Toggle search
Search
Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/068 quietest place
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
Inside
the
quietest
place
on
Earth
[1]
<>
Ka
san
dakin
da
ya
fi
shiru
a
duniya
?
[2]
#:
Microsoft
has
built
a
chamber
so
quiet
,
[3]
<>
Kamfanin
Microsoft
ya
gina
wani
daki
da
yake
shiru
ba
a
jin
karar
komai
,
[4]
#:
you
can
hear
the
grind
of
your
bones
–
[5]
<>
ta
yadda
hatta
kasusuwan
jikinka
ma
za
ka
ji
motsinsu
.
[6]
#:
and
it
’
s
helping
to
fine
-
tune
the
next
-
generation
of
electronic
goods
.
[7]
<>
Kuma
dakin
na
taimaka
wa
wajen
kirkiro
kayan
laturoni
da
za
a
bullo
da
su
nan
gaba
.
[8]
#:
If
LeSalle
Munroe
stands
still
for
a
few
moments
in
his
“
office
”,
[9]
<>
Idan
LeSalle
Munroe
ya
tsaya
cik
na
dan
wani
lokaci
a
cikin
ofishinsa
,
[10]
#:
something
unsettling
can
happen
–
[11]
<>
wani
abu
mai
tsoratarwa
yakan
faru
.
[12]
#:
he
can
hear
the
blood
rushing
around
his
body
[13]
<>
Zai
iya
jin
karar
tafiyar
jininsa
a
cikin
jikinsa
[14]
#:
and
his
eyes
squelch
as
they
move
in
his
skull
.
[15]
<>
da
motsin
idanuwansa
a
cikin
kwarminsu
.
[16]
#:
While
many
people
work
in
places
filled
with
the
tip
-
tap
of
keyboards
,
the
hubbub
of
chatter
from
colleagues
and
a
constant
hum
of
computers
,
[17]
<>
Yayin
da
wasu
mutanen
ke
aiki
a
wurin
da
ke
cike
da
karar
kwamfuta
da
sauran
na
'
urori
da
surutai
da
kai
-
kawo
na
abokanan
aiki
,
[18]
#:
Munroe
is
surrounded
by
almost
total
silence
.
[19]
<>
Munroe
yana
cikin
wurin
da
babu
wani
motsi
ko
kara
.
[20]
#:
His
office
is
the
quietest
place
on
the
planet
.
[21]
<>
Ofishinsa
shi
ne
wurin
da
ya
fi
shiru
a
duk
duniya
.
[22]
#:
The
specially
constructed
chamber
[23]
<>
Shi
dai
wannan
daki
na
musamman
[24]
#:
is
hidden
in
the
depths
of
Building
87
[25]
<>
yana
boye
ne
can
a
karkashin
Gini
na
87
[26]
#:
at
Microsoft
’
s
headquarters
in
Redmond
,
Washington
,
[27]
<>
a
hedikwatar
kamfanin
Microsoft
da
ke
Redmond
a
birnin
Washington
,
[28]
#:
where
the
firm
’
s
hardware
laboratories
are
based
.
[29]
<>
inda
dakunan
binciken
kimiyya
na
manhajar
kamfanin
suke
.
[30]
#:
Products
like
the
Surface
computers
,
Xbox
and
Hololens
have
all
been
developed
here
.
[31]
<>
A
nan
ne
aka
kirkiro
fitattun
kwamfutoci
da
manhajar
kamfanin
irin
su
Surface
computers
da
Xbox
da
Hololens
.
[32]
#:
Microsoft
’
s
engineers
built
the
room
–
known
as
an
anechoic
chamber
–
[33]
<>
Injiniyoyin
kamfanin
ne
suka
kirkiro
tare
da
gina
dakin
(
anechoic
chamber
),
[34]
#:
to
help
them
test
new
equipment
they
were
developing
[35]
<>
domin
ya
taimaka
musu
wurin
gwajin
sabbin
na
'
urorin
da
suka
kirkiro
.
[36]
#:
in
2015
it
set
the
official
world
record
for
silence
[37]
<>
Kuma
a
shekarar
2015
dakin
ya
kafa
tarihin
zama
wurin
da
ya
fi
zama
shiru
a
duk
duniya
.
[38]
#:
To
put
that
in
context
,
[39]
<>
Ta
yadda
za
ka
kara
fahimtar
yanayin
wurin
karara
,
shi
ne
,
[40]
#:
a
human
whisper
is
about
30
decibels
[41]
<>
idan
mutum
ya
yi
rada
tana
linkawa
kusan
sau
talatin
a
kara
,
[42]
#:
while
the
sound
of
someone
breathing
normally
comes
in
at
just
10
decibels
.
[43]
<>
yayin
da
karar
numfashin
mutum
kuma
ke
linkawa
sau
goma
.
