Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bbchausa verticals/010 jobs for introverts

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 14:04, 21 June 2017 by Admin (talk | contribs) (Created page with "== #: ''Its before dawn and Josh Manheimer is already at work and deep in thought. [http://www.bbc.com/capital/s...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

#: Its before dawn and Josh Manheimer is already at work and deep in thought. [1] <> Tun kafin gari ya waye ne Josh Manheimer ya ke fara aiki kuma cikin tunani mai zurfi. [2] "

#: Today hes imagining the perfect sentence [3] <> A yau ya duba irin kalmomin da suka da ce [4] "

#: that will make people tear open an envelope as soon as it hits their doormat. [5] <> a yi amfani dasu wadanda za su zaburadda mutane su keta ambulan domin karanta wasiƙa da zarar an ajiye a kofar dakin su. [6] "

#: Introverts need less praise from others in order to thrive, [7] <> Mutane masu zurfin ciki ba su cika buƙatar a yaba musu ba domin su ƙara himma, [8] "

#: show better attention to detail and are more conscientious decision makers [9] <> kuma mutane ne masu matuƙar tunani a duk lokacin da suke yanke shawara. [10] "

#: From an isolated farmhouse in Vermont in the US, [11] <> A gidan gona dake Vermont a ƙasar Amurka, [12] "

#: Manheimer writes what he unashamedly callsjunk mail”. [13] <> Manheimer ya rubuta abun da ya kira " tarkacen saƙonnin email". [14] "

#: And hes one of the best in the world. [15] <> Shi dai ya na daga cikin wadanda suka shahara a duniya, [16] "

#: Just Googledirect mail copywriter”. [17] <> domin da zarar ka latsa kalmar "direct mail copywriter" a manhajar [18] "

#: His name pops up at the top. [19] <> matan-bayi-baya-bata, zaka ga sunansa ya fito a sama. [20] "

#: From an isolated farmhouse in Vermont in the US, [21] <> A gidan gona dake Vermont a ƙasar Amurka, [22] "

#: Manheimer writes what he unashamedly callsjunk mail”. [23] <> Manheimer ya rubuta abun da ya kira " tarkacen saƙonnin email". [24] "

#: And hes one of the best in the world. [25] <> Shi dai ya na daga cikin wadanda suka shahara a duniya, [26] "

#: Just Googledirect mail copywriter”. [27] <> domin da zarar ka latsa kalmar "direct mail copywriter" a manhajar [28] "

#: His name pops up at the top. [29] <> matan-bayi-baya-bata, zaka ga sunansa ya fito a sama. [30] "

#: It is, he says, the perfect job for an introvert. [31] <> Ya ce "wannan shine aikin daya fi dacewa da mutumin dake da zurfin ciki." [32] "

#: Not that weve actually spoken. [33] <> Koda yake ba wai baya yin magana bane, [34] "

#: We communicate only by email. [35] <> ya kan isar da sako ta hanyar email, [36] "

#: He never meets his clients. [37] <> domin bai taba haduwa da abokan huldarsa ba. [38] "

#: Hed far rather be out walking his dog [39] <> A kowane lokaci yafi son ya fita waje yana riƙa tafiya tare da karensa [40] "

#: or feeding the horses. [41] <> ko kuma ya riƙa ba dawakai abinci. [42] "

#: I do like people,” he says. “But I dont function well in organisations with politics. Im like a baby deer, lost and helpless.” [43] <> Ya ce ina jin kaina tamkar diyar barewa ce da ta bace a dokar daji [44] "

#: His struggle [45] <> Gwagwarmayar sa [46] "

#: is one common for introverts, [47] <> ta yi kama da ta mutanen dake da zurfin ciki [48] "

#: who make up potentially half the population. [49] <> wadanda kusan sune rabin al'umma. [50] "

#: Theyre not shy, [51] <> Ba sa jin kunya, [52] "

#: but prefer an environment thats less stimulating, quieter and more conducive to thought. [53] <> amma sun fi son yanayin da babu wata hayaniya domin su yi tunani mai zurfi. [54] "

#: And this doesnt mean introverts cant have extremely successful careers: [55] <> Kuma wannan ba yana nufin masu zurfin ciki basa samun ci gaba a rayuwar su ba ne, [56] "

#: the key for anybody is to find the job that fits with where you are on the personality scale according to career coaches. [57] <> muhimmin abu ga kowa shine ya samu aiki da ya dace da shi. [58] "

#: Most of us have at least some introvert characteristics. [59] <> Akasarin al'umma na da wata dabi'a data yi kama da ta masu zurfin ciki. [60] "

