Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Category:Resources/Transparent Language Online/catalog

Category page
Revision as of 07:53, 14 June 2018 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

See Also

  1. Category:Resources/Transparent Language Online
  2. Category:Transparent_Language_English_Hausa_Audio_Pronunciations

Shapes

English Hausa
shape siffa
square murabba'i
rectangle murabba'i mai dari
triangle alwatika
oval mai siffar k'wai
circle da'ira

Adjectives

English Hausa
small k'arami
tall dogo
fast mai sauri
sad bak'in ciki
long mai tsawo
big babba
hungry mai jin yunwa
quiet mai shiru
tired gajiya
happy farin ciki
short gajere
young k'arami
loud mai k'arfin sauti
slow mara sauri
old tsoho
friendly mai son abota
easy sauki
poor matalauci
hard mai wuya
bad mugu
dark duhu
useful mai amfani
good mai kyau
angry fushi
light maras nauyi
heavy mai nauyi
favorite mafi so
difficult wuya
important muhimmi
hostile mai adawa
light haske
soft mai taushi
scared firgitacce
rich mai arziki

Hotel

English Hausa
I would like... Ina son...
to lock k'ulle
to iron goge
per night na tsawon dare
breakfast abincin karyawa
to accept k'arba
to wake farkad da
room d'aki
hotel otel
to call a buga telefon
to order a yi oda
What is your rate? Kud'in d'aki nawa ne?
to lose b'ata
rate kud'in d'aki
night dare
key makulli
check-in time lokacin da ake iya sauka a d'aki
full breakfast cikkaken abincin karyawa
traveler's check takardar tafiya
bed gado
all-inclusive na kome da kome
reservation yi oda
Good evening. Barka da yamma!
check-out time lokacin da ya kamata a bar d'aki
credit card katin bashi
Good morning. Barka da asuba!
room service hidimar d'aki
Good night. Barka da dare!
suite babban d'aki na hotel
single room d'aki na mutum d'aya
bath wanka
I lost my key. Na yadda makulli na.
I would like to order breakfast. Ina son a kawo mini abincin karyawa.
Please wake me up at seven o'clock. Don Allah, a tashe ni da k'arfe bakwai.
I have a reservation. Na yi odar d'aki.
Please give me my key. Don Allah, ba ni makulli na.
What is the rate for this room? Kud'in d'akin nawa ne na kwana d'aya?
Where is the train station? Ina ne tashar jirgin k'asa?
I would like to stay one more night. Ina son in k'ara zama na tsawon dare d'aya.
I would like to pay with a credit card. Ina son biya da katin bashi.
We would like a room with two beds. Muna son d'aki mai gadaje biyu.
When is check-in time? Yaushe zan iya shiga d'akin?
Do you accept traveler's checks? Ko ka karbi takardar tafiya?
I need an extra pillow, please. Don Allah, a k'ara mini wani matashin kai.
Can you call a taxi for me? Ko zaka kira mini taksi?
When is check-out time? Yaushe ya kamata in bar d'akin?

Clothing

English Hausa
jacket kwot
coat kwot
clothing tufafi
blouse rigar mata
jeans wandon jinz
boots takalmi sau ciki
dress tufafi
earrings d'an kunne
gloves safar hannu
belt bel
jewelry kayayyakin ado
bracelet munduwa
bra rigar mama
glasses tabarau
hat hula
swim trunks banten iyo
raincoat rigar ruwa
sneakers kambas
necklace liyari
skirt siket
swimsuit banten iyo
panty hose fanti hose
T-shirt rigar soci
shorts gajeren wando
underwear tufafi na ciki
tie taye
sunglasses tabaran rana
stockings safar mata
umbrella laima
shoes takalmi
socks safa
pants wando
suit kwot da wando
sweater suwaita
shirt taguwa

Dairy

English Hausa
cheese cuku
sour milk nono
milk madara
yogurt kindirmo
sour cream lanya
butter man shanu
eggs k'wai
cream mai
ice cream aiskirim

Desserts

English Hausa
pie kek
cake kek
vanilla aiskirim da vanila
candy irin alewa na turawa
dessert kayan zak'i
tart kyat
chocolate cakuleti
custard kwastat
pastry cincin
cookie irin kek
honey zuma

Dining Room

English Hausa
cup kofi
knife wuk'a
napkin hankici
spoon cokali
fork cokali mai yatsa
tablecloth zanin tebur
plate faranti
glass gilashi
chair kujera
table tebur
bowl kwano
dining room d'akin cin abinci

Family

English Hausa
aunt gwaggo
grandson jika
brother-in-law suruki
grandfather kaka
cousin y'ar uwa
father-in-law suruki
granddaughter jikanya
father uba
daughter-in-law surkuwa
grandchild jika
grandchildren jikoki
brother d'an uwa
grandmother kaka
family iyali
cousin d'an uwa
baby jariri
daughter 'ya tamace
sister-in-law matar d'an uwa
sister y'ar uwa
son d'a
parents mahaifa
husband miji
nephew d'an y'ar uwa
wife mata
uncle kawu
great grandfather uban kaka
great grandmother uwar kaka
mother-in-law suruka
niece y'ar y'ar uwa
son-in-law suruki
mother uwa