[44]
#:
“
It
is
a
very
unique
experience
inside
with
the
door
closed
,”
says
Munroe
.
[45]
<>
Munroe
ya
ce
,
Idan
aka
rufe
kofar
dakin
yanayin
wani
ne
na
daban
wanda
ba
ka
taba
ji
ba
,
[46]
#:
“
When
you
stop
breathing
,
[47]
<>
idan
ka
tsayar
da
numfashinka
[48]
#:
you
can
hear
your
heart
beating
and
the
blood
flowing
in
your
veins
.
[49]
<>
za
ka
iya
jin
zuciyarka
tana
bugawa
da
tafiyar
jininka
a
jiki
.
[50]
#:
I
don
’
t
stay
inside
with
the
door
closed
very
often
.”
[51]
<>
Ni
kaina
ba
kasafai
nake
zama
a
ciki
ba
da
kofar
a
rufe
.
[52]
#:
It
took
almost
two
years
to
design
and
build
the
chamber
[53]
<>
Sai
da
aka
dauki
kusan
shekara
biyu
ana
zayyanawa
da
gina
dakin
,
[54]
#:
where
Munroe
’
s
team
now
spend
their
days
putting
Microsoft
’
s
technology
through
its
paces
.
[55]
<>
inda
a
yanzu
Munroe
da
abokan
aikinsa
ke
aiki
a
kullum
na
kirkiro
da
kayayyakin
fasaha
na
kamfanin
Microsoft
.
[56]
#:
Even
finding
a
suitable
building
[57]
<>
Hatta
samo
ginin
da
ya
dace
inda
za
a
yi
wannan
daki
[58]
#:
took
nearly
eight
months
of
testing
to
find
one
quiet
enough
to
house
it
.
[59]
<>
sai
da
aka
dauki
kusan
wata
takwas
ana
gwaje
-
gwaje
domin
samun
wurin
da
yake
shiru
ba
hayaniya
ko
wata
kara
da
za
a
iya
yinsa
.
[60]
#:
This
nest
of
rooms
within
rooms
–
[61]
<>
Dakin
dai
an
yi
shi
ne
can
a
cikin
tsakiyar
wasu
dakuna
[62]
#:
each
with
walls
up
to
12
inches
thick
–
[63]
<>
wadanda
kowanne
bangonsa
ya
kai
kaurin
inci
12
,
[64]
#:
helps
to
cut
the
noise
reaching
the
chamber
by
around
110
decibels
.
[65]
<>
wanda
hakan
ya
sa
ba
wata
kara
daga
waje
da
za
ta
shigo
cikinsa
.
[66]
#:
If
a
jet
was
taking
off
just
outside
the
building
,
[67]
<>
Idan
jirgin
sama
na
yaki
zai
tashi
a
kusa
da
ginin
gidan
da
dakin
yake
[68]
#:
you
would
hear
little
more
than
a
whisper
inside
the
final
concrete
bunker
where
the
chamber
is
.
[69]
<>
abin
da
za
ka
ji
a
daki
na
karshe
da
wannan
ofis
yake
ciki
bai
wuce
kamar
rada
ba
.
[70]
#:
“
This
insulation
makes
a
huge
difference
,”
[71]
<> “
An
tsara
ginin
ofishin
ta
wata
hanya
ta
musamman
ta
yadda
ba
inda
gininsa
kai
tsaye
ya
taba
ainahin
ginin
gidan
da
yake
ciki
.”
[72]
#:
explains
Hundraj
Gopal
,
principal
human
factors
engineer
at
Microsoft
who
led
the
team
that
built
the
anechoic
chamber
.
[73]
<>
In
ji
Hundraj
Gopal
,
babban
injiniyan
al
'
amuran
da
suka
shafi
mutane
na
kamfanin
na
Microsoft
.
[74]
#:
The
anechoic
chamber
is
a
cube
measuring
21ft
(
6
.
36m
)
in
each
direction
.
[75]
<>
Wannan
daki
ko
ofis
yana
da
fadin
kafa
21
ta
kowane
bangare
.
[76]
#:
Each
of
its
six
surfaces
is
lined
with
clusters
of
4ft
-
long
(
1
.
2m
)
wedges
of
sound
absorbing
foam
,
[77]
<>
Kuma
a
dukkanin
bangarorinsa
shida
an
shinfida
masa
abin
da
ke
hana
sauti
wucewa
mai
tsawon
kafa
hudu
,
[78]
#:
helping
to
prevent
any
echoes
bouncing
off
the
walls
from
any
sound
produced
inside
.
[79]
<>
wanda
ke
hana
amsa
amo
na
duk
wani
sauti
da
aka
yi
a
cikin
dakin
.
