Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Translators without Borders: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
(One intermediate revision by the same user not shown)
Line 1: Line 1:
==TWB Glossary==
==TWB Glossary==
{| class="wikitable sortable"
{| class="wikitable sortable"
Line 2,161: Line 2,162:
| [[intravenous]] [[fluid]]||[[ƙara]] [[ruwa]] [[a]] [[jiki]]
| [[intravenous]] [[fluid]]||[[ƙara]] [[ruwa]] [[a]] [[jiki]]
|}
|}
 
Last [https://glossaries.translatorswb.org/nigeria/ retrieved] 2021-08-14 [https://docs.google.com/spreadsheets/d/1UzrQ-MGDo5IjNUuqd9eneifrA8I7KxcSfvmpHootG0E/edit#gid=1331798796]
[[Category:Resources]]
[[Category:Resources]]

Latest revision as of 11:19, 14 August 2021

TWB Glossary

English/Turanci Harshen Hausa
access to critical facilities samun damar muhimman wuraren buƙata
active screening for malnourished children tantance yaran da suke da matsalar rashin abinci mai gina jiki gida-gida
adapted communication sadarwa wadda take buƙatar a aika da amsa.
anchor ginshiƙi
angle kusurwa
armed opposition group (AOG) ʻyan tawaye
biodata bayani game da rayuwa, da jiki, da aikin mutum
biometric aune-aunen halin jikin mutum
to biometrically register rijistar mutane. (All the IDP's know this only as IOM CARD. Because it is only when you are registered biometrically that you will be issued with IOM CARD. This is what used to influence their knowledge on this.
block rukunin gine-gine
borehole rijiyar burtsatse
to brace ƙarfafawa
to burn ƙonawa
case-by-case ɗaya bayan ɗaya
cash voucher for NFIs bocar sayen kayan aikin gida
cash voucher for rental bocar biyan kuɗin haya
cash voucher for shelter bocar biyan mahalli
checkpoint wajen bincike
shelter muhallin gaggawa
chlorinated water ruwan da aka saka masa sinadarin kulorin
cleaning items kayan wanke-wanke
cluster rukuni
code of conduct ƙa'idojin aiki
committee kwamiti
communal shelter mahallin iyalai da yawa
community outreach workers ma'aikatan tuntuɓar al'umma
community-based management of acute malnutrition (CMAM) gudanar sha'anin rashin isasshen abinci wadda jama'a da kanta take yi
complaint ƙorafi
concrete kankare
congestion cunkoso
construction gini
consumable item kayan da ake amfani da su yau da kullum
cooking spot wurin dafa abinci
coordination haɗa kan mutane don wani aiki
core relief item kayan da ake bawa mutane agaji
core relief material kayan da ake bawa mutane agaji
core response strategy dabarar taimakon agaji
decommission tsayar da wani abu da gangan
to decompose ruɓewa
defaulter tracing hanyar gano wanda ya watsar da shan magani
demographic abinda ya shafi yawan al'umma, halinsu da mazauninsu
demographic data bayanai game da yawan al'umma, shekarunsu, jinsi da samun su
dependency dogaro
disaggregated data bayanan da aka karkasa
to dislodge saukewa
Displacement Tracking Matrix (DTM) tsarin sanin inda al'umma take ko yawansu a lokacin gudun hijira
disposal zubarwa
ditch rami
drainage magudanar ruwa
drum duro
durable solution hanyar magancewa ta ƙwarai
emergency shelter solution muhalli na wucingadi
Emergency Tracking Tool tsari ko shirin da ke bada bayanai da dumi-dumi akan gudun hijira
engine oil baƙin mai
epidemic annoba; ɓarkewar ciwo
evacuation kwashe mutane daga wurin haɗari
to exacerbate ƙarawa wani yanayi muni
eyelet ƙofar leƙe
family plot filin iyali
feedback martani
to ferry safara
fire alarm ƙararrawar gobara
fire beater abin kashe wuta
fire committee kwamitin kiyaye haɗarin wuta
fire hazard ɓarnar gobara
fire safety official mai lura da kiyayewa a fannin gobara
fire station wurin da masu kashe wuta da kayansu suke
fire warden ɗan kwana-kwana
firebreak sararin da yake tsakanin gidaje da zai hana wuta yaduwa
firefighting aikin kashe wuta
first aid taimakon farko
flammable abinda ke cin wuta da wuri
flood-prone wuraren da zaʻa iya samun ambaliya
