Toggle search
Search
Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/001 smart chickens
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
Chickens
are
remarkably
intelligent
and
may
even
be
empathic
[1]
<>
yana
da
matukar
damuwa
game da
walwalar
'yan uwansa
[2]
#:
The
world
's
most
common
bird
is
actually
intelligent
[3]
<>
Tsuntsun
da
ya
fi
kowane
shahara
a
duniya
na
da
wayau
,
[4]
#:
and
perhaps
even
sensitive
to
the
welfare
of
its
peers
–
[5]
<>
har
ma
ta
yiwu
yana
da
matukar
damuwa
game
da
walwalar
'yan uwansa
-
[6]
#:
which
might
raise
some
uncomfortable
ethical
questions
for
the
farming
industry
[7]
<>
al'amarin
da
kan
bijiro
da
tambayoyi
masu
tayar da
zaune
tsaye
a
harkar
noma
.
[8]
#:
There
is
something
odd
about
chickens
.
[9]
<>
Akwai
wani
abu
mai
rikitarwa
game
da
kaji
.
[10]
#:
Globally
they
number
more
than
19
billion
,
[11]
<>
A
fadin
duniya
yawansu
ya
kai
biliyan
19
,
[12]
#:
making
them
one
of
the
most
abundant
vertebrate
species
on
the
planet
.
[13]
<>
al
'
amarin
da
ya
mayar
da
su
daya
daga
cikin
nau
'
ukan
halittu
masu
kasusuwa
a
fadin
duniya
.
[14]
#:
Yet
many
people
have
little
or
no
contact
with
the
birds
–
at
least
,
not
while
they
are
alive
.
[15]
<>
Sai
dai
mutane
da
dama
ba
su
cika
hulda
da
tsuntsayen
ba
,
musamman
a
lokacin
da
suke
raye
.
[16]
#:
That
has
led
to
some
strange
assumptions
about
chickens
.
[17]
<>
Wannan
lamari
ya
haifar
da
ce
-
ce
ku
-
ce
mara
kan
gado
game
da
kaji
.
[18]
#:
According
to
some
studies
,
[19]
<>
Kamar
yadda
yake
kunshe
a
wasu
nau
'
ukan
bincike
,
[20]
#:
people
can
struggle
even
to
see
them
as
typical
birds
.
[21]
<>
mutane
na
fafutikar
daukarsu
ne
tamkar
kowane
irin
tsuntsu
.
[22]
#:
They
are
,
in
fact
,
reasonably
representative
of
the
galliformes
,
[23]
<>
A
gaskiya
ma
su
wakilai
ne
na
tsuntsayen
gida
masu
nauyin
jiki
(
ba
kasafai
suke
yin
nisa
ba
),
[24]
#:
a
bird
group
that
also
includes
turkeys
,
partridges
and
pheasants
.
[25]
<>
wadanda
suka
hada
da
talo
-
talo
da
kurciya
da
dawisun
Asiya
.
[26]
#:
It
is
also
common
[27]
<>
Wannan
kuma
sanannen
abu
ne
[28]
#:
for
people
to
view
chickens
as
unintelligent
animals
[29]
<>
a
wajen
mutane
da
suke
ganin
kaji
ba
su
da
basira
[30]
#:
that
lack
the
complex
psychological
characteristics
of
ʺ
higher
ʺ
animals
like
monkeys
and
apes
.
[31]
<>
ba
su
ma
da
wasu
ʺ
cukurdaddun
al
'
amura
na
dabi
'
u
ʺ
manya
da
ke
bukatar
zurfin
tunani
kamar
na
sauran
dabbobi
irin
su
birai
da
gwaggon
biri
.
[32]
#:
This
is
a
view
reinforced
by
some
depictions
of
chickens
in
popular
culture
,
[33]
<>
Wannan
ita
ce
fahimtar
da
wasu
suka
tabbatar
da
ita
wajen
kwatanta
kaji
a
sananniyar
al
'
ada
,
[34]
#:
and
one
that
might
help
people
feel
better
about
eating
eggs
or
chicken
meat
produced
by
intensive
farming
practices
.
[35]
<>
al
'
amarin
da
ke
bai
wa
mutane
kwanciyar
hankali
wajen
cin
kwayaye
ko
naman
kaza
da
aka
samar
ta
hanyar
kiwatawa
.
[36]
#:
But
chickens
are
,
in
fact
,
anything
but
dumb
.
[37]
<>
Amma
kaji
wasu
ire
-
ire
ne
daban
,
sabanin
yadda
ake
dauka
suna
yin
dukum
.
[38]
#:
They
can
count
,
[39]
<>
Sukan
iya
kididddige
ala
'
amura
,
[40]
#:
show
some
level
of
self
-
awareness
,
[41]
<>
su
nuna
sanin
abin
da
suke
ciki
,
[42]
#:
and
even
manipulate
one
another
by
Machiavellian
means
.
[43]
<>
har
ma
su
yi
tasirin
juya
akalar
junansu
wajen
tallafar
juna
kwatancin
salon
mulkin
'
Machiavelli
' (
wani
littafi
da
ya
shahara
a
wajen
masu
nazarin
salon
mulkin
al
'
umma
).
[44]
#:
In
fact
,
[45]
<>
A
gaskiya
ma
,
[46]
#:
chickens
are
so
smart
[47]
<>
kaji
na
da
matukar
wayau
,
[48]
#:
that
even
a
limited
amount
of
exposure
to
the
living
birds
[49]
<>
ta
yadda
takaitacciyar
hulda
da
wadannan
tsuntsaye
[50]
#:
can
crush
longstanding
preconceptions
.
[51]
<>
na
iya
kawar
da
gurguwar
fahimtar
da
aka
dade
da
yi
musu
.
[52]
#:
I
never
thought
that
chickens
would
be
intelligent
enough
and
learn
quite
so
quickly
[53]
<>
Ban
taba
tunanin
cewa
kaji
na
da
cikakken
wayau
ba
tare
da
saurin
fahimta
sai
daga
bisani
.
[54]
#:
For
a
study
published
in
2015
,
[55]
<>
A
wani
bincike
da
aka
wallafa
a
shekarar
2015
,
[56]
#:
Lisel
O
'
Dwyer
and
Susan
Hazel
ran
a
class
for
undergraduates
at
the
University
of
Adelaide
,
Australia
.
[57]
<>
Lisel
O
'
Dwyer
da
Susan
Hazel
sun
gabatar
da
darussa
ga
dalibai
masu
neman
digirin
farko
a
Jami
'
ar
Adelaide
ta
Austiraliya
.
[58]
#:
As
a
way
to
learn
about
psychology
and
cognition
,
the
students
performed
experiments
that
involved
training
chickens
.
[59]
<>
A
matsayin
hanyar
fahimtar
fannin
alkiblar
tunanin
da
cikakkiyar
fahimta
,
an
sanya
dalibai
gwaje
-
gwajen
da
suka
hada
da
bai
wa
kaji
horo
.