[80]
#:
Seals
around
the
doors
of
the
chamber
and
the
rooms
surrounding
it
also
[81]
<>
Ita
kanta
kofar
da
sauran
duk
wasu
tsare
-
tsare
na
dakin
an
yi
su
ne
na
musamman
[82]
#:
help
to
keep
noise
from
leaking
in
.
[83]
<>
ta
yadda
ba
wani
sauti
ko
kara
daga
ciki
da
zai
fita
ko
kuma
ya
shigo
ciki
daga
waje
.
[84]
#:
“
The
chamber
itself
is
one
that
is
commercially
available
so
anyone
can
buy
it
,”
says
Gopal
.
[85]
<>
Gopal
ya
ce
;
Ga
duk
wanda
yake
bukatar
irin
wannan
daki
zai
iya
saye
akwai
shi
.
[86]
#:
“
The
secret
is
in
the
extra
time
and
energy
we
put
into
isolating
the
sprinkler
system
,
putting
in
door
seals
,
a
specialised
air
supply
,
staggering
the
openings
and
the
way
cables
go
in
.
There
is
a
lot
that
went
around
this
chamber
that
makes
it
unique
.”
[87]
<>
Sirrin
abin
kawai
shi
ne
yadda
muka
yi
dabara
da
bata
lokaci
wurin
sarrafa
hanyar
da
iska
za
ta
kai
ga
dakin
.
[88]
#:
Before
officials
from
the
Guinness
Book
of
Records
arrived
to
[89]
<>
Kafin
jami
'
an
littafin
bajinta
na
duniya
na
Guiness
Book
of
Records
su
je
wurin
[90]
#:
take
measurements
in
Gopal
’
s
anechoic
chamber
[91]
<>
su
yi
nazarinsa
har
ya
zama
na
daya
a
duniya
(-
20
.
6
),
[92]
#:
the
world
record
for
the
quietest
spot
on
Earth
was
held
by
Orfield
Laboratories
in
Minneapolis
,
which
had
an
anechoic
chamber
that
had
noise
levels
of
-
9
.
4
decibels
.
[93]
<>
dakin
bincike
na
kimiyya
na
Orfield
Laboratories
da
ke
Minneapolis
shi
ne
ke
da
wannan
bajinta
ta
dakin
da
yake
mafi
shiru
a
duniya
(-
9
.
4
decibels
).
[94]
#:
“
We
didn
’
t
set
out
to
build
the
quietest
chamber
on
the
planet
,”
says
Gopal
.
[95]
<>
Gopal
ya
ce
;
Ba
wai
mun
yi
niyyar
gina
wurin
da
shi
ne
ya
fi
shiru
ba
a
duniya
.
[96]
#:
“
My
intention
was
to
have
something
that
was
at
least
zero
decibels
,
which
is
the
lowest
the
average
human
can
hear
.”
[97]
<>
Niyyata
mu
yi
wurin
da
babu
hayaniya
ko
iya
karar
da
kunnen
mutum
zai
iya
ji
(
0
decibels
).
[98]
#:
You
would
think
that
a
place
so
quiet
would
also
be
peaceful
.
[99]
<>
Za
ka
dauka
cewa
wurin
da
yake
shiru
kamar
wannan
,
zai
kasance
wuri
ne
da
yake
lami
lafiya
.
[100]
#:
But
for
those
who
spend
any
time
in
there
,
it
is
far
from
the
case
.
[101]
<>
To
amma
ga
wadanda
suka
taba
shiga
dakin
lamarin
ba
haka
yake
ba
ko
alama
.
[102]
#:
Gopal
often
gives
visitors
to
Microsoft
a
tour
of
the
audio
laboratories
,
[103]
<>
Gopal
yakan
ba
wa
bakin
da
suka
ziyarci
hedikwatar
ta
Microsoft
damar
ziyarar
dakunan
bincike
da
gwaji
na
kamfanin
,
[104]
#:
which
includes
a
trip
inside
the
anechoic
chamber
–
and
most
find
the
experience
very
uncomfortable
.
[105]
<>
har
ma
da
wannan
daki
na
musamman
.
[106]
#:
“
Some
people
want
out
within
a
few
seconds
,”
he
confides
.
[107]
<>
Kuma
yawancin
mutanen
ba
sa
jin
dadi
idan
suka
shiga
dakin
,
ta
yadda
wasu
nan
da
nan
da
shigarsu
dakin
sai
su
nemi
hanyar
fita
,
in
ji
Gopal
.
[108]
#:
“
They
say
they
just
can
’
t
be
in
there
.
[109]
<> '
Sukan
ce
ba
za
su
iya
zama
a
dakin
ba
.
[110]
#:
It
unsettles
almost
everybody
.
[111]
<>
Kusan
kowa
za
ka
ga
ba
ya
jin
dadi
.
[112]
#:
They
can
hear
people
breathing
on
the
other
side
of
the
room
and
hear
stomachs
gurgling
.
