
which
could
arise
from
something
[79]
<>
Akwai
kaikayin
da
zai
iya
faruwa
sabo
da
wani
abu
da
ya
faru
haka
kaiwa
,
[80]
#:
as
simple
as
an
insect
bite
.
[81]
<>
kamar
cizon
kwari
.
[82]
#:
Then
there
is
the
more
chronic
,
pathological
type
of
itch
[83]
<>
Akwai
kuma
kaikayi
mai
tsanani
da
zai
iya
faruwa
[84]
#:
that
could
be
associated
with
dry
skin
,
[85]
<>
wanda
ake
danganta
shi
da
wasu
dalilai
kamar
bushewar
fata
,
[86]
#:
eczema
,
psoriasis
,
or
other
skin
diseases
.
[87]
<>
ko
borin
jini
,
ko
kuraje
,
ko
ma
wasu
ciwukan
fata
,
[88]
#:
Brain
tumours
,
multiple
sclerosis
,
chronic
liver
disease
,
lymphoma
,
[89]
<>
ko
matsala
wajen
rabon
jini
a
jiki
,
[90]
#:
Aids
,
and
hyperthyroidism
[91]
<>
ko
tsananin
ciwon
hanta
,
ko
ciwon
sida
(
AIDS
)
[92]
#:
have
all
been
associated
with
chronic
itch
,
as
have
diseased
neurons
.
[93]
<>
duk
suna
da
dangantaka
da
kaikayi
kamar
yadda
masana
cututtuka
suka
bayyana
.
[94]
#:
Scratching
is
a
relatively
minor
form
of
pain
,
but
the
light
pain
we
experience
raking
our
nails
across
our
skin
does
seem
to
help
,
[95]
<>
Sosa
wajen
da
yake
kaikayin
shi
ma
yana
taimakawa
,
[96]
#:
as
does
the
application
of
cold
,
or
heat
,
capsaicin
(
the
chemical
that
gives
peppers
their
heat
),
[97]
<>
kamar
yadda
shafa
wasu
magungunan
rage
radadi
ke
yi
,
[98]
#:
or
even
a
few
electrical
zaps
.
[99]
<>
a
wasu
wuraren
ma
har
a
kan
iya
amfani
da
lantarkidan
rage
matsalar
.
[100]
#:
The
confusion
between
pain
and
itch
notwithstanding
,
there
’
s
a
fairly
straightforward
difference
between
the
two
.
[101]
<>
Rudani
tsakanin
kaikayi
da
kuma
jin
zafin
susa
har
yanzu
abu
ne
da
aka
kasa
yin
bayanin
sa
.
[102]
#:
When
something
hurts
,
[103]
<>
Yayin
da
wani
abu
ya
faru
,
[104]
#:
our
body
responds
with
its
withdrawal
reflex
.
[105]
<>
jiki
yana
saurin
maida
martani
.
[106]
#:
Put
your
hand
near
a
candle
’
s
flame
and
you
'
ll
experience
the
overwhelming
desire
to
pull
it
back
.
[107]
<>
Ga
wani
gajeren
misali
.
Saka
hannun
ka
jikin
harshen
wuta
,
za
ka
ji
kana
so
ka
dauke
hannun
.
[108]
#:
But
the
scratching
reflex
brings
attention
towards
,
rather
than
away
,
from
the
affected
skin
.
[109]
<>
To
amma
dangane
da
susa
,
ita
tana
gayyato
wasu
halittu
da
sinadarai
ne
wajen
da
aka
sosa
,
[110]
#:
That
actually
makes
good
sense
,
and
points
to
one
possible
evolutionary
origin
for
the
scratching
reflex
:
[111]
<>
kuma
hakan
na
nuna
cewa
mai
yuwuwa
a
samu
wata
illa
ta
susar
.
[112]
#:
closer
inspection
[113]
<>
Duban
kurilla
[114]
#:
and
a
quick
scratch
is
more
effective
at
removing
a
crawling
insect
than
would
the
withdrawal
reflex
.
[115]
<>
da
kuma
susar
jiki
na
matukar
tasiri
wajen
magance
kwari
fiye
da
yadda
suke
dauke
radadi
.