[60]
#:
the
students
performed
experiments
that
involved
training
chickens
.
[61]
<>
an
sanya
dalibai
gwaje
-
gwajen
da
suka
hada
da
bai
wa
kaji
horo
.
[62]
#:
Before
the
class
began
,
[63]
<>
Kafin
a
fara
karatu
a
ajin
,
[64]
#:
the
students
completed
a
questionnaire
.
[65]
<>
daliban
sun
cika
wasu
takardun
neman
bayanai
.
[66]
#:
Most
said
they
had
previously
spent
little
time
with
chickens
.
[67]
<>
Mafi
yawansu
sun
ce
ba
su
cika
zama
tare
da
kaji
ba
.
[68]
#:
They
viewed
them
as
simple
creatures
,
unlikely
to
feel
boredom
,
frustration
or
happiness
.
[69]
<>
Suna
yi
musu
kallon
halittu
masu
saukin
lamari
,
kuma
babu
yadda
za
a
yi
su
nuna
gajiya
da
takaici
ko
farin
ciki
.
[70]
#:
After
just
two
hours
training
the
birds
,
[71]
<>
Bayan
shafe
sa
'
o
'
i
biyu
ana
horar
da
kajin
,
[72]
#:
the
students
were
far
more
likely
to
appreciate
that
chickens
can
feel
all
three
of
these
emotional
states
.
[73]
<>
daliban
sun
samu
cikakkiyar
gamsuwa
cewa
kaji
na
damfare
da
jin
wadannan
al
'
amura
uku
a
zuciyarsu
(
gajiya
da
takaici
da
farin
ciki
).
[74]
#:
"
Chickens
are
a
lot
smarter
than
I
originally
thought
,"
[75]
<> "
Kaji
na
da
matukar
wayau
fiye
da
yadda
ake
kallon
su
a
da
,"
[76]
#:
commented
one
student
on
a
follow
-
up
questionnaire
.
[77]
<>
kamar
yadda
wani
dalibi
ya
yi
sharhi
a
takardun
bayanan
da
suka
biyo
baya
.
[78]
#:
Another
said
: "
I
never
thought
that
chickens
would
be
intelligent
enough
and
learn
quite
so
quickly
."
[79]
<>
Wani
kuwa
cewa
ya
yi
: "
Ban
taba
tunanin
cewa
kaji
na
da
cikakken
wayau
ba
tare
da
saurin
fahimta
sai
daga
bisani
."
[80]
#:
In
as
-
yet
-
unpublished
research
,
[81]
<>
Kamar
yadda
yake
kunshe
a
wani
bincicke
da
ba
a
wallafa
ba
,
[82]
#:
O
'
Dwyer
has
replicated
this
study
with
workers
in
the
poultry
industry
,
and
found
the
same
results
.
[83]
<>
ODwyer
ya
sake
maimaita
kwatankwacin
irin
wannan
binciken
tare
da
ma
'
aikata
a
gonar
kiwon
kaji
,
ya
kuma
samu
sakamako
iri
guda
.
[84]
#:
"
Basically
we
had
two
quite
different
social
groups
and
found
the
same
[[[initial]]]
attitudes
and
the
same
attitude
change
in
both
,"
she
says
.
[85]
<> "
Tabbas
mun
samu
rukuni
biyu
mabambanta
,
mun
same
su
da
al
'
adu
iri
daya
,
da
kuma
sauyin
dabi
'
a
iri
guda
,"
inji
ta
.
[86]
#:
The
researchers
have
shown
that
chickens
can
count
and
perform
basic
arithmetic
[87]
<>
Masu
bincike
sun
yi
nuni
da
cewa
kaji
na
iya
yin
kirga
,
su
kuma
yi
ayyukan
lissafi
da
suka
hada
da
Tarawa
da
debewa
da
sau
darbawa
[88]
#:
She
now
plans
to
study
whether
these
experiences
have
any
impact
on
people
'
s
eating
habits
–
[89]
<>
Yanzu
ta
shirya
gudanar
da
bincike
kan
tasirin
cin
abin
cin
kaji
da
mutane
ke
yi
,
[90]
#:
for
instance
,
whether
they
shift
to
eating
chicken
reared
in
ways
that
they
believe
to
be
more
ethically
acceptable
.
[91]
<>
alal
misali
,
ko
mutane
sun
fi
cin
kajin
da
suka
kiwata
da
jin
cewa
sun
fi
karbuwa
da
kwanciyar
hankali
.
[92]
#:
O
'
Dwyer
'
s
study
is
just
one
of
many
picked
out
by
Lori
Marino
of
the
Kimmela
Center
for
Animal
Advocacy
[93]
<>
Nazarin
O
'
Dwyer
daya
ne
kawai
daga
jerin
wadanda
Lori
Marino
ya
dauko
daga
cibiyar
kula
da
dabobi
ta
Kimmela
da
Kanab
,
[94]
#:
in
Kanab
,
Utah
,
as
part
of
a
scientific
review
of
chicken
cognition
published
in
January
2017
.
[95]
<>
a
Utah
,
don
sake
bibiyar
basirar
kaji
da
aka
wallafa
a
shekarar
2017
.
[96]
#:
"
The
paper
is
part
of
a
joint
venture
between
Farm
Sanctuary
and
The
Kimmela
Center
,
called
The
Someone
Project
,"
says
Marino
.
[97]
<> "
Wannan
makala
aikin
hadin
gwiwa
ne
tsakanin
gonar
Santuary
da
Cibiyar
Kimmela
,
wanda
aka
yi
wa
lakabin
"
Aikin
wani
,"
a
cewar
Marino
.
[98]
#:
"
The
aim
of
the
Project
is
to
educate
the
public
about
who
farmed
animals
are
from
the
scientific
data
."
[99]
<>
Manufar
aikin
ita
ce
fadakar
da
al
'
umma
game
da
kajin
da
ake
kiwonsu
gwargwadon
bayanan
binciken
kimiyya
da
aka
tattara
.
[100]
#:
Marino
says
the
scientific
evidence
shows
clearly
that
chickens
are
not
as
unaware
and
unintelligent
as
many
people
assume
.
[101]
<>
Marino
ya
ce
binciken
kimiyya
ya
bayyana
karara
cewa
kaji
na
da
wayau
da
dabara
fiye
da
yadda
mutane
da
dama
ke
tsammani
.
[102]
#:
Take
,
for
instance
,
a
suite
of
papers
published
over
the
last
decade
by
Rosa
Rugani
at
the
University
of
Padova
,
Italy
,
and
her
colleagues
.
[103]
<>
Alal
misali
akwai
makalun
da
aka
wallafa
shekaru
10
da
suka
gabata
na
Rosa
Rugan
ta
Jami
'
ar
Padova
da
ke
Italiya
,
tare
da
abokamn
aikinta
.
[104]
#:
Working
with
newly
-
hatched
chicks
,
the
researchers
have
shown
that
chickens
can
count
and
perform
basic
arithmetic
.