[113]
<>
Suna
iya
jin
numfashin
wadanda
suke
can
gefe
a
dakin
,
da
kuma
kugin
cikin
mutane
.
[114]
#:
A
small
number
of
people
feel
dizzy
.”
[115]
<>
Wasu
mutanen
ma
'
yan
kadan
sukan
ji
juwa
ko
jiri
.
[116]
#:
This
might
seem
like
a
strange
reaction
[117]
<>
Wannan
zai
zama
kamar
wani
abin
mamaki
[118]
#:
when
most
of
us
spend
our
lives
seeking
a
bit
of
respite
from
the
noise
we
are
bombarded
with
every
day
.
[119]
<>
kasancewar
yawancinmu
muna
kokarin
samun
kanmu
a
wurin
da
za
mu
kaurace
wa
hayaniyar
yau
da
kullum
da
ke
damunmu
.
[120]
#:
But
Peter
Suedfeld
,
a
psychologist
at
the
University
of
British
Columbia
who
has
studied
sensory
deprivation
,
[121]
<>
Amma
Peter
Suedfeld
,
masanin
tunanin
dan
adam
a
jami
'
ar
British
Columbia
,
[122]
#:
compares
stepping
into
one
of
these
chambers
to
being
like
entering
a
dark
room
.
[123]
<>
ya
kwatanta
lamarin
da
rashin
sabo
,
inda
ya
ce
kamar
shiga
dakin
da
yake
da
duhu
ne
dudum
.
[124]
#:
“
We
are
used
to
every
sound
producing
a
small
echo
from
the
world
around
us
,”
he
points
out
.
[125]
<> '
Da
farko
za
ka
ga
ba
ka
ganin
komai
,
amma
da
ka
dan
jima
a
ciki
sai
idonka
ya
saba
da
duhun
ka
fara
gani
.
[126]
#:
Cut
off
from
the
daily
noises
that
usually
drown
out
our
body
functions
,
[127]
<>
Idan
ka
kaurace
daga
wurin
da
ake
jin
kara
ko
sauti
na
yau
da
kullum
,
[128]
#:
it
becomes
possible
to
hear
the
grind
of
bones
as
your
joints
move
,
[129]
<>
to
za
ka
iya
jin
hatta
motsin
kasusuwa
ko
gabban
jikinka
a
lokacin
da
kake
motsi
,
[130]
#:
the
ringing
of
tinnitus
can
become
deafening
.
[131]
<>
har
ma
ka
ji
karar
ta
dame
ka
matuka
.
[132]
#:
But
Gopal
says
there
are
some
people
who
enjoy
the
experience
of
being
inside
his
chamber
.
[133]
<>
Amma
Gopal
ya
ce
;
Duk
da
haka
akwai
wadanda
suke
jin
dadin
kasancewa
a
dakin
,
suna
ma
daukar
kamar
yanayi
ne
na
daidai
da
zaman
natsuwa
na
ibada
.
[134]
#:
But
the
longest
I
’
ve
seen
someone
stay
inside
for
is
an
hour
,
[135]
<>
Sai
dai
ya
ce
mafi
dadewa
da
ya
gani
wani
ya
yi
a
dakin
daga
cikin
masu
ziyara
shi
ne
sa
'
a
daya
,
[136]
#:
and
that
was
to
raise
money
for
charity
.
[137]
<>
shi
ma
din
domin
tara
kudin
bayar
da
agaji
ne
.
[138]
#:
I
think
if
you
spent
too
much
time
in
there
it
would
drive
you
crazy
.
[139]
<>
Ya
ce
,
ina
jin
idan
ka
dade
a
dakin
ka
za
ka
ji
ya
dame
ka
.
[140]
#:
Every
swallow
you
make
is
really
loud
.”
[141]
<>
Duk
yawun
da
ka
hadiya
za
ka
ji
karar
hadiyar
ta
dame
ka
.
[142]
#:
For
Munroe
,
this
silence
has
a
far
more
constructive
use
than
simply
eavesdropping
on
the
grumblings
and
gurglings
of
the
human
body
.
[143]
<>
A
wurin
Munroe
wannan
shirun
na
dakin
yana
da
wani
amfanin
wanda
shi
ne
mafi
muhimmanci
,
fiye
da
jin
karar
jikin
mutum
.
[144]
#:
They
are
looking
for
tiny
vibrations
that
are
produced
by
capacitors
on
electronic
circuit
boards
as
current
passes
through
them
.
[145]
<>
Akwai
karar
da
kayan
da
aka
harhada
aka
tashi
na
'
ura
suke
yi
lokacin
da
lantarki
ya
shige
su
,
[146]
#:
These
can
make
the
components
on
the
board
produce
annoying
hums
that
can
be
off
-
putting
for
consumers
.
[147]
<>
wanda
kila
karar
zai
iya
damun
mai
amfani
da
na
'
urar
.