[116]
#:
Scratching
is
a
good
way
to
remove
not
just
insects
and
parasites
,
[117]
<>
Susa
ba
wai
kawai
tana
raba
fata
da
kwari
ba
ne
,
[118]
#:
but
also
bits
of
plants
[119]
<>
ta
na
ma
kore
wasu
tsirrai
a
jikin
fata
[120]
#:
and
any
other
unwanted
material
hitching
a
ride
on
your
skin
or
in
your
hair
.
[121]
<>
da
kuma
wasu
abubuwa
da
ba
a
bukata
da
ke
addabar
fata
ko
kuma
gashi
.
[122]
#:
Here
’
s
how
it
works
:
[123]
<>
Ga
yadda
abin
ke
faruwa
:
[124]
#:
when
something
bothers
the
skin
,
[125]
<>
Idan
wani
abu
ya
faru
a
fata
,
[126]
#:
like
a
mosquito
bite
,
[127]
<>
kamar
cizon
sauro
,
[128]
#:
cells
release
a
chemical
,
usually
histamine
.
[129]
<>
kwayoyin
jini
suna
sakin
wasu
sinadarai
kamar
na
histamine
.
[130]
#:
That
release
provokes
the
nociceptors
in
the
skin
to
send
a
message
to
the
spine
,
which
then
relays
the
message
through
a
bundle
of
nerves
called
the
spinothalamic
tract
up
to
the
brain
.
[131]
<>
Hakan
kuma
na
sanya
wata
halitta
a
jikin
fata
ta
aike
da
wani
sako
zuwa
laka
,
da
ita
kuma
ke
aikewa
da
wannan
sakon
ta
cikin
jijiyoyi
har
zuwa
kwakwalwa
.
[132]
#:
Are
you
getting
itchy
yet
?
[133]
<>
Shin
kana
jin
kaikayi
a
jikin
ka
har
yanzu
?
[134]
#:
If
you
are
,
it
’
s
because
,
like
yawning
,
itching
can
be
contagious
.
[135]
<>
Idan
haka
ne
,
watakila
sabo
da
kamar
hamma
ita
ma
susa
na
iya
yada
cututtuka
.
[136]
#:
Physicians
say
that
they
start
feeling
itchy
after
treating
patients
for
scabies
.
[137]
<>
Likitoci
na
cewa
suna
jin
kaikayi
idan
suka
duba
mutanen
da
suka
zo
da
matsananciyar
larurar
fata
.
[138]
#:
And
researchers
once
gave
a
lecture
on
itching
just
to
see
if
they
could
get
their
audience
to
feel
itchy
,
and
it
worked
.
[139]
<>
Sannan
masu
bincike
sun
taba
bada
wata
makala
kan
susa
dan
kawai
su
gano
ko
za
su
iya
saka
mahalarta
bukatar
sosa
jikin
su
,
hakan
kuwa
aka
yi
.
[140]
#:
Hidden
cameras
revealed
that
the
audience
spent
a
lot
more
time
scratching
themselves
during
that
lecture
than
during
a
talk
on
a
more
innocuous
subject
.
[141]
<>
Wasu
na
'
urorin
daukar
bidiyo
da
aka
bobboye
sun
nuna
cewa
mahalarta
sun
shafe
lokaci
mai
tsawo
suna
sosa
jikin
su
a
lokaci
da
ake
ci
gaba
da
gabatar
da
makalar
.
[142]
#:
Contagious
itching
has
even
been
seen
in
monkeys
,
hinting
at
the
tantalising
possibility
that
there
could
be
an
evolutionary
advantage
to
scratching
ourselves
when
we
watch
others
scratching
themselves
.
[143]
<>
Bincike
ya
nuna
cewa
akwai
yiwuwar
mutum
yana
iya
kama
sosa
jikin
sa
da
zarar
ya
ga
wani
yana
susar
.
[144]
#:
And
consider
this
:
scratching
isn
’
t
usually
thought
of
as
painful
and
can
be
downright
pleasurable
.
[145]
<>
Ana
dai
ganin
zafin
da
ake
ji
yayin
kaikayi
bai
kai
jin
radadi
idan
an
yi
susa
ba
.
[146]
#:
In
a
1948
paper
in
the
Journal
of
Investigative
Dermatology
,
Washington
University
School
of
Medicine
neurophysiologist
George
Bishop
noted
the
puzzle
,
writing
,
[147]
<>
A
wata
makala
da
aka
buga
a
mujallar
zuzzurfan
bincike
kan
al
'
amuran
fata
a
jami
'
ar
Washington
,
wani
kwararre
George
Bishop
ya
nuna
cewa
,
[148]
#:
“
scratching
an
itch
with
a
violence
that
would
cause
pain
elsewhere
may
be
experienced
as
one
of
the
most
exquisite
pleasures
”.
