Toggle search
Search
Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/033 avoiding surveillance
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
How
what
you
wear
can
help
you
avoid
surveillance
[1]
<>
Ka
san
yadda
za
ka
iya
layar
-
zana
?
[2]
#:
Designers
[3]
<>
Masu
zayyanar
tufafi
[4]
#:
are
inventing
new
ways
to
stay
under
the
radar
,
[5]
<>
sun
fara
kirkiro
sabbin
hanyoyin
da
mutum
zai
kauce
wa
yadda
za
a
iya
ganinsa
,
[6]
#:
including
textile
patterns
that
baffle
facial
recognition
software
.
[7]
<>
abin
da
ya
hada
da
zane
-
zane
a
tufafi
ta
yadda
za
ka
iya
yi
wa
hatta
na
'
urori
ko
manhajojin
gane
fuskar
mutum
baddabami
,
su
kasa
gane
ka
.
[8]
#:
Bel
Jacobs
takes
a
look
at
stealth
fashions
.
[9]
<>
Bel
Jacobs
ya
yi
mana
nazari
.
[10]
#:
Imagine
you
’
re
living
in
a
dystopian
future
.
[11]
<>
Ka
dauka
cewa
yau
ga
shi
kana
rayuwa
a
wani
lokaci
da
komai
ya
baci
,
inda
ake
aikata
abubuwa
na
rashin
gaskiya
da
makamantansu
.
[12]
#:
Surveillance
cameras
[13]
<>
Ga
na
'
urorin
daukar
hoto
na
tsaro
[14]
#:
scan
the
streets
[15]
<>
a
ko
'
ina
a
tituna
,
[16]
#:
to
recognise
and
record
the
faces
of
passersby
–
[17]
<>
suna
daukar
hotunan
mutanen
da
ke
kai
-
kamo
,
[18]
#:
but
you
’
re
wearing
a
HyperFace
scarf
.
[19]
<>
amma
kuma
kai
kana
sanye
da
wani
hirami
ko
mayafi
da
ka
yafa
a
fuskarka
,
[20]
#:
Amid
a
kinetic
assortment
of
grid
-
like
structures
printed
on
the
fabric
,
[21]
<>
wanda
yake
da
zane
na
musamman
da
aka
tsara
domin
batar
da
kama
,
ta
yadda
wannan
zane
-
zane
zai
susuntar
da
hatta
na
'
urar
daukar
hoton
tsaro
a
wuraren
.
[22]
#:
black
squares
suggest
tiny
eyes
,
[23]
<>
Wannan
salo
na
zane
-
zane
na
mayafin
yakan
batar
da
kanannan
ido
[24]
#:
noses
[25]
<>
ko
hanci
[26]
#:
and
mouths
.
[27]
<>
ko
bakin
mutum
,
[28]
#:
The
cameras
’
facial
recognition
algorithms
are
confused
.
[29]
<>
wanda
ta
hakan
ta
yi
bad
da
kama
,
[30]
#:
Your
identity
is
secure
;
your
privacy
,
protected
.
[31]
<>
ka
sirrinta
kanka
tare
da
samar
da
kariya
.
[32]
#:
Unveiled
in
January
,
the
HyperFace
textile
print
was
designed
by
the
Berlin
-
based
artist
Adam
Harvey
[33]
<>
A
watan
Janairu
na
wannan
shekara
ta
2017
ne
mai
zayyana
Adam
Harvey
,
da
ke
birnin
Berlin
na
Jamus
[34]
#:
and
Hyphen
-
Labs
,
an
international
,
all
-
female
design
team
[35]
<>
tare
da
hadin
guiwar
dakin
bincike
na
kimiyya
na
Hyphen
-
Labs
da
wasu
kwararrun
mata
masu
zayyana
ko
zane
-
zanen
gyale
da
mayafi
ko
gyale
[36]
#:
formed
[37]
<>
suka
hadu
[38]
#:
to
explore
meeting
points
between
technology
,
art
and
science
.
[39]
<>
inda
suka
kaddamar
da
irin
wadannan
kaya
masu
dauke
da
fasahar
batar
da
kama
.
[40]
#:
Harvey
has
formed
an
anti
-
surveillance
design
;
[41]
<>
Harvey
ya
kirikiro
zayyan
da
tsare
-
tsare
[42]
#:
a
previous
project
,
CV
Dazzle
,
envisaged
hair
and
make
-
up
designs
that
would
foil
facial
recognition
software
[43]
<>
da
ado
ko
shafe
-
shafen
fuska
da
gyaran
gashi
masu
susuntar
da
manhajojin
gane
fuskar
mutum
,
[44]
#:
and
heat
-
reflecting
garments
that
deter
drones
.