Banking

English Hausa
account ajiyar banki
cash advance bashi da tsabar kud'i
change canji
money kud'i
cash tsabar kud'i
to sign sa hannu
passport fasfot
savings account ajiya ta dogon lokaci
cashier kashiya
interest rate ruwan bashi
traveler's check takardar tafiya
receipt rasit
bank banki
Here is my passport. Ga fasfot d'ina.
ATM injin ba da kud'i
to refund mai da
to exchange money chanji takardar kud'i
credit card katin bashi
loan bashi
exchange rate darajar musayar kud'i
dollar dalar Amurka
Where do I sign? Ina zan sa hannu?
thank you nagode

House-Apartment

English Hausa
key makulli
floor bene
coat rack k'ugiya don rataya tufafi
address adireshi
roof rufi
wall bango
lawn fili mai ciyawa
balcony baranda
hallway hanya cikin d'aki
house gida
garden lambu
door k'ofa
closet d'akin ajiya
stairs matakala
basement gidan k'asa
neighborhood unguwa
window taga
apartment gida
neighbor mak'wabci
ceiling silin

Languages

English Hausa
Arabic Larabci
Bengali harshen Bengal
Bulgarian harshen Bulgaria
Czech harshen Czechia
Azerbaijani Azerbajanci
Catalan harshen Catalonia
Croatian harshen Croatia
Basque harshen Basque
Chinese harshen Sin
Esperanto harshen Esperanto
Armenian harshen Armenia
Dutch harshen Holland
English Turanci
Estonian harshen Estonia
Belorussian Belorashanci
Albanian harshen Albania
language harshe
Danish harshen Denmark
Greek harshen Girka
French Faransanci
Japanese Japananci
German Jamusanci
Hindi harshen Hindi
Haitian Creole harshen y'an asalin Haiti
Irish harshen Ailan
Finnish harshen Finland
Italian harshen Italiya
Hawaiian harshen Hawayi
Ganda harshen Ganda
Hungarian harshen Hungary
Indonesian harshen Indonisiya
Korean harshen Korea
Farsi harshen Farisa
Hebrew Yahudanci
Norwegian harshen y'an Norway
Latvian Latvianci
Lao harshen Lao
Swahili harshen Swahili
Swedish harshen Sweden
Romanian harshen Romania
Serbian harshen Serbia
Lithuanian Lithuanianci
Latin Rumanci
Portuguese Portugalci
Slovenian harshen Slovenia
Polish harshen Poland
Macedonian harshen Macedonia
Spanish harshen Spain
Russian Rashanci
Thai harshen Thai
Yiddish harshen Yiddish
Vietnamese harshen Vietnam
Ukrainian Ukraniyanci
Urdu harshen Urdu
Zulu harshen Zulu
Welsh harshen Wallis
Yoruba Yarbanci
Tagalog Tagaloganci
Turkish harshen Turkiya

Numbers

English Hausa
fourteen goma sha hud'u
eighteen goma sha takwas
nineteen goma sha tara
zero sifili
twenty-one ashirin da d'aya
thirty talatin
sixteen goma sha shida
eleven goma sha d'aya
two biyu
forty arba'in
six shida
fifty hamsin
seventeen goma sha bakwai
twenty ashirin
nine tara
twelve goma sha biyu
one d'aya
seven bakwai
eight takwas
four hud'u
fifteen goma sha biyar
ten goma
twenty-two ashirin da biyu
three uku
thirteen goma sha uku
five biyar
seventy saba'in
one thousand dubu
twenty thousand dubu ashirin
one hundred thousand dubu d'ari
ninety casa'in
two hundred metan
two billion biliyan biyu
two million miliyan biyu
one hundred d'ari
two thousand dubu biyu
two hundred thousand dubu d'ari biyu
one million miliyan d'aya
ten thousand dubu goma
sixty sittin
eighty tamanin
one billion biliyan d'aya
fourth na hud'u
third na uku
first na farko
fifth na biyar
twentieth na ashirin
second na biyu
hundredth na d'ari
eighth na takwas
tenth na goma
seventh na bakwai
twenty first na ashirin da d'aya
sixth na shida
thousandth na dubu
ninth na tara
thirtieth na goma sha uku
quarter rubu'i
percent kashi cikin d'ari
half rabi
fraction b'angaren adali
infinity dawwama
dozen dozin

Professions

English Hausa
businessman d'an kasuwa
baker mai yin burodi
actor d'an wasan kwaikwayo
dentist likitan hak'ora
businesswoman y'ar kasuwa
barber wanzami
artist mai aikin zane-zane
chef mai shirin abinci
architect mai zanen fasalin gine-gine
doctor likita
employee ma'aikaci
employer mai ba da aiki
accountant akanta
butcher mahauci
actress y'ar wasan kwaikwayo
dancer marayi
musician makad'i
mail carrier masinjan gidan waya
firefighter mai aikin kashe gobara
nurse nas
lawyer lauya
scientist mai ilimin kimiyya
manager manaja
pilot matuk'in jirgin sama
receptionist sakatare
salesperson d'an kamasho
teacher malamin koyarwa
police officer d'an sanda
waitress sabis
writer marubucin littattafai
profession sana'a
waiter sabis
secretary sakatare