[149]
<> "
kartar
da
mutum
zai
iya
yi
wa
kan
sa
yayin
susa
mai
tsanani
na
iya
zama
sauki
da
kuma
jin
dadi
idan
aka
kwatanta
da
kaikaiyin
da
yake
ji
".
[150]
#:
And
while
this
makes
back
scratches
from
a
loved
one
quite
enjoyable
,
[151]
<>
Yayin
da
mutum
ya
ke
jin
dadi
idan
ana
yi
masa
susa
,
[152]
#:
it
can
also
lead
to
serious
problems
for
those
with
chronic
itching
-
related
diseases
.
[153]
<>
hakan
na
kuma
iya
haifar
da
babbar
matsala
musamman
idan
ka
yi
wa
mutuma
da
yake
fama
da
ciwukan
fata
susa
.
[154]
#:
Patients
with
eczema
have
reported
that
they
scratch
not
until
the
itch
has
subsided
,
but
rather
until
it
no
longer
feels
good
to
scratch
.
[155]
<>
Wasu
marasa
lafiya
da
ke
fama
da
ciwon
fata
na
cewa
suna
sosa
jikinsu
har
ma
su
daina
jin
dadin
susar
.
[156]
#:
“
Happiness
,”
said
Ogden
Nash
, “
is
having
a
scratch
for
every
itch
”.
The
American
poet
was
probably
more
right
than
he
knew
.
[157]
<>
Dan
haka
ne
ma
wani
mawaki
ya
ke
cewa
Babban
abin
jin
da
dai
shi
ne
da
ka
ji
kaikayi
kawai
ka
sosa
wajen
.
[158]
Last modified
23 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
Why it feels so good to scratch an itch [1] <> Me ya ke saka mu sosa jikin mu? [2]
2
#:
It’s the unpleasant feeling that makes us instinctively scratch and scratch and scratch. [3] <> Rashin jin daɗi ne ya ke sa mu ringa sosa jikin mu, mu sosa, mu kuma ƙara sosawa. [4]
3
#:
So why does a fingernail almost instantly make an itch feel better? [5] <> To in haka ne me ya ke sa faratan mu su ke ringa kawar mana matsala a jiki, suna kuma saka mana jin dadi? [6]
4
#:
J R Traver began to itch around her 40th birthday, [7] <> J R Travert wata mata ce da ta gamu da matsalar ƙaiƙayin jiki a lokacin da take kimanin shekaru 40 a duniya, [8]
5
#:
and would continue to scratch away at her skin until her death some 40 years later. [9] <> sannan har ma bayan wasu shekarun arba'in. [10]
6
#:
The zoologist was convinced [11] <> Masaninyar ta ma'adanai ta gama gamasuwa [12]
7
#:
that she and two other female relatives had been hosts to a skin parasite, a mite called Dermatophagoides scheremetewskyi. [13] <> cewa ita da wasu matan biyu danginta cewa suna da wasu 'yan ƙananan halittu da ke addabar su a jiki. [14]
8
#:
After 17 years of attempting to rid her body of the mites, [15] <> Bayan shekaru goma sha bakwai ta na yunƙurin raba kansu da wannan ƙaiƙayi, [16]
9
#:
the scientist even published a paper about her bodily infestation in the journal Proceedings of the Entomological Society of Washington, [17] <> masana kimiyya sun buga wata maƙala dangane da matsalar da ta addabi fatar ta su, [18]
10
#:
presumably in an effort to find someone who might help. [19] <> da nufin ko za a samu wani da zai iya nemo makarin matsalar. [20]
11
#:
To treat the problem, [21] <> A wani yunƙuri na magance larurar, [22]
12
#:
she visited physicians, [23] <> Travert ta ziyarci likitoci, [24]
13
#:
dermatologists, [25] <> da ƙwararrun likitocin fata, [26]
14
#:
neurologists, and others. [27] <> da ma wasu likitocin. [28]
15
#:
She used dangerous pesticides at unhealthy levels, over and over again, in an effort to kill off the bugs. [29] <> Ta yi amfani da waƙan su magungunan ƙwari masu illa a matakai daban-daban duk a yunkurin raba kanta da ƙwarin da a rayawar ta suke sa mata kaikaiyi. [30]
16
#:
Using her fingernails, she dug the mites out of her skin, mutilating her body in the process. [31] <> Ta kuma yi anfani da faratanta ta ringa kartar jikinta har ma ta na fitar da jini. [32]
17
#:
Some of the skin samples she took from her body and scalp would be mailed to entomologists. [33] <> A wasu lokutan ta kan aika burbushin fatar da ta futar daga jikinta da kuma jini zuwa masu gudanar da binciken cututtuka ta amfani da sassan jikin mutum. [34]