[45]
<>
da
kuma
tufafi
ko
kayan
sawa
da
ba
sa
daukar
zafi
,
wadanda
kananan
jirage
marassa
matuka
,
na
leken
asiri
ba
sa
iya
ganowa
.
[46]
#:
When
worn
,
HyperFace
[47]
<>
Ita
wannan
fasaha
ta
zayyana
tana
susuntar
da
kwamfuta
ne
,
[48]
#:
gives
a
computer
about
1
,
200
possible
facial
options
–
[49]
<>
inda
take
gabatar
mata
da
fuskokin
mutum
kusan
1
,
200
–
[50]
#:
Harvey
was
inspired
by
false
colouration
in
the
animal
kingdom
. “
Instead
of
imagining
camouflage
as
a
means
to
reduce
personal
visibility
,…
[51]
<>
Harvey
ya
samu
wannan
fasaha
ne
daga
irin
halitta
ko
baiwar
da
wasu
dabbobi
ko
halittu
suke
da
ita
ne
ta
sauya
kama
ko
rikidewa
domin
boye
kansu
idan
suna
fuskantar
wani
hadari
ko
barazana
.
[52]
#:
“
Surveillance
is
a
topic
that
has
been
top
-
of
-
mind
at
Hyphen
-
Labs
for
some
time
now
,”
says
Hyphen
-
Labs
member
Ashley
Baccus
-
Clark
,
[53]
<>
Daya
daga
cikin
ma
'
aikatan
dakin
binciken
kimiyya
na
Hyphen
-
Labs
,
da
suke
aikin
fasahar
,
Ashley
Baccus
-
Clark
,
[54]
#:
speaking
about
the
project
’
s
inspiration
. “
It
started
with
thinking
through
issues
of
security
,
privacy
,
and
visibility
as
it
relates
to
black
women
and
black
communities
.
Then
,
as
the
events
of
the
past
few
months
have
unfolded
,
our
message
became
more
global
.”
[55]
<>
Kuma
hakan
yana
da
danganataka
ne
da
yadda
al
'
amura
ke
kasancewa
a
'
yan
watannin
da
suka
gabata
,
game
da
tsaro
da
sirri
da
kuma
fita
a
bainar
jama
'
a
,
musamman
a
kan
mata
bakaken
fata
da
kuma
al
'
ummomi
bakaken
fata
.
[56]
#:
The
election
of
US
president
Donald
Trump
[57]
<>
Zaben
Shugaban
Amurka
Donald
Trump
[58]
#:
has
made
liberal
-
minded
creatives
,
among
others
,
twitchy
.
[59]
<>
ya
sanya
masu
kirkira
na
bangaren
masu
sassaucin
ra
'
ayi
bullo
da
hanyoyi
da
tsare
-
tsare
na
batar
da
kama
ga
jama
'
a
.
[60]
#:
“
Our
political
climate
is
making
it
necessary
for
us
as
[61]
<> “
yanayin
yadda
siyasa
take
a
yanzu
,
ya
tilasta
su
[62]
#:
artists
,
[63]
<>
masu
zayyana
[64]
#:
researchers
,
[65]
<>
da
masu
bincike
[66]
#:
and
creators
to
explore
themes
of
surveillance
,”
[67]
<>
da
kuma
masu
kirkire
-
kirkire
su
gano
wasu
hanyoyin
sanya
ido
ko
tsaro
.”
[68]
#:
While
celebrities
[69]
<>
Duk
da
cewa
akwai
fitattun
mutane
[70]
#:
like
Kim
Kardashian
[71]
<>
irin
su
Kim
Kardashian
[72]
#:
make
a
career
–
and
arguably
an
art
–
of
increasing
personal
visibility
,
[73]
<>
wadanda
suka
yi
fice
a
duniya
ta
hanyar
sana
'
ar
da
ta
shafi
bayyana
kansu
ga
jama
'
a
,
[74]
#:
many
of
us
would
prefer
to
stay
under
the
radar
.
[75]
<>
da
yawanmu
,
mun
fi
kaunar
sakaya
kanmu
daga
idon
jama
'
a
.
[76]
#:
And
while
the
internet
abounds
with
tips
on
protecting
digital
security
,
[77]
<>
Kuma
duk
da
cewa
intanet
na
dauke
da
hanyoyi
da
dama
na
samar
da
tsaro
,
[78]
#:
designers
[79]
<>
masu
zayyanar
tufafi
da
sauran
abubuwan
amfanin
jama
'
a
[80]
#:
are
coming
up
with
protecting
a
new
battleground
:
the
body
.