[105]
<>
Wajen
bin
kadin
rayuwar
'
yan
tsakin
da
aka
kyankyashe
,
masu
binciken
sun
yi
nuni
da
cewa
kaji
na
iya
yin
kirge
,
su
kuma
gudanar
da
ayyukan
lissafi
[106]
#:
Chickens
may
also
have
some
ability
to
perform
"
mental
time
travel
"
[107]
<>
Ta
yiwu
kaji
na
iya
aiwatar
da
aikace
-
aikacen
da
suka
hada
da
"
zurfafa
tunani
."
[108]
#:
The
chicks
were
raised
from
hatching
with
five
objects
[109]
<>
An
samar
da
'
yan
tsakin
ne
ta
hanyar
kyankyasa
da
abubuwa
biyar
[110]
#:
the
plastic
containers
from
Kinder
Surprise
eggs
.
[111]
<>
mazuban
roba
daga
na
'
urar
kyankyasar
kwayaye
.
[112]
#:
After
a
few
days
,
the
scientists
took
the
five
objects
[113]
<>
Bayan
kwanaki
kadan
,
sai
masana
kimiyya
suka
dauko
wadannan
abubuwa
biyar
,
[114]
#:
and
,
in
full
view
of
the
chicks
,
hid
three
behind
one
screen
and
two
behind
a
second
screen
.
[115]
<>
inda
suka
yi
nazarin
'
yan
tsakin
,
suka
boye
uku
a
bayan
mahanga
ta
farko
,
suka
saka
na
biyu
a
wata
mahangar
.
[116]
#:
The
chicks
were
more
likely
to
approach
the
screen
hiding
more
of
the
objects
.
[117]
<>
Akwai
yiwuwar
wadan
an
tsaki
su
tunkari
mahangar
karara
fiye
da
sauran
abubuwan
.
[118]
#:
A
follow
-
up
experiment
tested
the
chicks
'
memory
and
ability
to
add
and
subtract
.
[119]
<>
Sake
bibiyar
gwajin
kaifin
tunanmi
da
iya
Tarawa
da
debewar
'
yan
tsaki
.
[120]
#:
After
the
objects
had
been
hidden
behind
the
two
screens
,
[121]
<>
Bayan
da
aka
boye
kaya
a
bayan
shinge
,
[122]
#:
the
scientists
began
transferring
objects
between
the
two
screens
,
in
view
of
the
chicks
.
[123]
<>
masana
kimiyya
sun
fara
mayar
da
kayan
tsakanin
mahangai
biyu
,
injin
da
'
yan
tsaki
za
su
iya
gani
.
[124]
#:
Chickens
have
a
strong
grasp
of
numerical
tasks
from
a
young
age
,
even
if
they
have
limited
experience
,
says
Rugani
.
[125]
<>
Kaji
na
da
basirar
fahimtar
kidayar
lissafi
tun
sa
'
adda
suka
dan
tasa
,
kodayake
takaitacciya
ce
,
a
cewar
Rugani
.
[126]
#:
She
thinks
that
might
be
true
of
higher
animals
in
general
,
rather
than
chickens
in
particular
.
[127]
<>
Tana
jin
cewa
,
ta
yiwu
a
ce
kaifin
tunaninta
ya
fi
na
sauran
dabbobi
daukacinsu
,
maimaikon
a
ce
kaji
kawai
.
[128]
#:
"
These
abilities
would
help
animals
in
their
natural
environment
,
[129]
<> "
Irin
wannan
basirar
tana
taimaka
wa
dabbbobi
a
muhallinsu
,
[130]
#:
for
example
to
reach
a
larger
amount
of
food
,
or
to
find
a
larger
group
for
social
companionship
,"
she
says
.
[131]
<>
misali
kan
yadda
za
su
kai
ga
samun
dimbin
abinci
,
ko
gungun
'
yan
uwansu
da
za
su
yi
huldar
zamantakewa
tare
, "
inji
ta
.
[132]
#:
If
a
male
chicken
foraging
for
food
finds
a
particularly
tasty
morsel
,
he
will
often
try
to
impress
nearby
females
by
performing
a
dance
[133]
<>
Idan
zakara
ya
samu
abinci
mai
dadin
dandano
,
ya
yi
ta
kokarin
burge
kaji
ta
hanyar
taka
rawa
.
[134]
#:
Chickens
may
also
have
some
ability
to
perform
"
mental
time
travel
"
[135]
<>
Kaji
na
da
kokarin
"
zurfafa
tunani
"
[136]
#:
that
is
,
to
imagine
what
will
happen
in
the
future
–
[137]
<>
wato
,
su
yi
kintacen
abin
da
zai
auku
nan
gaba
[138]
#:
to
secure
a
larger
amount
of
food
,
[139]
<>
ta
yadda
za
su
samu
tara
dimbin
abinci
,
[140]
#:
according
to
a
2005
study
led
by
Siobhan
Abeyesinghe
,
[141]
<>
kamar
yadda
bayanin
ke
kunshe
a
wani
nazari
da
aka
gudanar
a
shekarar
2005
karkarshin
jagorancin
Siobhan
Abeyesinghe
,
[142]
#:
then
at
the
University
of
Bristol
,
UK
.
[143]
<>
wanda
a
lokacin
yake
tare
da
Jami
'
ar
Bristol
ta
Birtaniya
.
[144]
#:
Abeyesinghe
gave
chickens
the
option
of
pecking
one
key
,
[145]
<>
Abeyesinghe
ya
bai
wa
kaji
zabin
tsattsaga
kwaya
guda
,
[146]
#:
which
would
give
brief
access
to
food
after
a
two
-
second
delay
,
[147]
<>
wanda
zai
ba
su
damar
samun
abinci
bayan
an
samu
tsaiko
sau
biyu
,
[148]
#:
or
pecking
a
second
key
that
gave
prolonged
access
to
food
after
a
six
-
second
delay
.
[149]
<>
ko
tsattsaga
kwaya
ta
biyu
,
wanda
zai
samar
musu
da
abinci
na
dogon
lokaci
bayan
an
samu
tsaiko
sau
shida
.
[150]
#:
The
birds
were
significantly
more
likely
to
peck
at
the
second
key
,
[151]
<>
Akwai
tabbacin
cewa
wadannan
tsuntsaye
za
su
kara
tsattsaga
a
karo
na
biyu
,
[152]
#:
which
offered
a
greater
food
reward
but
after
a
longer
delay
time
.
[153]
<>
al
'
amarin
da
zai
basu
dammar
samun
abinci
a
lokacin
da
aka
samu
tsaiko
na
tsawon
lokaci
.
[154]
#:
In
other
words
,
they
showed
self
-
control
–
a
trait
that
some
biologists
think
hints
at
a
degree
of
self
-
awareness
.
[155]
<>
A
wata
fahimtar
,
a
iya
cewa
sun
iya
shawo
kan
matsala
-
wata
dabi
'
a
da
masana
kimiyyar
halittu
ke
ganin
haske
ne
da
ke
nuni
da
fahimtar
halin
da
suke
ciki
.