18
#:
One clever doctor referred her for a psychological evaluation, [35] <> Wani likita mai dabara ya taba tura ta a bincika ko tana da matsalar tunani, [36]
19
#:
but she managed to convince the neurologist that his services were not needed. [37] <> to amma ta shedawa likitan da zai yi binciken cewa kar ma ya bata lokacin sa. [38]
20
#:
“To date, no treatment applied has been able to bring about complete eradication of the mites,” she wrote. [39] <> "Har yanzu duk magungunan da ake yi min sun kasa magance min matsalar ta ƙaiƙayi," A cewar ta. [40]
21
#:
We now know that the Traver did not have a mysterious colony of mites living on and inside of her skin, and the skin of her family members, for 40 years. [41] <> A yanzu an gano cewa ashe dai babu wasu ƙwari da ke addabar Traver da dangin ta har tsawon shekaru 40. [42]
22
#:
She suffered from a psychiatric disorder called delusory parasitosis, a condition in which patients [43] <> Suna fama ne da wata larura ce a ƙwaƙwalwalar su da ke sa mutum ya ringa neman maganin wata matsala da ya ke rayawa a zuciyar sa, [44]
23
#:
try to find physical evidence for the sensations they perceive, often to their own detriment. [45] <> kuma yake neman shedar da zai gano haƙiƙanin matsalar ta sa. A lokuta da dama hakan na jefa mutum cikin wasu matsaloli. [46]
24
#:
Traver’s story is similar to those of others who suffer from delusory parasitosis, [47] <> Labarin Traver ya na kama da na waɗanda suke fama da irin wannan larura. [48]
25
#:
but it still remains a fairly rare occurrence. [49] <> To amma fa ba kasafai aka fiya samun masu irin wannan matsalar ba. [50]
26
#:
Such complaints typically take up less than 2.5% of dermatologists’ time. [51] <> Ƙorafi a kan ƙaiƙayi yana ɗaukar ƙasa da kaso biyu da rabi cikin dari na lokacin likitocin fata. [52]
27
#:
But itching more generally is an everyday occurrence for just about everybody on the planet. [53] <> To sai dai susa abu ne da kowa ke yi a kowane lokaci a duka faɗin duniya. [54]
28
#:
And nobody knows exactly what it is. [55] <> Babu wanda ya san dalilin da ya sa muke jin ƙaiƙayi. [56]
29
#:
The definition still accepted by most doctors and researchers today was put forth some 350 years ago by a German physician named Samuel Hafenreffer. [57] <> Ta'arifin da yake karɓaɓɓe dangane da ƙaiƙayi har yanzu a wajen likitoci da masu bincike shi ne wanda wani likita ɗan ƙasar Jumus Samuel Hafenreffer ya ya yi shekaru 350 da suka gabata. [58]
30
#:
He wrote in somewhat circular manner than an itch is any [59] <> A cewar sa ƙaiƙayi shi ne [60]
31
#:
“unpleasant sensation that elicits the desire or reflex to scratch”. [61] <> "wani rashin jin daɗi da ke haifar da buƙatar kartar wajen". [62]
32
#:
If you scratch, then the sensation that provoked it is by definition an itch. [63] <> Kamar yadda wannan bayani ya nuna wannan kartar ita ce susa. [64]
33
#:
It’s a definition that may be reliable, but it’s probably not all that useful. [65] <> Wannan ta'arifin na iya zama abin dogaro, to sai dai ba a ko wane lokaci ne hakan ya ke zama daidai ba. [66]
34
#:
At first glance, itch and pain seem to be related. [67] <> A matakin farko, ƙaiƙayi da kuma jin ciwo a wajen tamkar suna da dangantaka. [68]
35
#:
The skin is studded with an array of nerve endings called nociceptors [69] <> Wasu 'yan halittu ne ke baibaye wani bangare na fata, [70]
36
#:
whose job is to relay information about the presence of potentially damaging stimuli to the spinal cord and brain. [71] <> wadanda aikin su shi ne su aike da wani saƙo zuwa laka da kuma ƙwaƙwalwa cewa akwai wasu matsaloli a wajen, [72]