Schooling

English Hausa
book littafi
geometry ilimin lissafi
glue danko
homework aikin gida
locker d'an kabod
history tarihi
geography ilimin labarin k'asa
encyclopedia kundin sani
class darasi
chemistry ilimin kemistri
biology ilimin halittu
alphabet haruffa
desk teburin karatu
grade aji
exam jarrabawa
grade maki
dictionary k'amus
chalk alli
language harshe
classroom aji
physics ilimin fiziks
science ilimin duniyar d'an Adam
report card d'an littafin himmar karatu
scissors almakashi
pen alk'alami
ruler rula
schedule tsarin karatu
textbook littafi
table jadawali
subject fanni na ilmi
math ilimin lissafi
quiz aikin gwaji
student d'alibi
teacher malamin koyarwa
school makaranta
student d'aliba
pencil fensir
paper takarda
notebook littafin rubutu

Taxi

English Hausa
fare tsarin kud'in tafiya
bill takardar kud'i
to the airport zuwa filin jirgin sama
to the station zuwa tashar jirgin k'asa
to the center zuwa tsakiyar birni
receipt rasit
bags jakunkuna
to this address bisa ga wannan adireshi
taxi taksi
taxi driver d'an taksi
luggage kaya
meter mita
suitcase akwati
Are you free? Ko kana da lokaci?
I have two suitcases. Ina da akwatuna biyu.
Please close the window. Don Allah, rufe taga.
How long will it take to get there? Lokaci nawa ne muke buk'ata?
Please take me to... Don Allah, kai ni...
Keep the change. D'auki chanjin.
Why is it so much? Me ya sa da tsada haka?
Please stop here. Don Allah, tsaya nan.
Can you change this bill? Za ka chanza mini wannan takardar kud'in?
Can you take me to...? Za ka iya kai ni...?
Is the train station far from here? Ko tashar jirgin k'asa tana da nisa daga nan?
I'm in a hurry. Ina sauri.
I need a receipt. Ina buk'atar rasit.
You can let me out here. Bari in fita a nan.
Can you recommend a good restaurant? Ka nuna mini wani gidan abinci mai kayu?
to take a taxi d'auki hayar taksi
These are my bags. Ga jakunkunana.
Please help me to carry my suitcase. Don Allah, taimake ni wajen kai akwatina.

Verbs

English Hausa
to look like a yi kama da
to prepare dinner a shirya abincin dare
to lie a yi k'arya
to paint a yi zane-zane da fenti
to listen a saurara
to need a bukata
to repair a gyara
to practice a yi gwaje-gwaje
to read a karanta
to meet a sadu da
to ride a yi sukuwa
to rent a yi haya
to multiply a ninka
to make a yi
to run a yi gudu
to look at a duba
to know a sani
to like a so
to love a so
to meet a sada zumunci
to learn a koya
to rain a yi ruwan sama
to know how a iya
to make the bed a shirya gado
to play a yi wasa
to plan a shirya
to snow a yi garin k'ank'ara
to type a yi rubutu da tafireta
to take a d'auka
to travel a yi tafiya
to serve a kawo
to talk a yi magana
to shower a yi ruwan sama kamar da bakin k'warya
to sit a zauna
to sightsee a dudduba
to try a yi k'ok'ari
to sleep a yi barci
to teach a koyar da
to taste a jarraba
to sail a tafi
to swim a yi ninkaya
to see a gani
to train a horad da
to sweep a share
to try on a gwada
to study a yi karatu
to subtract a d'ebe
to set the table a kawo abinci akan tebur
to skate a yi gudu kan k'ank'ara
to take pictures a d'auka hoto
to take a shower a yi wanka da shawa

Seasons

English Hausa
summer damuna
season fasalin shekara
fall kaka
spring rani
winter hunturu

Adverbs

English Hausa
slowly a hankali
soon jim kad'an
sometimes lokaci-lokaci
well da kyau
always kullum
often sau da yawa
too fiye da kima
poorly cikin tsiya
very kwarai da gaske
never ba ko sau d'aya
poorly marar kyau
quickly da sauri

Animals

English Hausa
chicken kaza
deer dabbar rendiya
dog kare
cat kyanwa
bear dabbar beya
eagle shaho
cockroach kyankyaso
fly k'uda
fish kifi
bird tsuntsu
animal dabba
elephant giwa
cow saniya
butterfly malam-bud'e-ido
duck agwagwa
frog kwad'o
bee k'udan zuma
fox yanyawa
sheep tunkiya
lion zaki
mouse kusu
rabbit zomo
goat akuya
wolf dilan turai
goose dinya
insect k'waro
hare zomo
snake maciji
horse doki
rat b'era
pig alade
tiger damisa
spider gizo-gizo
mosquito sauro
monkey biri
turtle kififiya