[148]
#:
“
We
try
to
find
out
where
on
the
board
a
noise
is
coming
from
[149]
<>
Ya
ce
:
Ta
wannan
hanya
muke
iya
gano
inda
karar
ke
fitowa
[150]
#:
and
what
strategies
we
can
use
to
mitigate
it
,”
explains
Munroe
.
[151]
<>
sai
mu
duba
yadda
za
mu
yi
mu
dakatar
ko
rage
karar
.
[152]
#:
They
also
look
at
other
components
on
computers
that
can
make
noises
–
from
the
power
supply
to
the
cooling
fan
and
the
sound
from
your
display
as
you
increase
the
backlighting
.
[153]
<>
Haka
kuma
akan
yi
amfani
da
hanyar
wajen
saitawa
ko
dadada
karar
da
misali
danna
wayar
salula
ke
haifarwa
ta
yadda
za
ta
yi
dai
ga
kunnen
mutum
maimakon
ta
sa
ya
ji
ba
dadi
,
idan
karar
ta
kasance
wata
iri
.
[154]
#:
Gopal
is
reluctant
to
branch
into
medical
and
behavioural
studies
.
[155]
<>
Sai
dai
Gopal
yana
taka
-
tsantsan
wajen
barin
a
yi
amfani
da
dakin
a
fannin
likitanci
da
ya
shafi
kwakwalwa
ko
masu
larurar
tabin
hankali
,
[156]
#:
Putting
patients
into
such
an
unusual
environment
would
likely
require
volumes
of
special
legal
clearance
.
[157]
<>
domin
abu
ne
da
ke
bukatar
matakai
na
izini
daga
hukuma
,
[158]
#:
The
laboratory
’
s
busy
testing
schedule
also
makes
it
difficult
to
find
time
for
such
studies
.
[159]
<>
saboda
hadarin
dake
tattare
da
sanya
mutumin
da
ke
da
larurar
kwakwalwa
a
irin
wannan
daki
.
[160]
#:
On
a
personal
level
,
however
,
the
real
power
of
the
chamber
for
Munroe
and
Gopal
comes
when
they
leave
after
a
spell
inside
.
[161]
<>
Ainahin
tasirin
dakin
akan
Munroe
da
Gopal
na
bayyana
ne
idan
sun
fita
daga
dakin
bayan
sun
dan
jima
a
ciki
.
[162]
#:
“
When
you
open
the
door
it
is
almost
like
a
waterfall
of
sound
hitting
your
ears
,”
says
Munroe
.
[163]
<>
Munroe
ya
ce
;
Da
ka
bude
kofa
za
ka
ji
kamar
wata
kara
mai
karfin
gaske
tana
ta
bugun
kunnuwanka
.
[164]
#:
“
It
is
like
stepping
out
into
a
different
world
.
[165]
<>
Kamar
ka
shiga
wata
sabuwar
duniya
ne
,
[166]
#:
You
hear
things
that
you
wouldn
’
t
normally
notice
.
It
gives
you
a
new
perspective
.”
[167]
<>
za
ka
ji
karar
da
idan
da
haka
kawai
ne
ba
za
ka
ji
ba
,
kuma
zai
sa
ka
fahimci
wani
abu
.
[168]
Last modified
23 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
Inside the quietest place on Earth [1] <> Ka san dakin da ya fi shiru a duniya? [2]
2
#:
Microsoft has built a chamber so quiet, [3] <> Kamfanin Microsoft ya gina wani daki da yake shiru ba a jin karar komai, [4]
3
#:
you can hear the grind of your bones – [5] <> ta yadda hatta kasusuwan jikinka ma za ka ji motsinsu. [6]
4
#:
and it’s helping to fine-tune the next-generation of electronic goods. [7] <> Kuma dakin na taimaka wa wajen kirkiro kayan laturoni da za a bullo da su nan gaba. [8]
5
#:
If LeSalle Munroe stands still for a few moments in his “office”, [9] <> Idan LeSalle Munroe ya tsaya cik na dan wani lokaci a cikin ofishinsa, [10]
6
#:
something unsettling can happen – [11] <> wani abu mai tsoratarwa yakan faru. [12]
7
#:
he can hear the blood rushing around his body [13] <> Zai iya jin karar tafiyar jininsa a cikin jikinsa [14]
8
#:
and his eyes squelch as they move in his skull. [15] <> da motsin idanuwansa a cikin kwarminsu. [16]
9
#:
While many people work in places filled with the tip-tap of keyboards, the hubbub of chatter from colleagues and a constant hum of computers, [17] <> Yayin da wasu mutanen ke aiki a wurin da ke cike da karar kwamfuta da sauran na'urori da surutai da kai-kawo na abokanan aiki, [18]
10
#:
Munroe is surrounded by almost total silence. [19] <> Munroe yana cikin wurin da babu wani motsi ko kara. [20]
11
#:
His office is the quietest place on the planet. [21] <> Ofishinsa shi ne wurin da ya fi shiru a duk duniya. [22]
12
#:
The specially constructed chamber [23] <> Shi dai wannan daki na musamman [24]
13
#:
is hidden in the depths of Building 87 [25] <> yana boye ne can a karkashin Gini na 87 [26]
14
#:
at Microsoft’s headquarters in Redmond, Washington, [27] <> a hedikwatar kamfanin Microsoft da ke Redmond a birnin Washington, [28]
15
#:
where the firm’s hardware laboratories are based. [29] <> inda dakunan binciken kimiyya na manhajar kamfanin suke. [30]
16
#:
Products like the Surface computers, Xbox and Hololens have all been developed here. [31] <> A nan ne aka kirkiro fitattun kwamfutoci da manhajar kamfanin irin su Surface computers da Xbox da Hololens. [32]