#: Were not outgoing in every social situation, [61] <> Bamu cika sakin jiki ba a kowane yanayi, [62] "

#: prefer sometimes to mull over thoughts uninterrupted by other people, [63] <> a wasu lokuta mun fi son mu yi tunani mai zurfi ba tare da wasu mutane sun dame mu ba, [64] "

#: dont want to express personal feelings to everybody or want to spend at least some time alone. [65] <> bamu cika son fadin abun daya shafe mu ga kowa da kowa ba domin mun fi son mu zauna na wani lokaci mu kadai ba tare da wani mutum ba. [66] "

#: But introverts, for example, [67] <> Sai dai mutanen dake da zurfin ciki alal misali, [68] "

#: need less praise from others to thrive; show better attention to detail and are more conscientious decision makers. [69] <> basu cika son a yaba musu ba domin su ƙara himma, [70] "

#: These are valuable traits in any area of work. [71] <> su mutane ne masu matukar tunani wajen yanke shawara, kuma wannan wata dabi'a ce mai muhimmanci ga kowane irin aiki. [72] "

#: The heart of the matter [73] <> Tushen al'amari [74] "

#: Some stumble into their perfect, if unlikely, occupation purely by accident. [75] <> Wasu dai kan yi kicibis da irin aikin da ya dace da su ne. [76] "

#: Michael Motylinski was a lawyer in California, a job he came to hate. [77] <> Michael Motylinski lauya ne dake California, [78] "

#: You were always in these meetings. There were constant interactions with people.” [79] <> Ya ce- "ina aikin dana tsana a rayuwa ta- akai-akai zaka riƙa mu'amala da mutane." [80] "

#: Motylinskis change of career began when his brother asked him to officiate at his wedding. [81] <> Motylinski ya sauya aiki ne bayan da dan uwansa ya nemi da zama wakili a lokacin daura aurensa. [82] "

#: So he took an online course to become a minister, a not too onerous process. [83] <> A don haka ya yi kwas ta Internet akan yadda mutum zai zama wakili ko shaida a wajen daura aure. [84] "

#: Later, he moved to the US Virgin Islands to practise law. [85] <> Daga bisani dai ya koma tsibirin Virgin Islands domin ci gaba da aiki a matsayin lauya. [86] "

#: I was asked a couple of times if anybody knew of an officiant,” he says. [87] <> "Ya ce an sha tambaya ta ko na san wani dake zama wakilin don kulla aure, [88] "

#: I told them I was actually a licensed minister. [89] <> sai in ce musu ai tuni na samu lasisi zama wakili, [90] "

#: Then, it took on a life of its own and I started getting calls from wedding planners, cruise ships and resorts.” [91] <> daga nan ne fa sai na riƙa samu kiran waya akai-akai daga masu shirya bukin aure, da masu wuraren shakatawa a gabar teku." [92] "

#: And despite the performance element involved in standing up in front of a crowd he now officiates at around 250 weddings a year. [93] <> Kuma duk da cewa ana bukatar ya tsaya a gaban jama'a, yanzu ya zama wakili wajen daura auren fiye da ma'aurata 250 a shekara guda. [94] "

#: Its ideal for an introvert, he says. [95] <> Ya ce irin wannan aikin ya fi dacewa da mutum mai zurfin ciki". [96] "

#: On the day of the wedding, people are generally too busy and nervous about all the details to even notice me,” he explains. [97] <> "A ranar daura auren, hankulan jama'a su kan karkata ga abubuwa masu yawa ta yadda babu ma wanda ke lura dani" [98] "

#: I just stand at the altar or in the gazebo and when the ceremony begins I read my lines. After the ceremony, I blend into the background and eventually slip out the back door without anyone noticing.” [99] <> Ya ƙara da cewa "ina tsayawa ne a gaban taro in karanta wasu kalmomi dana tsara, kuma daga bisani bayan an kammala komai sai in sulale in fita ta kofar dake baya ba tare da wani ya lura da ni ba." [100] "

#: Of course, theres more to life than work alone, as Motylinski readily acknowledges from his home by the beach. He marriedan island girland now has two children with a third on the way. [101] <> Motylinski dai ya auri wata budurwa dake tsibirin kuma suna da 'ya'ya biyu kuma a halin yanzu matar sa tana da juna biyu. [102] "

#: An alter ego [103] <> Wasu dabi'u dabam [104] "

#: And its possible for someone who would describe themselves as an introvert to change career track entirely. [105] <> Zai iya kasancewa mutumin dake kallon kansa a matsayin mai zurfin ciki ya sauya aikin da yake yi gaba daya. [106] "