Restaurant

English Hausa
bread burodi
glass of water gilashin ruwa
appetizer abin kallaci
hot mai zafi
beer giya
bill lissafi
cream mai
glass of beer kofin giya
bottle of wine kwalbar giya
menu takardar tsarin abinci
coffee kofi
cold mai sanyi
I would like... Ina son...
red wine jar giya
tip dashi
white wine farar giya
wine list katin sunayen giya
rare balangu
dessert kayan zak'i
water ruwa
sugar sukari
steak guntun nama
restaurant gidan abinci
waitress sabis
This is too hot. Wannan ya cika zafi.
This is too cold. Wannan ya cika sanyi.
waiter sabis

Buying Tickets

English Hausa
refund maida kud'i
flight tashi sama
airline kamfanin jiragen sama
arrival sauka
round trip tafiya da dawowa
airport filin jirgin sama
How much is it? Nawa ne kud'in wannan?
bus bas
reservation yi oda
direct kai tsaye
first-class faskilas
gate k'ofa
departure tashi
next na gaba
schedule tsarin tafiye-tafiye
seat kujera
Is there a stopover? Ko za mu tsaya akan hanya?
to change canza
ticket tikiti
to land sauka
Do I have to change planes? Ko ya kamata in canza jirgi a wata tasha daban?
to declare a nuna
one-way hanu daya
to confirm tabbata
I have nothing to declare. Ba ni da abin da ya kamata in nuna wa...
train jirgin k'asa
When do we land? Yaushe za mu sauka?
When is...? Yaushe...?
stopover tsayawa

Conjunctions

English Hausa
not ba
and da
nor ba
for don
or ko
but amma
yet har ila yau
so haka kuma

Countries

English Hausa
Greece Girka
Belgium Beljiyom
France Faransa
Finland Finland
Argentina Ajentina
Brazil Brazil
England Ingila
Hungary Hangiri
Canada Kanada
country k'asa
Denmark Denmark
Austria Austiya
China Sin
Germany Jamus
Egypt Masar
Colombia Kolumbiya
Portugal Portugal
Mexico Meziko
Luxembourg Luxembourg
Switzerland Switzerland
Norway Norway
Kenya Kenya
Spain Spain
Scotland Scotland
Japan Japan
Korea Koriya
United States Amurka
Italy Italiya
Netherlands Netherland
Morocco Maroko
Poland Poland
Ireland Ailan
Russia Rasha
Sweden Sweden
South Africa Jumhuriyar Afirka ta Kudu
India Indiya

Emergency

English Hausa
help taimako
street name sunan titi
American consulate ofishin k'aramin jakadan Amurka
American na Amurka
passport fasfot
fire department ma'aikatar kashe gobara
to be hurt jin rauni
doctor likita
ambulance motar asibiti
first aid taimakon farko
American citizen d'an Amurka
wallet jakar ku'di
telephone number lambar telefon
emergency gaggawa
to lose b'ata
accident had'arin mota
American d'an Amurka
telephone telefon
to swell kumbura
police 'yan sanda
fire wuta
number lamba
I am hurt. An yi mini rauni.
I am American. Ni d'an Amurka ne.
I am lost. Na b'ace hanya.
I need a doctor. Ina bukatar likita.
Can you help me? Ko za ka taimake ni?
I need help. Ina bukatar taimako.
I have lost my wallet. Na yadda jakar kud'i na.
I am in trouble. Ina da wata matsala.

Fruits

English Hausa
cherry cheri
apple aful
pear pear
fruit 'ya'yan itace
lemon lemon tsami
peach wani irin ya'yan ita ce mai zak'i
pineapple abarba
banana ayaba
raisin dabino
orange lemon zak'i
grapefruit garehul
strawberry sitoberi
grape inabi

Grains

English Hausa
noodles taliya
bread burodi
wheat alkama
kola nut goro
pasta taliya
flour gari
grain hatsi
porridge tuwo
cereal hatsi
rice shinkafa
millet gero

Helper Relationship Facilitation

English Hausa
I am grateful for your help. Nagode maka k'warai saboda taimakonka.
Thank you for helping me with my Hausa. Nagode saboda taimakon da ka yi mini wajen...
Speaking Hausa is difficult for me. Magana da harshen Hausa tana yi mini wuya.
I didn't know that. Ban tab'a jin wannan ba.
Understanding Hausa is difficult for me. Gane Hausa yana min wuya.
That's good to know. Wannan labari yana da amfani.
I want to learn Hausa. Ina son koyon Hausa.
Hausa is a beautiful language. Hausa harshe ne mai dad'in ji.
You are a very good teacher. Kai malami ne mai kyau.
The Hausa alphabet is difficult for me. Haruffan Hausa na da wuya a gare ni.
I will remember that. Zan tuna da wannan.
I am learning Hausa. Ina koyon Hausa.
That's interesting. Wannan mai ba da sha'awa ne.
You are very helpful. Ka taimake ni k'warai da gaske.