37
#:
A weak assault on those neurons results in an itch, while a fully fledged attack results in pain. [73] <> wanda hakan ne ke haifar da ƙaiƙayi. [74]
38
#:
Obsessive scratching [75] <> Sosa jiki. [76]
39
#:
That itching can arise for so many different reasons doesn’t help. [77] <> Ƙaiƙayin zai iya kasncewa sabo da dalilai da dama, kuma hakan ya sa aka kasa samun wata hanya guda daya ta magance shi. [78]
40
#:
To start with, there’s acute itch, the type most of us are familiar with, which could arise from something [79] <> Akwai kaikayin da zai iya faruwa sabo da wani abu da ya faru haka kaiwa, [80]
41
#:
as simple as an insect bite. [81] <> kamar cizon kwari. [82]
42
#:
Then there is the more chronic, pathological type of itch [83] <> Akwai kuma kaikayi mai tsanani da zai iya faruwa [84]
43
#:
that could be associated with dry skin, [85] <> wanda ake danganta shi da wasu dalilai kamar bushewar fata, [86]
44
#:
eczema, psoriasis, or other skin diseases. [87] <> ko borin jini, ko kuraje, ko ma wasu ciwukan fata, [88]
45
#:
Brain tumours, multiple sclerosis, chronic liver disease, lymphoma, [89] <> ko matsala wajen rabon jini a jiki, [90]
46
#:
Aids, and hyperthyroidism [91] <> ko tsananin ciwon hanta, ko ciwon sida (AIDS) [92]
47
#:
have all been associated with chronic itch, as have diseased neurons. [93] <> duk suna da dangantaka da kaikayi kamar yadda masana cututtuka suka bayyana. [94]
48
#:
Scratching is a relatively minor form of pain, but the light pain we experience raking our nails across our skin does seem to help, [95] <> Sosa wajen da yake kaikayin shi ma yana taimakawa, [96]
49
#:
as does the application of cold, or heat, capsaicin (the chemical that gives peppers their heat), [97] <> kamar yadda shafa wasu magungunan rage radadi ke yi, [98]
50
#:
or even a few electrical zaps. [99] <> a wasu wuraren ma har a kan iya amfani da lantarkidan rage matsalar. [100]
51
#:
The confusion between pain and itch notwithstanding, there’s a fairly straightforward difference between the two. [101] <> Rudani tsakanin kaikayi da kuma jin zafin susa har yanzu abu ne da aka kasa yin bayanin sa. [102]
52
#:
When something hurts, [103] <> Yayin da wani abu ya faru, [104]
53
#:
our body responds with its withdrawal reflex. [105] <> jiki yana saurin maida martani. [106]
54
#:
Put your hand near a candle’s flame and you'll experience the overwhelming desire to pull it back. [107] <> Ga wani gajeren misali. Saka hannun ka jikin harshen wuta, za ka ji kana so ka dauke hannun. [108]
55
#:
But the scratching reflex brings attention towards, rather than away, from the affected skin. [109] <> To amma dangane da susa, ita tana gayyato wasu halittu da sinadarai ne wajen da aka sosa, [110]
56
#:
That actually makes good sense, and points to one possible evolutionary origin for the scratching reflex: [111] <> kuma hakan na nuna cewa mai yuwuwa a samu wata illa ta susar. [112]
57
#:
closer inspection [113] <> Duban kurilla [114]
58
#:
and a quick scratch is more effective at removing a crawling insect than would the withdrawal reflex. [115] <> da kuma susar jiki na matukar tasiri wajen magance kwari fiye da yadda suke dauke radadi. [116]
59
#:
Scratching is a good way to remove not just insects and parasites, [117] <> Susa ba wai kawai tana raba fata da kwari ba ne, [118]
60
#:
but also bits of plants [119] <> ta na ma kore wasu tsirrai a jikin fata [120]
61
#:
and any other unwanted material hitching a ride on your skin or in your hair. [121] <> da kuma wasu abubuwa da ba a bukata da ke addabar fata ko kuma gashi. [122]
62
#:
Here’s how it works: [123] <> Ga yadda abin ke faruwa: [124]
63
#:
when something bothers the skin, [125] <> Idan wani abu ya faru a fata, [126]