[156]
#:
Chickens
are
also
socially
complex
.
[157]
<>
Kuma
kaji
na
da
rudarwa
a
halin
zamantakewa
.
[158]
#:
Some
studies
suggest
the
birds
can
appreciate
how
the
world
must
appear
to
their
peers
,
[159]
<>
Wasu
nau
'
ukan
nazari
da
aka
gudanar
sun
yi
nuni
da
cewa
,
tsuntsayen
sun
gamsu
da
yadda
ya
zame
wa
duniya
dole
ta
tarairayi
'
yan
uwansu
,
[160]
#:
and
that
they
can
use
this
information
for
personal
advantage
.
[161]
<>
kuma
za
su
iya
yin
amfani
.
[162]
#:
Females
quickly
wise
up
to
males
who
perform
this
sort
of
deception
too
often
[163]
<>
Kaji
mata
su
kan
yi
saurin
gano
manufar
zakaru
da
ke
yin
irin
wannan
yaudarar
akai
.
[164]
#:
If
a
male
chicken
foraging
for
food
finds
a
particularly
tasty
morsel
,
[165]
<>
Idan
zakara
yana
neman
abinci
sai
ya
samu
mai
dadin
dandano
.
[166]
#:
he
will
often
try
to
impress
nearby
females
by
performing
a
dance
while
making
a
characteristic
food
call
.
[167]
<>
Yakan
yi
ta
kokarin
jan
hankalin
kaji
,
ta
hanyar
rawa
tare
da
yi
musu
inkiya
su
zo
ga
abinci
.
[168]
#:
However
,
subordinate
males
that
perform
this
song
-
and
-
dance
routine
risk
being
noticed
and
attacked
by
the
dominant
male
.
[169]
<>
Ko
da
yake
wasu
kananan
zakarun
sukan
yi
irin
wannan
waka
da
rawa
tare
da
kasadar
akwai
yiwuwar
manyan
zakaru
su
kai
musu
hari
.
[170]
#:
So
if
the
dominant
male
is
nearby
,
[171]
<>
Saboda
haka
idan
karfafan
zakaran
da
ke
kusa
,
[172]
#:
the
subordinate
often
performs
his
special
dance
in
silence
,
in
a
bid
to
impress
females
without
the
dominant
male
noticing
.
[173]
<>
sai
karamin
zakara
ya
yi
rawarsa
a
kubu
,
ta
yadda
zai
ja
hankalin
kaji
ba
tare
da
an
karar
da
kakkarfan
zakara
ba
.
[174]
#:
Meanwhile
,
some
males
may
try
to
trick
females
into
approaching
by
making
the
characteristic
food
calls
[175]
<>
Sai
dai
kuma
wasu
daga
cikin
zakarun
ta
yiwu
su
yaudari
kaji
ta
hanyar
inkiyar
kiransu
zuwa
ga
abinci
,
[176]
#:
even
when
they
have
not
found
anything
worth
crowing
about
.
[177]
<>
har
ma
a
lokacin
da
ba
su
samu
komai
ba
.
[178]
#:
Unsurprisingly
,
females
quickly
wise
up
to
males
who
perform
this
sort
of
deception
too
often
.
[179]
<>
Lamarin
babu
mamaki
ganin
cewa
kaji
na
da
wayon
gano
cewa
rawar
da
zakarun
ke
takawa
ta
yaudara
ce
kai
da
kai
.
[180]
#:
There
are
even
some
hints
that
chickens
may
show
a
rudimentary
form
of
empathy
for
each
other
.
[181]
<>
Akwai
wasu
alamu
da
kaji
ke
yi
,
wadanda
ke
nuna
cewa
suna
tausaya
wa
juna
.
[182]
#:
In
a
series
of
studies
over
the
last
six
years
,
Joanne
Edgar
at
the
University
of
Bristol
,
UK
[183]
<>
A
jerin
nau
'
ukan
nazrin
bincike
da
aka
dauki
shekara
shida
ana
yi
,
Joanne
Edgar
na
Jami
'
ar
Bristol
da
ke
Birtaniya
[184]
#:
and
her
colleagues
have
studied
how
hens
react
when
they
see
their
chicks
having
air
puffed
at
them
–
[185]
<>
da
abokan
aikinta
sun
yi
nazari
kan
yadda
kaji
ke
daukar
mataki
da
zarar
sun
ga
iska
na
kada
wa
'
yan
tsaki
[186]
#:
something
the
hens
have
learned
,
from
personal
experience
,
is
mildly
unpleasant
.
[187]
<>
daga
abin
da
kajin
suka
koya
daga
gogewarsu
ta
rayuwa
,
cewa
wannan
matsala
ce
kankanuwa
.
[188]
#:
Hens
can
respond
to
their
personal
knowledge
of
the
potential
for
chick
discomfort
[189]
<>
Kaji
na
iya
daukar
mataki
saboda
fahimtar
da
suke
da
ita
game
da
abin
da
ka
iya
takura
wa
dan
tsako
.
[190]
#:
When
the
chicks
were
puffed
,
the
hens
'
hearts
began
to
race
and
they
called
more
frequently
to
the
chicks
.
[191]
<>
Duk
lokacin
da
'
yan
tsaki
suke
numfashi
da
kyar
,
sai
zuciyar
kaji
ta
fara
bugawa
,
inda
za
su
yi
ta
kiran
'
yan
tsakin
akai
,
akai
.
[192]
#:
However
,
they
did
not
do
so
if
the
air
was
puffed
near
the
chicks
without
actually
disturbing
them
.
[193]
<>
Sai
dai
ba
sa
aikata
hakan
idan
iska
na
kadawa
kusa
da
'
yan
tsakin
ta
yadda
ba
za
su
dame
su
ba
.
[194]
#:
In
a
study
published
in
2013
,
the
hens
learned
to
associate
one
coloured
box
[195]
<>
A
wani
bincike
da
aka
wallafa
a
shekarar
2003
,
kaji
sun
saba
da
cakuduwa
da
junansu
a
akurki
mai
launi
,
[196]
#:
with
the
uncomfortable
air
puff
and
a
second
coloured
box
with
safety
–
no
air
puff
.
[197]
<>
inda
iska
mai
takurawa
ke
kadawa
,
sai
kuma
akurki
mai
launi
na
biyu
,
wanda
isaka
ba
ta
kadawa
.
[198]
#:
The
hens
again
showed
signs
of
concern
when
chicks
were
placed
in
the
"
dangerous
"
box
,
[199]
<>
Sai
kajin
su
nuna
alamun
damuwarsu
ga
halin
da
'
yan
tsaki
ke
ciki
a
wani
akurki
"
mai
hadari
,"
[200]
#:
even
if
the
chicks
never
actually
experienced
an
air
puff
and
remained
oblivious
to
the
peril
.
[201]
<>
koda
tsakin
babu
iskar
da
ta
far
musu
,
kuma
ba
su
ma
da
masaniyar
cewa
akwai
hadari
tattare
da
su
.