#: Dan Nainan now makes a living [107] <> Wani matashi mai suna Dan Nainan yanzu ya samu abun yi ne [108] "

#: telling jokes in front of thousands of people [109] <> ta hanyar yin barkwanci a gaban dubban jama'a, [110] "

#: but he began his working life as a Silicon Valley engineer. [111] <> amma da farko ya fara aiki ne a matsayin injiniya a Silicon Valley. [112] "

#: As part of this previous role, he had to demonstrate Intel products at conferences. [113] <> Aikin da yake yi ya hada da nunawa jama'a a zauren taro yadda zasu yi amfani da kayayyaki kamfanin. [114] "

#: He loved the international travel [115] <> Yana matukar ƙaunar tafiye-tafiye da yake yi zuwa ƙasashe [116] "

#: but found speaking on stage absolutely terrifying. [117] <> kuma bai cika son yin bayani ba a bainar jama'a. [118] "

#: Its sort of like a Clark Kent/Superman dichotomy [119] <> N/A [120] "

#: He took some drastic steps [121] <> Ya dauki wasu matakai [122] "

#: to overcome his fear of public speaking. [123] <> domin kawadda fargabar da yake fuskanta wajen yin magana a gaban jama'a, [124] "

#: He decided to enrol on a short course with Comedy Bible author Judy Carter. [125] <> inda ya yi karamin kwas tare da mai wasan kwaikwayon nan Judy Carter. [126] "

#: It finished with areal performance at a real comedy club.” “I did really well,” Nainan recalls. “I showed the tape to my fellow workers [127] <> Nainan ya ce ya tuna cewa lokacin da ya yi matukar kokari inda har ya riƙa nunawa abokan aikin sa faifen bidiyon [128] "

#: and was asked to appear at a conference in Las Vegas in front of 250 people.” [129] <> kuma daga nan ne aka buƙaci ya bayyana a gaban wani taro a Las Vegas da mutane kusan 250 suka halarta." [130] "

#: From there he went on to perform to 2,500 people at the companys sales conference. “I was doing impressions of Andy Gove [[[founder]] and CEO of Intel] at 8:00 on Monday morning so nobody was drunk. They loved it. My third show ever.” [131] <> N/A [132] "

#: Now based in New York he makes a good living as a comedian. [133] <> A yanzu dai yana zaune ne a birnin New York inda yake samun abun hannu a matsayinsa na mai yin barkwanci. [134] "

#: He explains the change from engineer to comedian has given him two personalities. “Its sort of like a Clark Kent/Superman dichotomy. I get the feeling that when people hang out with me after shows, they are somewhat disappointed that everything out of my mouth doesn't make them laugh uproariously. Inreal lifeIm much more quiet and shy, and I think this surprises people.” [135] <> Ya bayyana irin yadda canjin aiki daga matsayin injiniya zuwa mai barkwanci ya sauya rayuwar sa ta aiki da kuma yadda mutane ke kallon sa. Daukar darussa a fanni wasanni ko kuma iya yin jawabi a bainar jama'a abu ne da ake bada shawarar yi a matsayin wata hanya ta shawo kan faduwar gaba da jin kunya a lokacin aiki. [136] "

#: Hes not alone. Taking acting or public speaking classes, known asexposure therapyis often recommended as a means of overcoming social anxiety and shyness at work. [137] <> N/A [138] "

#: But these terms should not be confused with introversion, explains Gregory Pontrelli, CEO of talent management consultants Lausanne Business Solutions. [139] <> Gregory Pontrelli, shugaban kamfanin Lausanne Business Solutions na ganin akwai bukatar kada a riƙa kuskuren fassara hakan a matsayin mutane masu zurfin ciki. [140] "

#: An individual can be an extrovert and also suffer from shyness or social anxiety,” he says. [141] <> mutum zai iya kasance wanda ba shi da tsoro amma kuma yana jin kunya ko kuma yana fama da faduwar gaba in ji shi. [142] "

#: Pontrelli also challenges the concept of there being ideal careers for introvertseven in an occupation commonly thought as extroverted, such as sales, there are a variety of skills required. [143] <> Pontrelli ya kuma ƙalubalanci wata sana'a da ake ganin ta fi dacewa ga masu zurfin ciki- domin ko a sauran sana'o'i da ake ganin basu da ce ba da masu zurfin ciki kamar tallar kayayyaki, ana bukatar dabaru a bangaren. [144] "

#: Some companies make the mistake of [145] <> Ya kara da cewa wasu kamfanoni kan yi kuskure [146] "

#: screening candidates with psychometric tests and eliminating them from the running,” he says. [147] <> tantance masu neman aiki ta hanyar yin jarrabawa, [148] "