64
#:
like a mosquito bite, [127] <> kamar cizon sauro, [128]
65
#:
cells release a chemical, usually histamine. [129] <> kwayoyin jini suna sakin wasu sinadarai kamar na histamine. [130]
66
#:
That release provokes the nociceptors in the skin to send a message to the spine, which then relays the message through a bundle of nerves called the spinothalamic tract up to the brain. [131] <> Hakan kuma na sanya wata halitta a jikin fata ta aike da wani sako zuwa laka, da ita kuma ke aikewa da wannan sakon ta cikin jijiyoyi har zuwa kwakwalwa. [132]
67
#:
Are you getting itchy yet? [133] <> Shin kana jin kaikayi a jikin ka har yanzu? [134]
68
#:
If you are, it’s because, like yawning, itching can be contagious. [135] <> Idan haka ne, watakila sabo da kamar hamma ita ma susa na iya yada cututtuka. [136]
69
#:
Physicians say that they start feeling itchy after treating patients for scabies. [137] <> Likitoci na cewa suna jin kaikayi idan suka duba mutanen da suka zo da matsananciyar larurar fata. [138]
70
#:
And researchers once gave a lecture on itching just to see if they could get their audience to feel itchy, and it worked. [139] <> Sannan masu bincike sun taba bada wata makala kan susa dan kawai su gano ko za su iya saka mahalarta bukatar sosa jikin su, hakan kuwa aka yi. [140]
71
#:
Hidden cameras revealed that the audience spent a lot more time scratching themselves during that lecture than during a talk on a more innocuous subject. [141] <> Wasu na'urorin daukar bidiyo da aka bobboye sun nuna cewa mahalarta sun shafe lokaci mai tsawo suna sosa jikin su a lokaci da ake ci gaba da gabatar da makalar. [142]
72
#:
Contagious itching has even been seen in monkeys, hinting at the tantalising possibility that there could be an evolutionary advantage to scratching ourselves when we watch others scratching themselves. [143] <> Bincike ya nuna cewa akwai yiwuwar mutum yana iya kama sosa jikin sa da zarar ya ga wani yana susar. [144]
73
#:
And consider this: scratching isn’t usually thought of as painful and can be downright pleasurable. [145] <> Ana dai ganin zafin da ake ji yayin kaikayi bai kai jin radadi idan an yi susa ba. [146]
74
#:
In a 1948 paper in the Journal of Investigative Dermatology, Washington University School of Medicine neurophysiologist George Bishop noted the puzzle, writing, [147] <> A wata makala da aka buga a mujallar zuzzurfan bincike kan al'amuran fata a jami'ar Washington, wani kwararre George Bishop ya nuna cewa, [148]
75
#:
“scratching an itch with a violence that would cause pain elsewhere may be experienced as one of the most exquisite pleasures”. [149] <> "kartar da mutum zai iya yi wa kan sa yayin susa mai tsanani na iya zama sauki da kuma jin dadi idan aka kwatanta da kaikaiyin da yake ji". [150]
76
#:
And while this makes back scratches from a loved one quite enjoyable, [151] <> Yayin da mutum ya ke jin dadi idan ana yi masa susa, [152]
77
#:
it can also lead to serious problems for those with chronic itching-related diseases. [153] <> hakan na kuma iya haifar da babbar matsala musamman idan ka yi wa mutuma da yake fama da ciwukan fata susa. [154]
78
#:
Patients with eczema have reported that they scratch not until the itch has subsided, but rather until it no longer feels good to scratch. [155] <> Wasu marasa lafiya da ke fama da ciwon fata na cewa suna sosa jikinsu har ma su daina jin dadin susar. [156]
79
#:
“Happiness,” said Ogden Nash, “is having a scratch for every itch”. The American poet was probably more right than he knew. [157] <> Dan haka ne ma wani mawaki ya ke cewa Babban abin jin da dai shi ne da ka ji kaikayi kawai ka sosa wajen. [158]