[202]
#:
This
suggests
that
hens
can
respond
to
their
personal
knowledge
of
the
potential
for
chick
discomfort
,
[203]
<>
Wannan
na
nuni
da
cewa
kaji
na
da
fahimtar
mayar
da
martani
ga
abin
da
ke
takura
wa
dan
tsako
,
[204]
#:
rather
than
simply
reacting
to
signs
of
distress
in
the
youngsters
.
[205]
<>
sabanin
daukar
mataki
kan
alamun
damuwar
masu
tasawa
.
[206]
#:
The
research
is
ongoing
,
says
Edgar
.
[207]
<>
Ana
dai
ci
gaba
da
bincike
a
cewar
Edgar
.
[208]
#:
"
We
have
not
yet
established
whether
the
behavioural
[209]
<> "
Har
yanzu
ba
mu
tantance
ba
,
[210]
#:
and
physiological
responses
in
hens
observing
their
chicks
in
mild
distress
are
indicative
of
an
emotional
response
,
[211]
<>
kan
ko
cewa
kaduwa
da
dabi
'
ar
da
kaji
ke
nunawa
idan
suka
hango
tsaki
ko
suna
nuni
ne
ga
damuwa
,
[212]
#:
or
are
simply
akin
to
arousal
or
interest
."
[213]
<>
ko
kawai
wani
jan
hankali
ne
."
[214]
#:
When
the
chicks
were
puffed
,
the
hens
'
hearts
began
to
race
[215]
<>
Da
zarar
'
yan
tsaki
sun
suke
,
sai
kaji
zuciyarsu
ta
fara
bugawa
,
[216]
#:
and
they
called
more
frequently
to
the
chicks
[217]
<>
inda
suke
kira
a
kai
,
akai
ga
tsakin
,
[218]
#:
that
could
raise
serious
questions
about
the
way
farmed
chickens
are
reared
.
[219]
<>
al
'
amarin
da
ke
tayar
da
hankali
sosai
kan
yadda
ake
kiwon
kajin
.
[220]
#:
"
There
are
numerous
situations
where
all
farm
animals
are
exposed
to
[221]
<> "
Akwai
yanayi
da
dama
inda
ake
baje
dabbobin
gona
a
fili
da
ware
wasunsu
daidaiku
,
[222]
#:
the
sights
,
sounds
and
smells
of
other
individuals
showing
signs
of
pain
and
distress
,"
says
Edgar
.
[223]
<>
al
'
amarin
da
ke
haifar
musu
da
jin
zafin
ciwo
da
damuwa
,"
a
cewar
Edgar
.
[224]
#:
"
It
is
important
to
determine
whether
their
welfare
might
be
reduced
at
these
times
."
[225]
<> "
Yana
da
matukar
alfanu
a
tantance
ko
suna
samun
cikakkiyar
kulawa
da
za
su
rage
matsalolin
a
irin
wadannan
lokutan
."
[226]
#:
Marino
also
thinks
it
may
be
time
to
discuss
these
questions
.
[227]
<>
Marino
na
jin
cewa
ta
yiwu
wannan
lokacin
da
za
a
tattauna
kan
wadannan
tambayoyin
.
[228]
#:
"
The
perception
of
chickens
[[[as]]
unaware
and
unintelligent
]
is
driven
in
part
by
the
motivation
to
dismiss
their
intelligence
[229]
<> "
Abin
da
aka
fahimta
game
da
kaji
(
ba
su
san
halin
da
suke
ciki
ba
,
kuma
ba
su
da
wayau
)
lamarin
ya
auku
ne
saboda
karsashin
da
aka
samu
na
yin
watsi
da
basirarsu
[230]
#:
and
sensibilities
because
people
eat
them
,"
she
says
.
[231]
<>
da
sanin
yanayin
da
suke
ciki
saboda
kawai
mutane
su
ci
namansu
.
[232]
#:
The
uncomfortable
truth
about
chickens
is
that
they
are
far
more
cognitively
advanced
than
many
people
might
appreciate
.
[233]
<>
Gaskiyar
da
ba
a
cika
gamsuwa
da
ita
ba
,
game
da
kaji
,
ita
ce
suna
da
kaifin
basira
fiye
da
yadda
mutane
suke
zato
.
[234]
#:
But
it
remains
to
be
seen
whether
consumers
who
are
armed
with
this
knowledge
change
their
shopping
habits
at
the
meat
counter
.
[235]
<>
Sai
dai
,
saura
ya
rage
ga
masu
sayen
nama
idan
suka
samu
fahimta
ko
za
su
sauya
dabi
'
arsu
wajen
sayen
naman
.
[236]
Last modified
21 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
Chickens are remarkably intelligent and may even be empathic [1] <> yana da matukar damuwa game da walwalar 'yan uwansa [2]
2
#:
The world's most common bird is actually intelligent [3] <> Tsuntsun da ya fi kowane shahara a duniya na da wayau, [4]
3
#:
and perhaps even sensitive to the welfare of its peers – [5] <> har ma ta yiwu yana da matukar damuwa game da walwalar 'yan uwansa - [6]
4
#:
which might raise some uncomfortable ethical questions for the farming industry [7] <> al'amarin da kan bijiro da tambayoyi masu tayar da zaune tsaye a harkar noma. [8]
5
#:
There is something odd about chickens. [9] <> Akwai wani abu mai rikitarwa game da kaji. [10]
6
#:
Globally they number more than 19 billion, [11] <> A fadin duniya yawansu ya kai biliyan 19, [12]
7
#:
making them one of the most abundant vertebrate species on the planet. [13] <> al'amarin da ya mayar da su daya daga cikin nau'ukan halittu masu kasusuwa a fadin duniya. [14]
8
#:
Yet many people have little or no contact with the birds – at least, not while they are alive. [15] <> Sai dai mutane da dama ba su cika hulda da tsuntsayen ba, musamman a lokacin da suke raye. [16]
9
#:
That has led to some strange assumptions about chickens. [17] <> Wannan lamari ya haifar da ce-ce ku-ce mara kan gado game da kaji. [18]
10
#:
According to some studies, [19] <> Kamar yadda yake kunshe a wasu nau'ukan bincike, [20]
11
#:
people can struggle even to see them as typical birds. [21] <> mutane na fafutikar daukarsu ne tamkar kowane irin tsuntsu. [22]
12
#:
They are, in fact, reasonably representative of the galliformes, [23] <> A gaskiya ma su wakilai ne na tsuntsayen gida masu nauyin jiki (ba kasafai suke yin nisa ba), [24]
13
#:
a bird group that also includes turkeys, partridges and pheasants. [25] <> wadanda suka hada da talo-talo da kurciya da dawisun Asiya. [26]
14
#:
It is also common [27] <> Wannan kuma sanannen abu ne [28]
15
#:
for people to view chickens as unintelligent animals [29] <> a wajen mutane da suke ganin kaji ba su da basira [30]
16
#:
that lack the complex psychological characteristics of ʺhigherʺ animals like monkeys and apes. [31] <> ba su ma da wasu ʺcukurdaddun al'amura na dabi'uʺ manya da ke bukatar zurfin tunani kamar na sauran dabbobi irin su birai da gwaggon biri. [32]
17
#:
This is a view reinforced by some depictions of chickens in popular culture, [33] <> Wannan ita ce fahimtar da wasu suka tabbatar da ita wajen kwatanta kaji a sananniyar al'ada, [34]
18
#:
and one that might help people feel better about eating eggs or chicken meat produced by intensive farming practices. [35] <> al'amarin da ke bai wa mutane kwanciyar hankali wajen cin kwayaye ko naman kaza da aka samar ta hanyar kiwatawa. [36]
19
#:
But chickens are, in fact, anything but dumb. [37] <> Amma kaji wasu ire-ire ne daban, sabanin yadda ake dauka suna yin dukum. [38]
20
#:
They can count, [39] <> Sukan iya kididddige ala'amura, [40]
21
#:
show some level of self-awareness, [41] <> su nuna sanin abin da suke ciki, [42]
22
#:
and even manipulate one another by Machiavellian means. [43] <> har ma su yi tasirin juya akalar junansu wajen tallafar juna kwatancin salon mulkin 'Machiavelli' (wani littafi da ya shahara a wajen masu nazarin salon mulkin al'umma). [44]
23
#:
In fact, [45] <> A gaskiya ma, [46]
24
#:
chickens are so smart [47] <> kaji na da matukar wayau, [48]
25
#:
that even a limited amount of exposure to the living birds [49] <> ta yadda takaitacciyar hulda da wadannan tsuntsaye [50]
26
#:
can crush longstanding preconceptions. [51] <> na iya kawar da gurguwar fahimtar da aka dade da yi musu. [52]
27
#:
I never thought that chickens would be intelligent enough and learn quite so quickly [53] <> Ban taba tunanin cewa kaji na da cikakken wayau ba tare da saurin fahimta sai daga bisani. [54]
28
#:
For a study published in 2015, [55] <> A wani bincike da aka wallafa a shekarar 2015, [56]
29
#:
Lisel O'Dwyer and Susan Hazel ran a class for undergraduates at the University of Adelaide, Australia. [57] <> Lisel O'Dwyer da Susan Hazel sun gabatar da darussa ga dalibai masu neman digirin farko a Jami'ar Adelaide ta Austiraliya. [58]
30
#:
As a way to learn about psychology and cognition, the students performed experiments that involved training chickens. [59] <> A matsayin hanyar fahimtar fannin alkiblar tunanin da cikakkiyar fahimta, an sanya dalibai gwaje-gwajen da suka hada da bai wa kaji horo. [60]
31
#:
the students performed experiments that involved training chickens. [61] <> an sanya dalibai gwaje-gwajen da suka hada da bai wa kaji horo. [62]
32
#:
Before the class began, [63] <> Kafin a fara karatu a ajin, [64]
33
#:
the students completed a questionnaire. [65] <> daliban sun cika wasu takardun neman bayanai. [66]
34
#:
Most said they had previously spent little time with chickens. [67] <> Mafi yawansu sun ce ba su cika zama tare da kaji ba. [68]
35
#:
They viewed them as simple creatures, unlikely to feel boredom, frustration or happiness. [69] <> Suna yi musu kallon halittu masu saukin lamari, kuma babu yadda za a yi su nuna gajiya da takaici ko farin ciki. [70]
36
#:
After just two hours training the birds, [71] <> Bayan shafe sa'o'i biyu ana horar da kajin, [72]
37
#:
the students were far more likely to appreciate that chickens can feel all three of these emotional states. [73] <> daliban sun samu cikakkiyar gamsuwa cewa kaji na damfare da jin wadannan al'amura uku a zuciyarsu (gajiya da takaici da farin ciki). [74]
38
#:
"Chickens are a lot smarter than I originally thought," [75] <> "Kaji na da matukar wayau fiye da yadda ake kallon su a da," [76]
39
#:
commented one student on a follow-up questionnaire. [77] <> kamar yadda wani dalibi ya yi sharhi a takardun bayanan da suka biyo baya. [78]
40
#:
Another said: "I never thought that chickens would be intelligent enough and learn quite so quickly." [79] <> Wani kuwa cewa ya yi: "Ban taba tunanin cewa kaji na da cikakken wayau ba tare da saurin fahimta sai daga bisani." [80]
41
#:
In as-yet-unpublished research, [81] <> Kamar yadda yake kunshe a wani bincicke da ba a wallafa ba, [82]
42
#:
O'Dwyer has replicated this study with workers in the poultry industry, and found the same results. [83] <> ODwyer ya sake maimaita kwatankwacin irin wannan binciken tare da ma'aikata a gonar kiwon kaji, ya kuma samu sakamako iri guda. [84]
43
#:
"Basically we had two quite different social groups and found the same [[[initial]]] attitudes and the same attitude change in both," she says. [85] <> "Tabbas mun samu rukuni biyu mabambanta, mun same su da al'adu iri daya, da kuma sauyin dabi'a iri guda," inji ta. [86]
44
#:
The researchers have shown that chickens can count and perform basic arithmetic [87] <> Masu bincike sun yi nuni da cewa kaji na iya yin kirga, su kuma yi ayyukan lissafi da suka hada da Tarawa da debewa da sau darbawa [88]
45
#:
She now plans to study whether these experiences have any impact on people's eating habits – [89] <> Yanzu ta shirya gudanar da bincike kan tasirin cin abin cin kaji da mutane ke yi, [90]
46
#:
for instance, whether they shift to eating chicken reared in ways that they believe to be more ethically acceptable. [91] <> alal misali, ko mutane sun fi cin kajin da suka kiwata da jin cewa sun fi karbuwa da kwanciyar hankali. [92]
47
#:
O'Dwyer's study is just one of many picked out by Lori Marino of the Kimmela Center for Animal Advocacy [93] <> Nazarin O'Dwyer daya ne kawai daga jerin wadanda Lori Marino ya dauko daga cibiyar kula da dabobi ta Kimmela da Kanab, [94]
48
#:
in Kanab, Utah, as part of a scientific review of chicken cognition published in January 2017. [95] <> a Utah, don sake bibiyar basirar kaji da aka wallafa a shekarar 2017. [96]
49
#:
"The paper is part of a joint venture between Farm Sanctuary and The Kimmela Center, called The Someone Project," says Marino. [97] <> "Wannan makala aikin hadin gwiwa ne tsakanin gonar Santuary da Cibiyar Kimmela, wanda aka yi wa lakabin "Aikin wani," a cewar Marino. [98]
50
#:
"The aim of the Project is to educate the public about who farmed animals are from the scientific data." [99] <> Manufar aikin ita ce fadakar da al'umma game da kajin da ake kiwonsu gwargwadon bayanan binciken kimiyya da aka tattara. [100]
51
#:
Marino says the scientific evidence shows clearly that chickens are not as unaware and unintelligent as many people assume. [101] <> Marino ya ce binciken kimiyya ya bayyana karara cewa kaji na da wayau da dabara fiye da yadda mutane da dama ke tsammani. [102]
52
#:
Take, for instance, a suite of papers published over the last decade by Rosa Rugani at the University of Padova, Italy, and her colleagues. [103] <> Alal misali akwai makalun da aka wallafa shekaru 10 da suka gabata na Rosa Rugan ta Jami'ar Padova da ke Italiya, tare da abokamn aikinta. [104]
53
#:
Working with newly-hatched chicks, the researchers have shown that chickens can count and perform basic arithmetic. [105] <> Wajen bin kadin rayuwar 'yan tsakin da aka kyankyashe, masu binciken sun yi nuni da cewa kaji na iya yin kirge, su kuma gudanar da ayyukan lissafi [106]