Language Learning Facilitation

English Hausa
Is it polite to say...? Shin abu me kyau ne ace...?
What sound does that letter make? Yaya ake fad'in wannan harafin?
How do you say... in Hausa? Yaya ake fad'i... a Hausa?
Is that slang? Wannan wata hanya ce dabam?
What is the word for this in Hausa? Yaya ake kiran wannan da Hausa?
Is it rude to say...? Shin abu maras kyau ne ace...?
What is the formal way of saying that? Wacce hanya ce ta dace da fad'in haka?
How do you pronounce that? Yaya ake fad'in wannan?
What letter of the alphabet is this? Wanne harafine wannan?
Am I pronouncing this correctly? Inna fad'in wannan daidai?
What is the informal way of saying that? Wacce hanya ce ba ta dace ba da fad'in haka?
Please say it into the audio recorder. Don Allah, ka fad'i wannan ga tefrekoda.
Please speak slowly. Don Allah, yi magana a hankali.
That sound is difficult for me. Wannan amon yana min wuya.
Is that formal or informal? Haka ya dace ko bai dace ba?
What is this? Mene ne wannan?
Please repeat that. Don Allah, ka maimaita.
What does this mean? Mene ne ma'anar wannan?
Please write it down for me. Don Allah, rubuta mini wannan.

Meeting and Greetings

English Hausa
Good afternoon. Barka da rana!
Mrs. malama
Greetings! Sannu!
yes i
Hello. Sannu!
Good evening. Barka da yamma!
Good morning. Barka da asuba!
Mr. malam
Good night. Barka da dare!
no a'a
I don't understand. Ban gane ba.
This is Mr. ... Wannan malam... ne.
See you soon. Sai wani lokaci!
See you tomorrow. Sai gobe!
Do you speak English? Kana jin Turanci?
What did you say? Me ka fad'a?
I'm fine, thank you. Ina lafiya, nagode.
See you later. Sai mun sake saduwa!
My name is... Sunana...
Pleased to meet you. Na yi farin cikin saduwa da kai.
How are you? Kana lafiya?
Goodbye. Sai an jima!

Nature

English Hausa
flower fure
earth k'asa
beach rairayin bakin teku
grass ciyawa
desert hamada
leaf ganye
lake tafki
cloud gajimare
field gona
forest kurmi
island tsibiri
ocean babban teku
sky sama
star tauraro
rock tsauni
moon wata
nature duniyar d'an Adam
river kogi
tree itace
valley kwari
mountain dutse
waterfall mafad'ar ruwa
sun rana

Parts of the Body

English Hausa
hand hannu
hair gashi
back baya
face fuska
bone k'ashi
fingernail farce
finger yatsa
chest k'irji
eye ido
foot k'afa
heart zuciya
arm hannu
ear kunne
elbow gwiwar hannu
head kai
knee gwiwa
tooth hak'ori
tongue harshe
throat mak'ogwaro
skin fata
leg k'afa
nose hanci
parts of the body sassan jiki
stomach ciki
toe yatsan k'afa
shoulder kafad'a
mouth baki
neck wuya
lips leb'e

Polite Conversation

English Hausa
sad bak'in ciki
I am a student. Ni d'alibi ne.
Hello! Sannu!
tired gajiya
to repeat maimaita
province lardi
happy farin ciki
sick maras lafiya
country k'asa
Good luck! Allah ya ba da sa'a!
town gari
Thank you! Nagode!
bus stop wurin tsayawar bas
city birni
Is this the way? Ko na bi hanyar da ya kamata?
I don't understand. Ban gane ba.
I don't see it. Ban ga wannan ba.
Where is...? Ina ce...?
How is your family? Yaya iyalinka?
What is your name? Yaya sunanka?
Where are you from? Daga ina ka zo?
I am happy. Ina farin ciki.
Do you understand? Kana fahimta?
How are you? Kana lafia?
Have a good weekend. Allah ya ba mu k'arshen mako mai kyau!
No, thanks. A'a, nagode.
I am sad. Ina bak'in ciki.
Where are...? Ina ne...?
I am tired. Na gaji.
I need help. Ina bukatar taimako.
My name is... Sunana...
Where is...? Ina ne...?
I understand. Na fahimta.
Have a good trip. A sauka lafiya!
Where is it? Ina wannan?