[81]
<>
na
bullo
da
wasu
hanyoyi
na
kare
siffa
ko
jikin
mutum
,
[82]
#:
The
inventions
are
potent
mixes
of
fashion
,
art
[83]
<>
wadanda
hanyoyi
ne
da
suka
kunshi
ado
[84]
#:
and
technology
[85]
<>
da
fasaha
,
[86]
#:
that
tell
us
a
lot
about
the
world
in
which
we
live
.
[87]
<>
wanda
hakan
ke
nuna
mana
irin
yanayin
duniyar
da
muke
ciki
a
yau
.
[88]
#:
Surveillance
[89]
<>
Tsaro
[90]
#:
has
been
high
on
the
news
agenda
since
mid
-
2013
,
[91]
<>
na
daga
cikin
abubuwan
da
aka
ba
wa
muhimmanci
a
fannin
watsa
labarai
tun
tsakiyar
shekarar
2013
,
[92]
#:
when
the
US
National
Security
Agency
contractor
Edward
Snowden
[93]
<>
lokacin
da
jami
'
in
Hukumar
Tsaro
ta
Amurka
Edward
Snowden
[94]
#:
blew
the
lid
on
just
how
much
the
NSA
could
find
out
about
us
.
[95]
<>
ya
yi
tonon
silili
kan
yadda
hukumar
tsaron
ta
Amurka
take
tattara
bayanai
cikin
sirri
a
kan
jama
'
a
.
[96]
#:
Since
then
,
[97]
<>
Tun
daga
wannan
lokacin
[98]
#:
revelations
have
come
thick
and
fast
:
Facebook
,
Google
and
Microsoft
[99]
<>
aka
samu
bayanai
kan
yadda
Facebook
da
Google
da
kuma
Microsoft
[100]
#:
have
handed
over
customer
data
under
secret
NSA
programmes
;
[101]
<>
suka
rika
mika
wa
hukumar
tsaron
ta
Amurka
bayanan
sirri
na
mutanen
da
ke
amfani
da
shafukansu
.
[102]
#:
Gemalto
,
one
of
the
world
’
s
largest
manufacturers
of
Sim
cards
,
[103]
<>
Daya
daga
cikin
manyan
kamfanonin
duniya
da
ke
kera
layukan
wayar
salula
Gemalto
,
[104]
#:
has
also
said
it
believes
its
systems
were
hacked
US
and
UK
cyber
-
surveillance
agencies
.
[105]
<>
shi
ma
ya
ce
ya
yi
amanna
hukumomin
tsaro
na
Amurka
da
Birtaniya
sun
rika
satar
shiga
taskarsa
.
[106]
#:
Artists
have
been
quick
to
respond
:
[107]
<>
Wannan
ne
ya
sa
kwararru
da
dama
da
suka
hada
da
kamfanoni
irin
su
Project
KOVR
[108]
#:
Dutch
design
duo
Project
KOVR
[109]
<>
Project
KOVR
na
Holland
[110]
#:
has
focused
on
ways
to
shield
the
library
of
personal
information
people
carry
about
with
them
on
a
day
-
to
-
day
basis
.
[111]
<>
suka
karkata
wajen
nemo
hanyoyin
da
jama
'
a
za
su
rika
amfani
da
su
a
kullum
wajen
kare
bayanansu
,
ko
kuma
su
rika
tafi
-
da
-
gidanka
da
bayanasu
,
ta
yadda
za
su
tabbatar
da
tsaronsu
.
[112]
#:
The
ability
to
choose
when
and
how
to
divulge
information
about
ourselves
[113]
<>
Damar
da
muke
da
ita
,
a
matsayinmu
na
mutane
,
ta
yadda
za
mu
bayyana
wani
bayani
a
kanmu
da
kuma
zabar
lokacin
bai
kamata
mu
yi
hakan
ba
,
[114]
#:
is
one
of
the
things
that
make
us
human
,
[115]
<>
na
daya
daga
cikin
abubuwan
da
suka
sa
muka
tabbata
mutane
,
[116]
#:
argues
graphic
designer
Leon
Baauw
,
[117]
<>
kamar
yadda
mai
zayyana
Leon
Baauw
,
[118]
#:
who
co
-
founded
Project
KOVR
with
performance
artist
Marcha
Schagen
.
[119]
<>
wanda
na
daya
daga
cikin
wadanda
suka
kirkiro
shirin
KOVR
tare
da
Marcha
Schagen
.
[120]
#:
He
says
their
research
–
[121]
<>
Ya
ce
bincikensu
[122]
#:
“
was
based
upon
the
question
[123]
<>
ya
ta
'
allaka
ne
a
kan
maganar
cewa
,
[124]
#:
‘
what
does
it
mean
for
a
human
being
to
always
be
visible
’?
[125]
<> '
menene
tasirin
kasancewar
mutum
a
bayyane
a
ko
da
yaushe
?'
[126]
#:
How
would
we
change
the
way
we
behave
?”