54
#:
Chickens may also have some ability to perform "mental time travel" [107] <> Ta yiwu kaji na iya aiwatar da aikace-aikacen da suka hada da "zurfafa tunani." [108]
55
#:
The chicks were raised from hatching with five objects [109] <> An samar da 'yan tsakin ne ta hanyar kyankyasa da abubuwa biyar [110]
56
#:
the plastic containers from Kinder Surprise eggs. [111] <> mazuban roba daga na'urar kyankyasar kwayaye. [112]
57
#:
After a few days, the scientists took the five objects [113] <> Bayan kwanaki kadan, sai masana kimiyya suka dauko wadannan abubuwa biyar, [114]
58
#:
and, in full view of the chicks, hid three behind one screen and two behind a second screen. [115] <> inda suka yi nazarin 'yan tsakin, suka boye uku a bayan mahanga ta farko, suka saka na biyu a wata mahangar. [116]
59
#:
The chicks were more likely to approach the screen hiding more of the objects. [117] <> Akwai yiwuwar wadan an tsaki su tunkari mahangar karara fiye da sauran abubuwan. [118]
60
#:
A follow-up experiment tested the chicks' memory and ability to add and subtract. [119] <> Sake bibiyar gwajin kaifin tunanmi da iya Tarawa da debewar 'yan tsaki. [120]
61
#:
After the objects had been hidden behind the two screens, [121] <> Bayan da aka boye kaya a bayan shinge, [122]
62
#:
the scientists began transferring objects between the two screens, in view of the chicks. [123] <> masana kimiyya sun fara mayar da kayan tsakanin mahangai biyu, injin da 'yan tsaki za su iya gani. [124]
63
#:
Chickens have a strong grasp of numerical tasks from a young age, even if they have limited experience, says Rugani. [125] <> Kaji na da basirar fahimtar kidayar lissafi tun sa'adda suka dan tasa, kodayake takaitacciya ce, a cewar Rugani. [126]
64
#:
She thinks that might be true of higher animals in general, rather than chickens in particular. [127] <> Tana jin cewa, ta yiwu a ce kaifin tunaninta ya fi na sauran dabbobi daukacinsu, maimaikon a ce kaji kawai. [128]
65
#:
"These abilities would help animals in their natural environment, [129] <> "Irin wannan basirar tana taimaka wa dabbbobi a muhallinsu, [130]
66
#:
for example to reach a larger amount of food, or to find a larger group for social companionship," she says. [131] <> misali kan yadda za su kai ga samun dimbin abinci, ko gungun 'yan uwansu da za su yi huldar zamantakewa tare, " inji ta. [132]
67
#:
If a male chicken foraging for food finds a particularly tasty morsel, he will often try to impress nearby females by performing a dance [133] <> Idan zakara ya samu abinci mai dadin dandano, ya yi ta kokarin burge kaji ta hanyar taka rawa. [134]
68
#:
Chickens may also have some ability to perform "mental time travel" [135] <> Kaji na da kokarin "zurfafa tunani" [136]
69
#:
that is, to imagine what will happen in the future – [137] <> wato, su yi kintacen abin da zai auku nan gaba [138]
70
#:
to secure a larger amount of food, [139] <> ta yadda za su samu tara dimbin abinci, [140]
71
#:
according to a 2005 study led by Siobhan Abeyesinghe, [141] <> kamar yadda bayanin ke kunshe a wani nazari da aka gudanar a shekarar 2005 karkarshin jagorancin Siobhan Abeyesinghe, [142]
72
#:
then at the University of Bristol, UK. [143] <> wanda a lokacin yake tare da Jami'ar Bristol ta Birtaniya. [144]
73
#:
Abeyesinghe gave chickens the option of pecking one key, [145] <> Abeyesinghe ya bai wa kaji zabin tsattsaga kwaya guda, [146]
74
#:
which would give brief access to food after a two-second delay, [147] <> wanda zai ba su damar samun abinci bayan an samu tsaiko sau biyu, [148]
75
#:
or pecking a second key that gave prolonged access to food after a six-second delay. [149] <> ko tsattsaga kwaya ta biyu, wanda zai samar musu da abinci na dogon lokaci bayan an samu tsaiko sau shida. [150]
76
#:
The birds were significantly more likely to peck at the second key, [151] <> Akwai tabbacin cewa wadannan tsuntsaye za su kara tsattsaga a karo na biyu, [152]
77
#:
which offered a greater food reward but after a longer delay time. [153] <> al'amarin da zai basu dammar samun abinci a lokacin da aka samu tsaiko na tsawon lokaci. [154]
78
#:
In other words, they showed self-control – a trait that some biologists think hints at a degree of self-awareness. [155] <> A wata fahimtar, a iya cewa sun iya shawo kan matsala - wata dabi'a da masana kimiyyar halittu ke ganin haske ne da ke nuni da fahimtar halin da suke ciki. [156]
79
#:
Chickens are also socially complex. [157] <> Kuma kaji na da rudarwa a halin zamantakewa. [158]
80
#:
Some studies suggest the birds can appreciate how the world must appear to their peers, [159] <> Wasu nau'ukan nazari da aka gudanar sun yi nuni da cewa, tsuntsayen sun gamsu da yadda ya zame wa duniya dole ta tarairayi 'yan uwansu, [160]
81
#:
and that they can use this information for personal advantage. [161] <> kuma za su iya yin amfani. [162]
82
#:
Females quickly wise up to males who perform this sort of deception too often [163] <> Kaji mata su kan yi saurin gano manufar zakaru da ke yin irin wannan yaudarar akai. [164]
83
#:
If a male chicken foraging for food finds a particularly tasty morsel, [165] <> Idan zakara yana neman abinci sai ya samu mai dadin dandano. [166]
84
#:
he will often try to impress nearby females by performing a dance while making a characteristic food call. [167] <> Yakan yi ta kokarin jan hankalin kaji, ta hanyar rawa tare da yi musu inkiya su zo ga abinci. [168]
85
#:
However, subordinate males that perform this song-and-dance routine risk being noticed and attacked by the dominant male. [169] <> Ko da yake wasu kananan zakarun sukan yi irin wannan waka da rawa tare da kasadar akwai yiwuwar manyan zakaru su kai musu hari. [170]
86
#:
So if the dominant male is nearby, [171] <> Saboda haka idan karfafan zakaran da ke kusa, [172]
87
#:
the subordinate often performs his special dance in silence, in a bid to impress females without the dominant male noticing. [173] <> sai karamin zakara ya yi rawarsa a kubu, ta yadda zai ja hankalin kaji ba tare da an karar da kakkarfan zakara ba. [174]