#: Jobs should welcome diversity of personality, including introversion-extroversion because it provides different perspectives which often leads to better decision making, solutions, and understanding clients.” [149] <> amma kamata ya yi masu daukar aiki su amince da banbance-banbancen dake tsakanin al'umma domin ta haka ne za'a iya yanke shawarar data dace wajen fahimtar abokan ciniki. [150] "

#: Yin and yang [151] <> Yin and yang [152] "

#: This diversity of personality can be seen in the foundation of some of the worlds most successful companies. [153] <> Irin banbance banbancen dake tsakanin al'umma za'a iya ganin su a gidauniyar da wasu fitattun kamfanoni suka kafa, [154] "

#: Steve Wozniak, Apples famously introverted co-founder, for example, paired up with the rather more extroverted Steve Jobs. [155] <> misali Steve Wozniak mutumin da tare da shi ne aka kirkiro kamfanin Apple ya hadu da wani mutumin da ba shi da zurfin ciki wato Steve Jobs. [156] "

#: Bill Gates did the same at Microsoft with Paul Allen and later with the even more ebullient Steve Ballmer. [157] <> Shi ma Bill Gates ya yi irin wannan a kamfanin Microsoft tare da Paul Allen daga bisani kuma da Steve Ballmer. [158] "

#: And, at Facebook, theres Mark Zuckerberg and Sheryl Sandberg. [159] <> Ya yin da a Facebook kuma akwai Mark Zuckerberg da Sheryl Sandberg. [160] "

#: Its a strategy also pursued by Deidre Woollard. [161] <> Wannan dai wata dubara ce da Deidre Woollard ta aiwatar. [162] "

#: In Audie Chamberlain she found a business partner who is her exact opposite. [163] <> A kamfanin Audie Chamberlain ta samu wani abokin hulda wanda halin su ba iri daya ba. [164] "

#: Their yin-and-yang relationship even provides the name for their California-based real estate PR company, Lion and Orb. [165] <> N/A [166] "

#: I actively enjoy extroverts [167] <> Ta ce ina matukar ƙaunar mutanen da ba su da zurfin ciki, [168] "

#: which Im not sure all introverts do. [169] <> koda yake bana tunanin duk mutanen da suke da zurfin ciki za su amince da ni, [170] "

#: For me, they are a human shield. [171] <> domin ni a ganina, suna zama a matsayin garkuwa ne ga al'umma. [172] "

#: Even though sometimes they wear me out, I like going to parties or networking events with them. I just tend to duck out early.” [173] <> N/A [174] "

#: Its a dynamic that works for their company. “He handles business development, loves going to conferences and picking up the phone to pitch people. Im the one who takes meeting notes, develops strategic plans. My pitches are predominately via email while he's the one who picks up the phone.” [175] <> N/A [176] "

#: Nainan has found personal relationships more problematic. [177] <> Nainan ya ce yana fuskantar matsala wajen dangartakar sa da mutane. [178] "

#: I find talking to a woman more terrifying than performing in front of 2,000 people,” he says. [179] <> Ya ce ina matukar samun matsala wajen yin magana da mata fiye da tsayawa gaban mutane 2,000 domin nishadantar da su. [180] "

#: Some introverts eventually manage to transfer their work skills to personal relationships. [181] <> Wasu mutane da dama dai da ke da zurfin ciki daga bisani su kan sauya aiki da kuma basirar su wajen dangartakar su. [182] "

#: Writer Manheimer met his wife Renee online. [183] <> Misali, marubuci Manheimer sun hadu da matar sa Renee ta hanyar shafin Internet. [184] "

#: A fashion model, she lived in Peru and spoke no English and he no Spanish. [185] <> Tana aikin samar da kayayyakin kwalliya inda take zaune a Peru kuma ba ta jin turanci ya yinda shi kuma bai jin harshen Spaniya. [186] "

#: But such was the power of his emails, even after software translation, that after eight days he managed to persuade her to move from warm and sunny Lima, to his isolated farmhouse. [187] <> Hakan ya nuna tasirin sakonnin sa na emails bayan manhaja ta fassara sakonnin, ya yi nasarar shawo kanta domin ta bar inda take a Lima, ta zo ta zauna da shi a gidansa na gona. [188] "

#: She had no idea where Vermont was, or even that she needed a winter coat,” he says. [189] <> Ya ce ba ta taba sanin ina Vermont ya ke ba, ga shi tana bukatar kayan sanyi, [190] "

#: We were married five months later under a secret waterfall.” [191] <> amma kuma bayan wata biyar sai muka yi aure a asirci[192] "

Contents