Recreation

English Hausa
camping zama a karkashin tanti
fishing su
diving nink'aya
canoe kwalekwale
game wasa
exercise motsa jiki
basketball k'wallon kwando
hiking yawo
baseball wasan besbol
boat kwalekwale
American football wasan k'wallon kafa irin na Amurka
dancing rawa
checkers wasan dara
biking tseren keke
bicycle keke
ball k'wallo
cards wasan kati
horseback riding hawan dawaki
boating yin tafiya da kwalekwale
chess wasan chess
golf wasan golf
bat sanda
billiards wasan bilyard
park lambun shak'atawa
recreation nishad'i
walking yawo
ice skates santsi
soccer wasan k'wallon kafa
jogging 'yan guje-guje don lafiya
racquet faifai
running wasan gudu
rowboat kwalekwale
picnic fikinik
rugby wasan k'wallon zuri ruga
ice skating gudun santsi
tennis wasan tenis
tent tanti
river kogi
volleyball wasan k'wallon raga
opera shagalin opera
swimming nink'aya
swimming pool gulbin nink'aya
sailboat jirgin ruwa mai filafilai
sailing tafiya da kwalekwale mai filafilai
mountain climbing hawan duwatsu
skiing wasan gudu a k'ank'ara
team k'ungiya
ice hockey wasan k'wallon gora

Translation Facilitation

English Hausa
Can anyone translate this for me? Wa zai fassara mini wannan?
Can you translate this for me? Ko za ka fassara mini wannan?
Where can I find someone who speaks English? Ina zan sami wani mai jin Turanci?
Do you speak English? Kana jin Turanci?
Do you understand English? Kana jin Turanci?
Does anyone here speak English? Akwai wanda ke jin Turanci?
What languages do you speak? Wad'anne harsuna kake ji?
Can you read English? Ko kana iya karatu da Turanci?

Other Expressions

English Hausa
Happy New Year! Barka da sabuwar shekara!
Happy Birthday! Barka da ranar haifuwa!
I love you. Ina k'aunarki.
I love you. Ina k'aunarka.

Verbs

English Hausa
to be hot outside a yi zafi a waje
to boil a tafasa
to answer a amsa
to cook a dafa abinci
to cry a yi kuka
to count a k'idaya
to build a gina
to climb a hau
to be a yi
to brush one's teeth a goge hak'ora
to brush one's hair a tsefe gashi
to be cold outside a yi sanyi a waje
to converse a yi magana
to come a zo
to clean the house a share d'aki
to bathe a yi wanka
to call a buga telefon
to bake a gasa
to copy a yi kwafi
to be cold a yi sanyi
to be hot a yi zafi
to buy a saya
to add a k'ara
to jump a yi tsalle-tsalle
to drive a tuk'a
to feel a ji a jiki
to fly a yi shawagi
to hear a saurara
to draw a zana
to dislike a k'i
to fry a soya
to get a samu
to divide a raba
to jog a yi d'an guje-guje don k'ara lafiya
to earn a sami albashi
to happen faruwa
to get dressed a sa tufafi
to guess a yi tsammani
to do a yi
to enjoy jin dad'i
to go a tafi
to eat a ci abinci
to fix a gyara
to grow a raya
to hike a yi yawo
to hunt a yi farauta
to have a kwai
to hate a k'i
to hire a yi haya
to fish a kama kifi
to drink a sha
to help a taimaka
to write a rubuta
to work a yi aiki
to win a ci nasara
to walk a tafi da k'afa
to use a yi amfani
to visit a ziyarta
to want a so
to wear a sa
to watch television a kalli telebijin
to wash a yi wanka

Time

English Hausa
century k'arni
dawn wayewar gari
day rana
dusk magariba
hour sa'a
midnight tsakad dare
minute minti
month wata
morning safe
night dare
noon tsakar rana
second sekan
sunrise fitowar rana
sunset fad'uwar rana
time lokaci
today yau
tomorrow gobe
week mako
year shekara
yesterday jiya
It is three in the afternoon. Yanzu k'arfe uku na maraice.
Is that the correct time? Ko wannan lokacin daidai ne?
It is noon. Tsakar rana ce.
Do you have the time? Ko ka gaya mini, k'arfe nawa ne?
It is midnight. Tsakar dare ne.
What time is it? K'arfe nawa ne?
It is two in the morning. Yanzu k'arfe biyu na safe.
It is ten at night. Yanzu k'arfe goma na dare.

Directions

English Hausa
at the lights dab da sigina
Keep going straight. Bi ta kai tsaye.
Turn left. Juya hagu.
on the other side a daya b'angaren
Continue on highway. A rik'a bin hanyar mota.
straight ahead kai tsaye
intersection mahad'a
next to the bank kusa da banki
Make a U-turn. Juya baya.
traffic lights sigina
Follow this road. Bi wannan hanyar.
Turn right. Juya dama.
across the street k'etaren titi
direction shiyya
Go up those stairs. A hau wannan matakala.
opposite the bank daura da banki
on the second floor a bene na biyu
You must turn around. Ya kamata ka juya baya.
You're almost there. Ka kusa zuwa.
Follow the signs. A bi alamu.
This is a one-way street. Wannan titin hanu d'aya ne.
just a block away gini d'aya kawai daga nan
How to get to...? Yaya za a zo...?
on this floor a wannan benen
just around the corner dab da nan
This is a detour. Wannan kewaya ce.
You must take the stairs. Ya kamata ka hau matakala.
on the first floor a bene na farko

Bathroom

English Hausa
shaving cream man aski
comb matsefi
toothpaste man goge baki
sponge soso
sink baho
bathtub baho
toothbrush buroshin hak'ori
faucet famfo
washcloth abin wanke jiki
toilet makewayi
razor reza
soap sabulu
towel tawul
bathroom d'akin wanka
shampoo shanfo
toilet paper takardar salga
shower shawa