[127]
<>
Ta
yaya
za
mu
sauya
yadda
muke
tafiyar
da
al
'
amuranmu
ko
dabi
'
armu
?
[128]
#:
The
possibilities
of
clothing
are
transforming
,
says
Baauw
,
[129]
<>
Baauw
ya
ce
;
yuwuwar
amfani
da
tufafi
[130]
#:
from
those
of
decoration
,
expression
and
shelter
from
the
elements
to
ones
of
maintaining
privacy
and
ultimately
,
individuality
.
[131]
<>
wajen
tabbatar
da
tsaro
maimakon
ado
da
kariya
kadai
ga
mutum
na
kara
tabbata
.
[132]
#:
He
goes
on
to
say
[133]
<>
Ya
kara
da
cewa
[134]
#:
“
Clothing
has
always
protected
us
against
possible
threats
from
the
biosphere
;
[135]
<> “
Abu
ne
sananne
tufafi
a
ko
da
yaushe
tufafi
suna
ba
mu
kariya
daga
illa
ko
barazanar
muhalli
,
[136]
#:
why
not
the
infosphere
,
that
nearly
invisible
network
of
connectivity
in
which
we
are
proven
to
be
vulnerable
?”
he
asks
.
[137]
<>
to
amma
me
zai
hana
su
ba
mu
kariya
kuma
wadda
ta
shafi
bayanai
?
[138]
#:
“
It
’
s
motivating
to
see
more
and
more
projects
emerge
with
the
goal
of
[139]
<> “
Daga
irin
wadannan
kayayyaki
na
zamani
abubuwa
ne
da
suka
shafi
ado
da
kuma
al
'
ada
,
[140]
#:
protecting
us
as
well
as
reminding
us
that
our
data
and
therefore
our
personality
is
out
there
and
up
for
grabs
by
anyone
or
anything
.”
[141]
<>
wadanda
ke
zaman
hanyoyin
tabbatar
da
tsaro
da
sirrin
jama
'
a
da
ake
neman
gani
zamani
ya
zo
da
su
.
[142]
#:
Each
of
Fabrica
’
s
pieces
provoke
a
sensory
reaction
that
will
[143]
<>
Kowanne
daga
cikin
irin
wadannan
kayayyaki
na
Fabrica
,
yakan
[144]
#:
attract
the
wearer
’
s
attention
,
suddenly
changing
brain
activity
.
[145]
<>
ja
hankalin
wanda
ya
sa
shi
,
ta
wata
siga
,
abin
da
ke
shafar
aikin
kwakwalwa
ko
ya
kan
sauya
aikin
kwakwalwar
.
[146]
#:
So
if
brain
scanning
were
ever
to
become
reality
,
[147]
<>
Saboda
haka
idan
har
nazarin
hoton
aikin
kwakwalwa
zai
kasance
gaskiya
,
[148]
#:
they
would
offer
a
way
to
keep
your
thoughts
from
being
read
.
[149]
<>
hakan
zai
samar
da
hanyar
da
za
a
iya
nazari
ko
sanin
tunaninka
.
[150]
#:
Prototypes
,
crafted
out
of
laser
-
cut
felt
and
wood
,
[151]
<>
Daga
cikin
irin
wadannan
abubuwa
da
aka
yi
na
gwaji
,
[152]
#:
include
a
hat
[153]
<>
har
da
malafa
[154]
#:
that
transmits
sound
pulses
through
the
skull
,
[155]
<>
wadda
ke
mika
sako
ta
hanyar
kokon
kan
wanda
ya
sanya
ta
,
[156]
#:
a
collar
[157]
<>
da
kwalar
riga
[158]
#:
that
administers
[159]
<>
da
ke
sadarwa
[160]
#:
a
gentle
electric
shock
and
a
mask
that
distracts
the
user
with
flashing
lights
.
[161]
<>
tsakaninta
da
mutumin
da
ya
sanya
rigar
ta
hanyar
wani
dan
motsi
na
lantarki
,
da
kuma
fuskar
batar
da
kama
,
wadda
ke
daukar
hankalin
wanda
ya
sanya
ta
da
wani
dan
hasken
fitila
da
ke
haskawa
ya
dauke
lokaci
zuwa
lokaci
.
[162]
#:
The
idea
of
neuroimaging
surveillance
technology
[163]
<>
Tunanin
kirkiro
wadannan
abubuwa
na
tsaro
da
kare
sirri
[164]
#:
still
seems
like
science
fiction
[165]
<>
har
yanzu
na
zaman
kamar
wani
abu
na
mafarki
ko
wanda
ba
zai
yuwu
ba
a
zahiri
,
[166]
#:
but
Fabrica
’
s
designs
,
as
well
as
the
work
of
Harvey
and
Project
KOVR
,
[167]
<>
amma
tsare
-
tsaren
wadanda
Fabrica
da
Harvey
da
kuma
ayyukan
Project
KOVR
,
[168]
#:
express
genuine
concerns
among
designers
[169]
<>
na
nuna
muhimmanci
da
damuwar
da
masu
zayyana
ke
da
ita
[170]
#:
about
just
what
the
future
may
look
like
.