17
#:
Microsoft’s engineers built the room – known as an anechoic chamber – [33] <> Injiniyoyin kamfanin ne suka kirkiro tare da gina dakin ( anechoic chamber), [34]
18
#:
to help them test new equipment they were developing [35] <> domin ya taimaka musu wurin gwajin sabbin na'urorin da suka kirkiro. [36]
19
#:
in 2015 it set the official world record for silence [37] <> Kuma a shekarar 2015 dakin ya kafa tarihin zama wurin da ya fi zama shiru a duk duniya. [38]
20
#:
To put that in context, [39] <> Ta yadda za ka kara fahimtar yanayin wurin karara, shi ne, [40]
21
#:
a human whisper is about 30 decibels [41] <> idan mutum ya yi rada tana linkawa kusan sau talatin a kara, [42]
22
#:
while the sound of someone breathing normally comes in at just 10 decibels. [43] <> yayin da karar numfashin mutum kuma ke linkawa sau goma. [44]
23
#:
“It is a very unique experience inside with the door closed,” says Munroe. [45] <> Munroe ya ce,
Idan aka rufe kofar dakin yanayin wani ne na daban wanda ba ka taba ji ba, [46]
24
#:
“When you stop breathing, [47] <> idan ka tsayar da numfashinka [48]
25
#:
you can hear your heart beating and the blood flowing in your veins. [49] <> za ka iya jin zuciyarka tana bugawa da tafiyar jininka a jiki. [50]
26
#:
I don’t stay inside with the door closed very often.” [51] <> Ni kaina ba kasafai nake zama a ciki ba da kofar a rufe.
[52]
27
#:
It took almost two years to design and build the chamber [53] <> Sai da aka dauki kusan shekara biyu ana zayyanawa da gina dakin, [54]
28
#:
where Munroe’s team now spend their days putting Microsoft’s technology through its paces. [55] <> inda a yanzu Munroe da abokan aikinsa ke aiki a kullum na kirkiro da kayayyakin fasaha na kamfanin Microsoft. [56]
29
#:
Even finding a suitable building [57] <> Hatta samo ginin da ya dace inda za a yi wannan daki [58]
30
#:
took nearly eight months of testing to find one quiet enough to house it. [59] <> sai da aka dauki kusan wata takwas ana gwaje-gwaje domin samun wurin da yake shiru ba hayaniya ko wata kara da za a iya yinsa. [60]
31
#:
This nest of rooms within rooms – [61] <> Dakin dai an yi shi ne can a cikin tsakiyar wasu dakuna [62]
32
#:
each with walls up to 12 inches thick – [63] <> wadanda kowanne bangonsa ya kai kaurin inci 12, [64]
33
#:
helps to cut the noise reaching the chamber by around 110 decibels. [65] <> wanda hakan ya sa ba wata kara daga waje da za ta shigo cikinsa. [66]
34
#:
If a jet was taking off just outside the building, [67] <> Idan jirgin sama na yaki zai tashi a kusa da ginin gidan da dakin yake [68]
35
#:
you would hear little more than a whisper inside the final concrete bunker where the chamber is. [69] <> abin da za ka ji a daki na karshe da wannan ofis yake ciki bai wuce kamar rada ba. [70]
36
#:
“This insulation makes a huge difference,” [71] <> “An tsara ginin ofishin ta wata hanya ta musamman ta yadda ba inda gininsa kai tsaye ya taba ainahin ginin gidan da yake ciki.” [72]
37
#:
explains Hundraj Gopal, principal human factors engineer at Microsoft who led the team that built the anechoic chamber. [73] <> In ji Hundraj Gopal, babban injiniyan al'amuran da suka shafi mutane na kamfanin na Microsoft. [74]
38
#:
The anechoic chamber is a cube measuring 21ft (6.36m) in each direction. [75] <> Wannan daki ko ofis yana da fadin kafa 21 ta kowane bangare. [76]
39
#:
Each of its six surfaces is lined with clusters of 4ft-long (1.2m) wedges of sound absorbing foam, [77] <> Kuma a dukkanin bangarorinsa shida an shinfida masa abin da ke hana sauti wucewa mai tsawon kafa hudu, [78]
40
#:
helping to prevent any echoes bouncing off the walls from any sound produced inside. [79] <> wanda ke hana amsa amo na duk wani sauti da aka yi a cikin dakin. [80]
41
#:
Seals around the doors of the chamber and the rooms surrounding it also [81] <> Ita kanta kofar da sauran duk wasu tsare-tsare na dakin an yi su ne na musamman [82]
42
#:
help to keep noise from leaking in. [83] <> ta yadda ba wani sauti ko kara daga ciki da zai fita ko kuma ya shigo ciki daga waje. [84]
43
#:
“The chamber itself is one that is commercially available so anyone can buy it,” says Gopal. [85] <> Gopal ya ce;
Ga duk wanda yake bukatar irin wannan daki zai iya saye akwai shi.