Bedroom

English Hausa
blanket bargo
bed gado
pillow matashin kai
bedroom d'akin kwana
sheets zannuwan gado
dresser k'aramin tebur

Beverages

English Hausa
milk madara
wine burkutu
beverage abin sha
beer giya
water ruwa
lemonade ruwan lemo
hot chocolate cakuleti mai zafi
tea shayi
soda soda
orange juice ruwan lemo mai zak'i
coffee kofi

Colors

English Hausa
colors launoni
green
kore
red
ja
black
bak'i
white
fari
orange
mai ruwan lemo
pink
ja-ja
purple
launin jar garura
brown
mai ruwan k'asa
gray
mai ruwan toka-toka
yellow
rawaye
blue
shud'i

Communication, Language, Grammar

English Hausa
Hausa language Hausa
to write a rubuta
Hausa Bahaushe
to understand fahimta
letter harafi
to speak fad'a
vowel wasali
noun suna
yes i
to read a karanta
to translate fassara
word kalma
English Turanci
alphabet haruffa
phrase jimla
consonant bak'i
verb fi'ili
sentence jimla
no a'a
dictionary k'amus
number lamba
Hausas Hausawa
I don't understand. Ban gane ba.
I only read a little Hausa. Ina iya karatun Hausa kad'an.
I'm sorry. Ina neman gafara!
I only know a few words of Hausa. Na san wad'ansu kalmomin Hausa kawai.
I'm sorry. A gafarce ni!
I do not speak Hausa. Ban iya Hausa ba.
I don't write Hausa well. Ba na rubutun Hausa da kyau.
Thank you. Nagode.
I speak only a little Hausa. Ba na jin Hausa sosai.
I understand. Na fahimta.
I can't read Hausa. Ba na iya karatun Hausa.
I can't write Hausa. Ba na iya rubutun Hausa.
Good. Da kyau.
Please. Don Allah.
Pardon me. Ina neman gafara!
Did you say...? Ko ka ce...?
You're welcome. Ba kome.
Be patient with me. Yi hak'uri da ni.
I'm sorry, what did you say? Don Allah, me ka fad'a?
What did you say? Me ka fad'a?
Excuse me. Gafara dai!
Are you saying no? Ka ce a'a?
What? Me?
Are you saying yes? Ka ce i?
Please read this to me. Don Allah, karanta mini wannan.
Please point in the direction. Don Allah, ka nuna hanya.
Please rephrase that. Don Allah, ka fad'i wannan ta wata hanya dabam.
Please write it down. Don Allah, ka rubuta wannan.
Please point to it. Don Allah, ka nuna wannan.
Please write down the number. Don Allah, ka rubuta wannan lamba.
Please draw a map. Don Allah, ka zana taswira.
Please spell that. Don Allah, fad'i haruffan wannan kalma.
Please answer yes or no. Don Allah, ka amsa i ko a'a.
Please draw a picture. Don Allah, ka zana hoto.
Please speak louder. Don Allah, ka yi magana da k'arfi.
Please find it in the dictionary. Don Allah, ka duba wannan cikin k'amus.
Please forgive my poor Hausa. Don Allah, ba na jin Hausa sosai.
Please hold up the number of fingers for the... Don Allah, ka nuna wannan lamba da yatsu.
I don't know. Ban sani ba.
I didn't hear what you said. Ban ji abin da ka fad'i ba.
One more question. Ina da sauran tambaya.
Did I say something wrong? Ko na ce wani abu ba daidai ba?
I misspoke. Ba daidai na fad'a ba.
I misunderstood. Ban gane sosai ba.
I don't know that word. Ban san wannan kalma ba.
Just a moment, please. Don Allah, ka dakata kad'an.
I'm sorry to interrupt. Gafara dai, in katse maganarka.
I didn't mean it that way. Ba haka nake nufi ba.
I meant to say... Ina son in ce...
I meant no offense. Ba na so in raunana maka.
I have some questions. Ina da wad'ansu tambayoyi dabam.
May I ask a question? Zan iya tambaya?
Is it spelled...? Ana fad'in wannan da haruffa...?
I will draw it. Zan zana wannan.
Can you read my handwriting? Kana fahimtar rubutuna?
Do you understand? Kana fahimta?
Is this correct? Ko wannan daidai ne?
Do you have a dictionary? Kana da k'amus?
Did I make a mistake? Ko na yi kuskure?
I can't hear you. Bana jin ka.
I made a mistake. Na yi kuskure.
How is... different from...? Ina bambanci tsakanin... da...?
I can't read your handwriting. Ba na iya karanta rubutunka.
Does... mean the same as...? Ko ma'ana... yana daidai da ta...?
I didn't mean that. Ban nufi wannan ba.
I am trying to find it in this book. Ina k'ok'arin samun wannan cikin littafin.
Do you mean...? Kana nufin...?
I will write it. Zan rubuta wannan.