[171]
<>
kan
yadda
abubuwa
za
su
iya
kasancewa
a
nan
gaba
.
[172]
#:
Harvey
,
for
example
,
[173]
<>
Misali
shi
ne
,
Harvey
,
[174]
#:
is
keen
to
point
out
that
HyperFace
[175]
<>
ya
nuna
cewa
fasahar
HyperFace
,
wadda
ake
sanya
wa
a
fuska
,
[176]
#:
is
“
only
an
introduction
to
a
larger
project
about
computer
vision
camouflage
”.
[177]
<>
wata
alama
ce
ta
yadda
za
a
kai
ga
yi
wa
kwamfutar
da
ke
gane
fuskar
mutum
,
layar
zana
.
[178]
#:
“
When
it
comes
to
new
technologies
,
[179]
<> '
Idan
ana
maganar
sabbin
fasahohi
,
[180]
#:
some
consumers
rightfully
feel
that
[181]
<>
wasu
mutanen
suna
ganin
[182]
#:
most
tech
companies
fail
to
implement
security
and
privacy
measures
,”
[183]
<>
yawancin
kamfanoni
ba
sa
daukar
matakan
bayar
da
kariya
da
sirrinta
bayanan
jama
'
a
,
[184]
#:
says
Mano
ten
Napel
,
managing
editor
of
fashion
technology
website
FashNerd
.
[185]
<>
Editan
shafin
fasahar
tufafi
na
FashNerd
Mano
ten
Napel
ya
ce
;
[186]
#:
“
This
has
ignited
a
need
to
protect
ourselves
–
[187]
<>
wanda
hakan
ne
ya
sa
muke
bukatar
ganin
an
samu
yanayi
na
bayar
da
kariya
garemu
,
[188]
#:
which
logically
translates
into
the
design
of
the
technology
we
wear
.
[189]
<>
wanda
hakan
a
takaice
yake
nufin
ya
kamata
a
ga
hakan
a
tufafi
ko
kayan
da
muke
sanya
wa
a
jikinmu
.
[190]
#:
It
’
s
easy
[191]
<>
Abu
ne
mai
sauki
[192]
#:
to
imagine
a
future
[193]
<>
a
yi
tsinkaye
ko
tunanin
yadda
a
nan
gaba
[194]
#:
where
staying
connected
will
not
automatically
violate
our
privacy
.”
[195]
<>
mu
'
amullarmu
da
intanet
ba
za
ta
zama
tamkar
wata
hanya
ta
bayyana
sirrinmu
ba
.
[196]
Last modified
22 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
How what you wear can help you avoid surveillance [1] <> Ka san yadda za ka iya layar-zana? [2]
2
#:
Designers [3] <> Masu zayyanar tufafi [4]
3
#:
are inventing new ways to stay under the radar, [5] <> sun fara kirkiro sabbin hanyoyin da mutum zai kauce wa yadda za a iya ganinsa, [6]
4
#:
including textile patterns that baffle facial recognition software. [7] <> abin da ya hada da zane-zane a tufafi ta yadda za ka iya yi wa hatta na'urori ko manhajojin gane fuskar mutum baddabami, su kasa gane ka. [8]
5
#:
Bel Jacobs takes a look at stealth fashions. [9] <> Bel Jacobs ya yi mana nazari. [10]
6
#:
Imagine you’re living in a dystopian future. [11] <> Ka dauka cewa yau ga shi kana rayuwa a wani lokaci da komai ya baci, inda ake aikata abubuwa na rashin gaskiya da makamantansu. [12]
7
#:
Surveillance cameras [13] <> Ga na'urorin daukar hoto na tsaro [14]
8
#:
scan the streets [15] <> a ko'ina a tituna, [16]
9
#:
to recognise and record the faces of passersby – [17] <> suna daukar hotunan mutanen da ke kai-kamo, [18]
10
#:
but you’re wearing a HyperFace scarf. [19] <> amma kuma kai kana sanye da wani hirami ko mayafi da ka yafa a fuskarka, [20]
11
#:
Amid a kinetic assortment of grid-like structures printed on the fabric, [21] <> wanda yake da zane na musamman da aka tsara domin batar da kama, ta yadda wannan zane-zane zai susuntar da hatta na'urar daukar hoton tsaro a wuraren. [22]
12
#:
black squares suggest tiny eyes, [23] <> Wannan salo na zane-zane na mayafin yakan batar da kanannan ido [24]
13
#:
noses [25] <> ko hanci [26]
14
#:
and mouths. [27] <> ko bakin mutum, [28]
15
#:
The cameras’ facial recognition algorithms are confused. [29] <> wanda ta hakan ta yi bad da kama, [30]
16
#:
Your identity is secure; your privacy, protected. [31] <> ka sirrinta kanka tare da samar da kariya. [32]
17
#:
Unveiled in January, the HyperFace textile print was designed by the Berlin-based artist Adam Harvey [33] <> A watan Janairu na wannan shekara ta 2017 ne mai zayyana Adam Harvey, da ke birnin Berlin na Jamus [34]
18
#:
and Hyphen-Labs, an international, all-female design team [35] <> tare da hadin guiwar dakin bincike na kimiyya na Hyphen-Labs da wasu kwararrun mata masu zayyana ko zane-zanen gyale da mayafi ko gyale [36]
19
#:
formed [37] <> suka hadu [38]
20
#:
to explore meeting points between technology, art and science. [39] <> inda suka kaddamar da irin wadannan kaya masu dauke da fasahar batar da kama. [40]
21
#:
Harvey has formed an anti-surveillance design; [41] <> Harvey ya kirikiro zayyan da tsare-tsare [42]
22
#:
a previous project, CV Dazzle, envisaged hair and make-up designs that would foil facial recognition software [43] <> da ado ko shafe-shafen fuska da gyaran gashi masu susuntar da manhajojin gane fuskar mutum, [44]
23
#:
and heat-reflecting garments that deter drones. [45] <> da kuma tufafi ko kayan sawa da ba sa daukar zafi, wadanda kananan jirage marassa matuka, na leken asiri ba sa iya ganowa. [46]
24
#:
When worn, HyperFace [47] <> Ita wannan fasaha ta zayyana tana susuntar da kwamfuta ne, [48]
25
#:
gives a computer about 1,200 possible facial options – [49] <> inda take gabatar mata da fuskokin mutum kusan 1,200 – [50]
26
#:
Harvey was inspired by false colouration in the animal kingdom. “Instead of imagining camouflage as a means to reduce personal visibility,… [51] <> Harvey ya samu wannan fasaha ne daga irin halitta ko baiwar da wasu dabbobi ko halittu suke da ita ne ta sauya kama ko rikidewa domin boye kansu idan suna fuskantar wani hadari ko barazana. [52]
27
#:
“Surveillance is a topic that has been top-of-mind at Hyphen-Labs for some time now,” says Hyphen-Labs member Ashley Baccus-Clark, [53] <> Daya daga cikin ma'aikatan dakin binciken kimiyya na Hyphen-Labs, da suke aikin fasahar, Ashley Baccus-Clark, [54]
28
#:
speaking about the project’s inspiration. “It started with thinking through issues of security, privacy, and visibility as it relates to black women and black communities. Then, as the events of the past few months have unfolded, our message became more global.” [55] <> Kuma hakan yana da danganataka ne da yadda al'amura ke kasancewa a 'yan watannin da suka gabata, game da tsaro da sirri da kuma fita a bainar jama'a, musamman a kan mata bakaken fata da kuma al'ummomi bakaken fata. [56]
29
#:
The election of US president Donald Trump [57] <> Zaben Shugaban Amurka Donald Trump [58]
30
#:
has made liberal-minded creatives, among others, twitchy. [59] <> ya sanya masu kirkira na bangaren masu sassaucin ra'ayi bullo da hanyoyi da tsare-tsare na batar da kama ga jama'a. [60]
31
#:
“Our political climate is making it necessary for us as [61] <> “yanayin yadda siyasa take a yanzu, ya tilasta su [62]
32
#:
artists, [63] <> masu zayyana [64]
33
#:
researchers, [65] <> da masu bincike [66]
34
#:
and creators to explore themes of surveillance,” [67] <> da kuma masu kirkire-kirkire su gano wasu hanyoyin sanya ido ko tsaro.” [68]
35
#:
While celebrities [69] <> Duk da cewa akwai fitattun mutane [70]
36
#:
like Kim Kardashian [71] <> irin su Kim Kardashian [72]
37
#:
make a career – and arguably an art – of increasing personal visibility, [73] <> wadanda suka yi fice a duniya ta hanyar sana'ar da ta shafi bayyana kansu ga jama'a, [74]
38
#:
many of us would prefer to stay under the radar. [75] <> da yawanmu, mun fi kaunar sakaya kanmu daga idon jama'a. [76]
39
#:
And while the internet abounds with tips on protecting digital security, [77] <> Kuma duk da cewa intanet na dauke da hanyoyi da dama na samar da tsaro, [78]
40
#:
designers [79] <> masu zayyanar tufafi da sauran abubuwan amfanin jama'a [80]
41
#:
are coming up with protecting a new battleground: the body. [81] <> na bullo da wasu hanyoyi na kare siffa ko jikin mutum, [82]
42
#:
The inventions are potent mixes of fashion, art [83] <> wadanda hanyoyi ne da suka kunshi ado [84]
43
#:
and technology [85] <> da fasaha, [86]
44
#:
that tell us a lot about the world in which we live. [87] <> wanda hakan ke nuna mana irin yanayin duniyar da muke ciki a yau. [88]
45
#:
Surveillance [89] <> Tsaro [90]
46
#:
has been high on the news agenda since mid-2013, [91] <> na daga cikin abubuwan da aka ba wa muhimmanci a fannin watsa labarai tun tsakiyar shekarar 2013, [92]
47
#:
when the US National Security Agency contractor Edward Snowden [93] <> lokacin da jami'in Hukumar Tsaro ta Amurka Edward Snowden [94]
48
#:
blew the lid on just how much the NSA could find out about us. [95] <> ya yi tonon silili kan yadda hukumar tsaron ta Amurka take tattara bayanai cikin sirri a kan jama'a. [96]
49
#:
Since then, [97] <> Tun daga wannan lokacin [98]
50
#:
revelations have come thick and fast: Facebook, Google and Microsoft [99] <> aka samu bayanai kan yadda Facebook da Google da kuma Microsoft [100]
51
#:
have handed over customer data under secret NSA programmes; [101] <> suka rika mika wa hukumar tsaron ta Amurka bayanan sirri na mutanen da ke amfani da shafukansu. [102]
52
#:
Gemalto, one of the world’s largest manufacturers of Sim cards, [103] <> Daya daga cikin manyan kamfanonin duniya da ke kera layukan wayar salula Gemalto, [104]
53
#:
has also said it believes its systems were hacked US and UK cyber-surveillance agencies. [105] <> shi ma ya ce ya yi amanna hukumomin tsaro na Amurka da Birtaniya sun rika satar shiga taskarsa. [106]
54
#:
Artists have been quick to respond: [107] <> Wannan ne ya sa kwararru da dama da suka hada da kamfanoni irin su Project KOVR [108]
55
#:
Dutch design duo Project KOVR [109] <> Project KOVR na Holland [110]
56
#:
has focused on ways to shield the library of personal information people carry about with them on a day-to-day basis. [111] <> suka karkata wajen nemo hanyoyin da jama'a za su rika amfani da su a kullum wajen kare bayanansu, ko kuma su rika tafi-da-gidanka da bayanasu, ta yadda za su tabbatar da tsaronsu. [112]
57
#:
The ability to choose when and how to divulge information about ourselves [113] <> Damar da muke da ita, a matsayinmu na mutane, ta yadda za mu bayyana wani bayani a kanmu da kuma zabar lokacin bai kamata mu yi hakan ba, [114]
58
#:
is one of the things that make us human, [115] <> na daya daga cikin abubuwan da suka sa muka tabbata mutane, [116]
59
#:
argues graphic designer Leon Baauw, [117] <> kamar yadda mai zayyana Leon Baauw, [118]
60
#:
who co-founded Project KOVR with performance artist Marcha Schagen. [119] <> wanda na daya daga cikin wadanda suka kirkiro shirin KOVR tare da Marcha Schagen. [120]
61
#:
He says their research – [121] <> Ya ce bincikensu [122]
62
#:
“was based upon the question [123] <> ya ta'allaka ne a kan maganar cewa, [124]
63
#:
‘what does it mean for a human being to always be visible’? [125] <> 'menene tasirin kasancewar mutum a bayyane a ko da yaushe?' [126]
64
#:
How would we change the way we behave?” [127] <> Ta yaya za mu sauya yadda muke tafiyar da al'amuranmu ko dabi'armu?
[128]
65
#:
The possibilities of clothing are transforming, says Baauw, [129] <> Baauw ya ce;
yuwuwar amfani da tufafi [130]
66
#:
from those of decoration, expression and shelter from the elements to ones of maintaining privacy and ultimately, individuality. [131] <> wajen tabbatar da tsaro maimakon ado da kariya kadai ga mutum na kara tabbata. [132]
67
#:
He goes on to say [133] <> Ya kara da cewa [134]
68
#:
“Clothing has always protected us against possible threats from the biosphere; [135] <> “Abu ne sananne tufafi a ko da yaushe tufafi suna ba mu kariya daga illa ko barazanar muhalli, [136]
69
#:
why not the infosphere, that nearly invisible network of connectivity in which we are proven to be vulnerable?” he asks. [137] <> to amma me zai hana su ba mu kariya kuma wadda ta shafi bayanai?