[86]
44
#:
“The secret is in the extra time and energy we put into isolating the sprinkler system, putting in door seals, a specialised air supply, staggering the openings and the way cables go in. There is a lot that went around this chamber that makes it unique.” [87] <> Sirrin abin kawai shi ne yadda muka yi dabara da bata lokaci wurin sarrafa hanyar da iska za ta kai ga dakin. [88]
45
#:
Before officials from the Guinness Book of Records arrived to [89] <> Kafin jami'an littafin bajinta na duniya na Guiness Book of Records su je wurin [90]
46
#:
take measurements in Gopal’s anechoic chamber [91] <> su yi nazarinsa har ya zama na daya a duniya (-20.6), [92]
47
#:
the world record for the quietest spot on Earth was held by Orfield Laboratories in Minneapolis, which had an anechoic chamber that had noise levels of -9.4 decibels. [93] <> dakin bincike na kimiyya na Orfield Laboratories da ke Minneapolis shi ne ke da wannan bajinta ta dakin da yake mafi shiru a duniya (-9.4 decibels). [94]
48
#:
“We didn’t set out to build the quietest chamber on the planet,” says Gopal. [95] <> Gopal ya ce;
Ba wai mun yi niyyar gina wurin da shi ne ya fi shiru ba a duniya. [96]
49
#:
“My intention was to have something that was at least zero decibels, which is the lowest the average human can hear.” [97] <> Niyyata mu yi wurin da babu hayaniya ko iya karar da kunnen mutum zai iya ji (0 decibels). [98]
50
#:
You would think that a place so quiet would also be peaceful. [99] <> Za ka dauka cewa wurin da yake shiru kamar wannan, zai kasance wuri ne da yake lami lafiya. [100]
51
#:
But for those who spend any time in there, it is far from the case. [101] <> To amma ga wadanda suka taba shiga dakin lamarin ba haka yake ba ko alama. [102]
52
#:
Gopal often gives visitors to Microsoft a tour of the audio laboratories, [103] <> Gopal yakan ba wa bakin da suka ziyarci hedikwatar ta Microsoft damar ziyarar dakunan bincike da gwaji na kamfanin, [104]
53
#:
which includes a trip inside the anechoic chamber – and most find the experience very uncomfortable. [105] <> har ma da wannan daki na musamman. [106]
54
#:
“Some people want out within a few seconds,” he confides. [107] <> Kuma yawancin mutanen ba sa jin dadi idan suka shiga dakin, ta yadda wasu nan da nan da shigarsu dakin sai su nemi hanyar fita, in ji Gopal. [108]
55
#:
“They say they just can’t be in there. [109] <> 'Sukan ce ba za su iya zama a dakin ba. [110]
56
#:
It unsettles almost everybody. [111] <> Kusan kowa za ka ga ba ya jin dadi. [112]
57
#:
They can hear people breathing on the other side of the room and hear stomachs gurgling. [113] <> Suna iya jin numfashin wadanda suke can gefe a dakin, da kuma kugin cikin mutane. [114]
58
#:
A small number of people feel dizzy.” [115] <> Wasu mutanen ma 'yan kadan sukan ji juwa ko jiri.
[116]
59
#:
This might seem like a strange reaction [117] <> Wannan zai zama kamar wani abin mamaki [118]
60
#:
when most of us spend our lives seeking a bit of respite from the noise we are bombarded with every day. [119] <> kasancewar yawancinmu muna kokarin samun kanmu a wurin da za mu kaurace wa hayaniyar yau da kullum da ke damunmu. [120]
61
#:
But Peter Suedfeld, a psychologist at the University of British Columbia who has studied sensory deprivation, [121] <> Amma Peter Suedfeld, masanin tunanin dan adam a jami'ar British Columbia, [122]
62
#:
compares stepping into one of these chambers to being like entering a dark room. [123] <> ya kwatanta lamarin da rashin sabo, inda ya ce kamar shiga dakin da yake da duhu ne dudum. [124]
63
#:
“We are used to every sound producing a small echo from the world around us,” he points out. [125] <> 'Da farko za ka ga ba ka ganin komai, amma da ka dan jima a ciki sai idonka ya saba da duhun ka fara gani.