Kitchen

English Hausa
refrigerator firinji
broom tsintsiya
mug kofi
dishes kwanuka
oven obin
sink baho
pot tukunya
stove murhu
glass gilashi
freezer firinji
pan kwanon suya
kitchen kicin

Living Room

English Hausa
CD player injin sauraron faifai
clock agogo
magazine mujalla
TV talabijin
VCR injin bidiyo
living room zaure
lamp fitila
fireplace murhu
DVD player injin dibidi
newspaper jarida
radio rediyo
armchair babbar kujera
carpet darduma
couch babbar kujera mai kishi
telephone telefon

Meals

English Hausa
meals abinci
breakfast abincin karyawa
dessert kayan zak'i
dinner abincin dare
restaurant gidan abinci
lunch abincin rana

Meats

English Hausa
beef naman sa
turkey naman talo-talo
chicken naman kaza
veal naman marak'i
meatball k'wallon nama
lamb naman d'an tunkiya
sausage kilishin turawa
steak guntun nama
ham naman alade
meat nama
pork naman alade

Music

English Hausa
banjo banjo
accordion accordion
bass bass
piano biyano
tambourine abin kid'i mai kamar kuru
harmonica harmonika
oboe oboe
guitar garaya
violin goge
harp harp
French horn French horn
trombone trombone
cello cello
drums ganga
saxophone saxophone
tuba tuba
viola goge
flute sarewa
mandolin mandolin
electric guitar electric guitar
trumpet kakaki
clarinet clarinet
lute molo

Office

English Hausa
fax machine fax
office building ginin ofisoshi
e-mail e-mail
printer mai bugun dutse
briefcase jakar hannu
computer na'urar kwamfuta
stapler sitefila
typewriter tafireta
copy machine injin kwafi
folder fayil
CD-ROM sidi
office ofis
memo takardar bayani
software software
meeting taro
diskette diskette
tape tef
company kamfani
telephone telefon
file fayil
document takarda
appointment ganawa

Places

English Hausa
bookstore kantin sayar da littattafai
deli fannin abubuwan marmari
bakery gidan burodi
embassy ofishin jakadanci
bank banki
consulate ofishin k'aramin jakada
factory masana'anta
café gidan shan shayi
hotel hotel
butcher shop kantin sayar da nama
grocery store kantin abinci
hospital asibiti
church coci
park lambun shak'atawa
synagogue wurin ibadar yahudawa
police station ofishin 'yan sanda
inn hotel
zoo gidan ajiye dabbobi
pharmacy kantin magani
opera shagalin opera
places wurare
market kasuwa
post office gidan waya
theater gidan wasan kwaikwayo
restaurant gidan abinci
library laburare
mosque masallaci
pastry shop kantin alewa
museum gidan ajiye kayan tarihi

Possessive Adjectives

English Hausa
our namu
her tata
its tasa
his nasa
your taku
her nata
my nawa
their nasu
your naku
your taki
our tamu
its nata
their tasu
its nasa
its tata
your taka
your naka
your naki
his tasa

Prepositions

English Hausa
after bayan
at a
below k'ark'ashin
across ketaren
at a cikin
at a lokacin
before kafin
by kafin
by a bakin
above bisa
behind bayan
beside a gefen
between tsakanin
by da
around kewayen
onto kan
on a
over ketaren
over fiye da
inside a cikin
on ta
out ta
off mai nisa
from tun da
over cikin
into cikin
near kusa da
in front of a gaban
on a kan
from daga
outside a wajen
down sauka
in a cikin
during a lokacin
down k'asan
on kusa da
since tun
under k'asa
to zuwa
up saman
through ketaren
past bayan
without maras
to biye da
through zuwa
past wuce
until har
toward zuwa
till har zuwa
under karkashin
with da

Seafoods

English Hausa
lobster lobster
crawfish crawfish
seafood abincin teku
mussels k'umbuna
scallops scallops
fish kifi
clams clams
crab k'aguwa
oysters oysters
shrimp jatan lande

Spices and Condiments

English Hausa
mayonnaise mayonis
spice yaji
garlic tafannuwa
mustard mustard
parsley parsley
oil mai
vinegar bininja
pepper barkono
sugar sukari
ketchup ketchup
dill dill
sauce miya
salt gishiri
condiment kayan yaji
cinnamon kirfa

Travel

English Hausa
flight tashi sama
gas station gidan mai
abroad a waje
car mota
airport filin jirgin sama
bridge gada
bus bas
gasoline fetur
highway hanyar mota
camera kyamara
camera film fim
hotel hotel
gate k'ofa
ferry jirgin kaiwa da kawowa
customs kwastan
airplane jirgin sama
bus stop wurin tsayawar bas
street titi
train station tashar jirgin k'asa
passport fasfot
ticket tikiti
station tasha
travel tafiya
reservation yi oda
road hanya
taxi taksi
map taswira
track hanyar jirgin k'asa
luggage kaya
subway jirgin k'ark'ashin k'asa
suitcase akwati
train jirgin k'asa
schedule tsarin tafiye-tafiye


Subcategories

This category has only the following subcategory.