[138]
70
#:
“It’s motivating to see more and more projects emerge with the goal of [139] <> “Daga irin wadannan kayayyaki na zamani abubuwa ne da suka shafi ado da kuma al'ada, [140]
71
#:
protecting us as well as reminding us that our data and therefore our personality is out there and up for grabs by anyone or anything.” [141] <> wadanda ke zaman hanyoyin tabbatar da tsaro da sirrin jama'a da ake neman gani zamani ya zo da su. [142]
72
#:
Each of Fabrica’s pieces provoke a sensory reaction that will [143] <> Kowanne daga cikin irin wadannan kayayyaki na Fabrica, yakan [144]
73
#:
attract the wearer’s attention, suddenly changing brain activity. [145] <> ja hankalin wanda ya sa shi, ta wata siga, abin da ke shafar aikin kwakwalwa ko ya kan sauya aikin kwakwalwar. [146]
74
#:
So if brain scanning were ever to become reality, [147] <> Saboda haka idan har nazarin hoton aikin kwakwalwa zai kasance gaskiya, [148]
75
#:
they would offer a way to keep your thoughts from being read. [149] <> hakan zai samar da hanyar da za a iya nazari ko sanin tunaninka. [150]
76
#:
Prototypes, crafted out of laser-cut felt and wood, [151] <> Daga cikin irin wadannan abubuwa da aka yi na gwaji, [152]
77
#:
include a hat [153] <> har da malafa [154]
78
#:
that transmits sound pulses through the skull, [155] <> wadda ke mika sako ta hanyar kokon kan wanda ya sanya ta, [156]
79
#:
a collar [157] <> da kwalar riga [158]
80
#:
that administers [159] <> da ke sadarwa [160]
81
#:
a gentle electric shock and a mask that distracts the user with flashing lights. [161] <> tsakaninta da mutumin da ya sanya rigar ta hanyar wani dan motsi na lantarki, da kuma fuskar batar da kama, wadda ke daukar hankalin wanda ya sanya ta da wani dan hasken fitila da ke haskawa ya dauke lokaci zuwa lokaci. [162]
82
#:
The idea of neuroimaging surveillance technology [163] <> Tunanin kirkiro wadannan abubuwa na tsaro da kare sirri [164]
83
#:
still seems like science fiction [165] <> har yanzu na zaman kamar wani abu na mafarki ko wanda ba zai yuwu ba a zahiri, [166]
84
#:
but Fabrica’s designs, as well as the work of Harvey and Project KOVR, [167] <> amma tsare-tsaren wadanda Fabrica da Harvey da kuma ayyukan Project KOVR, [168]
85
#:
express genuine concerns among designers [169] <> na nuna muhimmanci da damuwar da masu zayyana ke da ita [170]
86
#:
about just what the future may look like. [171] <> kan yadda abubuwa za su iya kasancewa a nan gaba. [172]
87
#:
Harvey, for example, [173] <> Misali shi ne, Harvey, [174]
88
#:
is keen to point out that HyperFace [175] <> ya nuna cewa fasahar HyperFace, wadda ake sanya wa a fuska, [176]
89
#:
is “only an introduction to a larger project about computer vision camouflage”. [177] <> wata alama ce ta yadda za a kai ga yi wa kwamfutar da ke gane fuskar mutum, layar zana. [178]
90
#:
“When it comes to new technologies, [179] <> 'Idan ana maganar sabbin fasahohi, [180]
91
#:
some consumers rightfully feel that [181] <> wasu mutanen suna ganin [182]
92
#:
most tech companies fail to implement security and privacy measures,” [183] <> yawancin kamfanoni ba sa daukar matakan bayar da kariya da sirrinta bayanan jama'a, [184]
93
#:
says Mano ten Napel, managing editor of fashion technology website FashNerd. [185] <> Editan shafin fasahar tufafi na FashNerd Mano ten Napel ya ce; [186]
94
#:
“This has ignited a need to protect ourselves – [187] <> wanda hakan ne ya sa muke bukatar ganin an samu yanayi na bayar da kariya garemu, [188]
95
#:
which logically translates into the design of the technology we wear. [189] <> wanda hakan a takaice yake nufin ya kamata a ga hakan a tufafi ko kayan da muke sanya wa a jikinmu. [190]
96
#:
It’s easy [191] <> Abu ne mai sauki [192]
97
#:
to imagine a future [193] <> a yi tsinkaye ko tunanin yadda a nan gaba [194]
98
#:
where staying connected will not automatically violate our privacy.” [195] <> mu'amullarmu da intanet ba za ta zama tamkar wata hanya ta bayyana sirrinmu ba. [196]