[126]
64
#:
Cut off from the daily noises that usually drown out our body functions, [127] <> Idan ka kaurace daga wurin da ake jin kara ko sauti na yau da kullum, [128]
65
#:
it becomes possible to hear the grind of bones as your joints move, [129] <> to za ka iya jin hatta motsin kasusuwa ko gabban jikinka a lokacin da kake motsi, [130]
66
#:
the ringing of tinnitus can become deafening. [131] <> har ma ka ji karar ta dame ka matuka. [132]
67
#:
But Gopal says there are some people who enjoy the experience of being inside his chamber. [133] <> Amma Gopal ya ce;
Duk da haka akwai wadanda suke jin dadin kasancewa a dakin, suna ma daukar kamar yanayi ne na daidai da zaman natsuwa na ibada.
[134]
68
#:
But the longest I’ve seen someone stay inside for is an hour, [135] <> Sai dai ya ce mafi dadewa da ya gani wani ya yi a dakin daga cikin masu ziyara shi ne sa'a daya, [136]
69
#:
and that was to raise money for charity. [137] <> shi ma din domin tara kudin bayar da agaji ne. [138]
70
#:
I think if you spent too much time in there it would drive you crazy. [139] <> Ya ce,
ina jin idan ka dade a dakin ka za ka ji ya dame ka. [140]
71
#:
Every swallow you make is really loud.” [141] <> Duk yawun da ka hadiya za ka ji karar hadiyar ta dame ka.
[142]
72
#:
For Munroe, this silence has a far more constructive use than simply eavesdropping on the grumblings and gurglings of the human body. [143] <> A wurin Munroe wannan shirun na dakin yana da wani amfanin wanda shi ne mafi muhimmanci, fiye da jin karar jikin mutum. [144]
73
#:
They are looking for tiny vibrations that are produced by capacitors on electronic circuit boards as current passes through them. [145] <> Akwai karar da kayan da aka harhada aka tashi na'ura suke yi lokacin da lantarki ya shige su, [146]
74
#:
These can make the components on the board produce annoying hums that can be off-putting for consumers. [147] <> wanda kila karar zai iya damun mai amfani da na'urar. [148]
75
#:
“We try to find out where on the board a noise is coming from [149] <> Ya ce:
Ta wannan hanya muke iya gano inda karar ke fitowa [150]
76
#:
and what strategies we can use to mitigate it,” explains Munroe. [151] <> sai mu duba yadda za mu yi mu dakatar ko rage karar. [152]
77
#:
They also look at other components on computers that can make noises – from the power supply to the cooling fan and the sound from your display as you increase the backlighting. [153] <> Haka kuma akan yi amfani da hanyar wajen saitawa ko dadada karar da misali danna wayar salula ke haifarwa ta yadda za ta yi dai ga kunnen mutum maimakon ta sa ya ji ba dadi, idan karar ta kasance wata iri. [154]
78
#:
Gopal is reluctant to branch into medical and behavioural studies. [155] <> Sai dai Gopal yana taka-tsantsan wajen barin a yi amfani da dakin a fannin likitanci da ya shafi kwakwalwa ko masu larurar tabin hankali, [156]
79
#:
Putting patients into such an unusual environment would likely require volumes of special legal clearance. [157] <> domin abu ne da ke bukatar matakai na izini daga hukuma, [158]
80
#:
The laboratory’s busy testing schedule also makes it difficult to find time for such studies. [159] <> saboda hadarin dake tattare da sanya mutumin da ke da larurar kwakwalwa a irin wannan daki. [160]
81
#:
On a personal level, however, the real power of the chamber for Munroe and Gopal comes when they leave after a spell inside. [161] <> Ainahin tasirin dakin akan Munroe da Gopal na bayyana ne idan sun fita daga dakin bayan sun dan jima a ciki. [162]
82
#:
“When you open the door it is almost like a waterfall of sound hitting your ears,” says Munroe. [163] <> Munroe ya ce;
Da ka bude kofa za ka ji kamar wata kara mai karfin gaske tana ta bugun kunnuwanka. [164]
83
#:
“It is like stepping out into a different world. [165] <> Kamar ka shiga wata sabuwar duniya ne, [166]
84
#:
You hear things that you wouldn’t normally notice. It gives you a new perspective.” [167] <> za ka ji karar da idan da haka kawai ne ba za ka ji ba, kuma zai sa ka fahimci wani abu.
[168]