88
#:
Meanwhile, some males may try to trick females into approaching by making the characteristic food calls [175] <> Sai dai kuma wasu daga cikin zakarun ta yiwu su yaudari kaji ta hanyar inkiyar kiransu zuwa ga abinci, [176]
89
#:
even when they have not found anything worth crowing about. [177] <> har ma a lokacin da ba su samu komai ba. [178]
90
#:
Unsurprisingly, females quickly wise up to males who perform this sort of deception too often. [179] <> Lamarin babu mamaki ganin cewa kaji na da wayon gano cewa rawar da zakarun ke takawa ta yaudara ce kai da kai. [180]
91
#:
There are even some hints that chickens may show a rudimentary form of empathy for each other. [181] <> Akwai wasu alamu da kaji ke yi, wadanda ke nuna cewa suna tausaya wa juna. [182]
92
#:
In a series of studies over the last six years, Joanne Edgar at the University of Bristol, UK [183] <> A jerin nau'ukan nazrin bincike da aka dauki shekara shida ana yi, Joanne Edgar na Jami'ar Bristol da ke Birtaniya [184]
93
#:
and her colleagues have studied how hens react when they see their chicks having air puffed at them – [185] <> da abokan aikinta sun yi nazari kan yadda kaji ke daukar mataki da zarar sun ga iska na kada wa 'yan tsaki [186]
94
#:
something the hens have learned, from personal experience, is mildly unpleasant. [187] <> daga abin da kajin suka koya daga gogewarsu ta rayuwa, cewa wannan matsala ce kankanuwa. [188]
95
#:
Hens can respond to their personal knowledge of the potential for chick discomfort [189] <> Kaji na iya daukar mataki saboda fahimtar da suke da ita game da abin da ka iya takura wa dan tsako. [190]
96
#:
When the chicks were puffed, the hens' hearts began to race and they called more frequently to the chicks. [191] <> Duk lokacin da 'yan tsaki suke numfashi da kyar, sai zuciyar kaji ta fara bugawa, inda za su yi ta kiran 'yan tsakin akai, akai. [192]
97
#:
However, they did not do so if the air was puffed near the chicks without actually disturbing them. [193] <> Sai dai ba sa aikata hakan idan iska na kadawa kusa da 'yan tsakin ta yadda ba za su dame su ba. [194]
98
#:
In a study published in 2013, the hens learned to associate one coloured box [195] <> A wani bincike da aka wallafa a shekarar 2003, kaji sun saba da cakuduwa da junansu a akurki mai launi, [196]
99
#:
with the uncomfortable air puff and a second coloured box with safety – no air puff. [197] <> inda iska mai takurawa ke kadawa, sai kuma akurki mai launi na biyu, wanda isaka ba ta kadawa. [198]
100
#:
The hens again showed signs of concern when chicks were placed in the "dangerous" box, [199] <> Sai kajin su nuna alamun damuwarsu ga halin da 'yan tsaki ke ciki a wani akurki "mai hadari," [200]
101
#:
even if the chicks never actually experienced an air puff and remained oblivious to the peril. [201] <> koda tsakin babu iskar da ta far musu, kuma ba su ma da masaniyar cewa akwai hadari tattare da su. [202]
102
#:
This suggests that hens can respond to their personal knowledge of the potential for chick discomfort, [203] <> Wannan na nuni da cewa kaji na da fahimtar mayar da martani ga abin da ke takura wa dan tsako, [204]
103
#:
rather than simply reacting to signs of distress in the youngsters. [205] <> sabanin daukar mataki kan alamun damuwar masu tasawa. [206]
104
#:
The research is ongoing, says Edgar. [207] <> Ana dai ci gaba da bincike a cewar Edgar. [208]
105
#:
"We have not yet established whether the behavioural [209] <> "Har yanzu ba mu tantance ba, [210]
106
#:
and physiological responses in hens observing their chicks in mild distress are indicative of an emotional response, [211] <> kan ko cewa kaduwa da dabi'ar da kaji ke nunawa idan suka hango tsaki ko suna nuni ne ga damuwa, [212]
107
#:
or are simply akin to arousal or interest." [213] <> ko kawai wani jan hankali ne." [214]
108
#:
When the chicks were puffed, the hens' hearts began to race [215] <> Da zarar 'yan tsaki sun suke, sai kaji zuciyarsu ta fara bugawa, [216]
109
#:
and they called more frequently to the chicks [217] <> inda suke kira a kai, akai ga tsakin, [218]
110
#:
that could raise serious questions about the way farmed chickens are reared. [219] <> al'amarin da ke tayar da hankali sosai kan yadda ake kiwon kajin. [220]
111
#:
"There are numerous situations where all farm animals are exposed to [221] <> "Akwai yanayi da dama inda ake baje dabbobin gona a fili da ware wasunsu daidaiku, [222]
112
#:
the sights, sounds and smells of other individuals showing signs of pain and distress," says Edgar. [223] <> al'amarin da ke haifar musu da jin zafin ciwo da damuwa," a cewar Edgar. [224]
113
#:
"It is important to determine whether their welfare might be reduced at these times." [225] <> "Yana da matukar alfanu a tantance ko suna samun cikakkiyar kulawa da za su rage matsalolin a irin wadannan lokutan." [226]
114
#:
Marino also thinks it may be time to discuss these questions. [227] <> Marino na jin cewa ta yiwu wannan lokacin da za a tattauna kan wadannan tambayoyin. [228]
115
#:
"The perception of chickens [[[as]] unaware and unintelligent] is driven in part by the motivation to dismiss their intelligence [229] <> "Abin da aka fahimta game da kaji (ba su san halin da suke ciki ba, kuma ba su da wayau) lamarin ya auku ne saboda karsashin da aka samu na yin watsi da basirarsu [230]
116
#:
and sensibilities because people eat them," she says. [231] <> da sanin yanayin da suke ciki saboda kawai mutane su ci namansu. [232]
117
#:
The uncomfortable truth about chickens is that they are far more cognitively advanced than many people might appreciate. [233] <> Gaskiyar da ba a cika gamsuwa da ita ba, game da kaji, ita ce suna da kaifin basira fiye da yadda mutane suke zato. [234]
118
#:
But it remains to be seen whether consumers who are armed with this knowledge change their shopping habits at the meat counter. [235] <> Sai dai, saura ya rage ga masu sayen nama idan suka samu fahimta ko za su sauya dabi'arsu wajen sayen naman. [236]