focus group discussion (FGD) tattaunawa ko shawara ta gungun mutane
footing ginshiƙi
foundation tushe
framework siga
gable roof rufi mai tsaiko
gap analysis auna banbanci tsakanin abu biyu
gender jinsi
governance structures gine-ginen gudanarwa
head of household shugaban iyali
high-density cunkoso
hipped roof irin rufin ɗaki wanda kowane gefen rufi ya gangara zuwa bangonsa.
horizontal a kwance
host community al'ummar da suka bada mafaka
humanitarian screening aikin binciken lafiyar 'yan gudun hijira.
hygiene kit kayayyakin kiwon lafiya
improved Non-Food Items (NFI) kit ingantattun kayan aikin gida
in-kind bayar da tallafi da jiki
incentive tukuici
incinerator wajen ƙona bola
Infant and Young Child Feeding (IYCF) abin da ya shafi yadda za a ciyar da jarirai da yara ƙanana
information board allo liƙa saƙonni
infrastructure gine-gine
joint haɗi
local coordination mechanism yunkurin tafiyar da al'amura a cikin gida
loose item kayan da ba abinci ba wanda ana iya kau da su
makeshift shelter muhalli na ɗan lokaci
meeting taro
megaphone bututun ƙara magana
metallic bucket bokitin ƙarfe
mid-term shelter muhalli tsakanin wanda aka rasa da wanda za'a koma
military screening center cibiyar tantancewa ta soja
minimum standards mafi ƙanƙantar ƙa'ida
mobilization haɗa kan mutane
monitoring dashboard kayan aikin da yake nuni da yadda ake tafiyar da aiki na tsawon wani lokaci
monsoon/cyclone season guguwa tare da ruwan sama mai ƙarfi
multi-layer a ninninke
National Emergency Management Agency (NEMA) hukumar bada ɗaukin gaggawa ta ƙasa
NFI support tallafin kayan aikin gida
non-food item (NFI) kit ƙunshin kayan aikin gida
odor wari
operational coordination tsara gudanarwa
outbreak (of fire) ɓarkewar wuta
participation damawa cikin abu
passive screening for malnourished children tantance yaran da suke da matsalar rashin abinci mai gina jiki a asibiti
perimeter iyakar kowane gefen wuri
pit rami
plinth ginshiƙi
post-distribution monitoring (PDM) survey bibiyar yadda aka yi amfani da kayan da aka rarraba
powder detergent garin sabulu
precarious yanayi mai haɗari ko rashin tabbacci
prefabrication haɗa surar gini kafin kaiwa wajen da za'a saka harsashin.
prepositioning wurin da aka ajiye kaya domin taimakon gaggawa
protection kariya
prototype samfur
purlin spacing fili tsakanin katako masu riƙe silin
rapid response bada taimakon gaggawa
Rapid response mechanism (RRM) tsarin samar da taimakon gaggawa
reception wajen karɓar baƙi
referral turawa zuwa gaba
registration yin rijista
to reinforce ƙara ƙarfafawa
relocation yin ƙaura
to reside inda ake zaune
resource mobilization samar da kayan aiki
return area wurin da masu gudu suka dawo
returnee wanda ya dawo
roles and responsibilities aiki da ɗaukar nauyi
roofing sheet kwanon rufi
roster jerin lissafin kaya ko mutane
safe space amintaccen wuri
sand yashi
sanitation tsaftar muhalli
sector partner ƙungiyoyin yanki da suke aiki tare
to sensitize wayar da kan al'umma
septic tank wani irin tanki a ƙarƙashin ƙasa inda aka tara ruwa mai datti da bayan gida.
sheet mayafi
signpost allon alamar hanya ko haɗari da sauransu
slope gangara
smoking space wurin da aka yarda a sha taba
solid waste shara
spontaneous camp sansanin da aka yi ba shiri don biyan buƙata
standard non-food item (NFI) kit kunshin kayan biyan bukatar yau da gobe wanda ba abinci ba
State Emergency Management Agency (SEMA) hukumar bada taimakon gaggawa ta ƙasa
stilts kwarakwara
stratified sampling technique bayanan da aka samu ta hanyar raba mutane kashi biyu.
target buri
tarpaulin tamfol
tent tanti
termite gara
terms of reference abubuwan dubawa
thatch jinka
tie down kit igiyoyi ko wani abu domin a ɗaure abubuwa
timber katako
topography yadda ƙasa take da abubuwan da ke wurin
transitional shelter muhallin da aka yi da kayan da za'a iya sake yin amfani da su idan an cire
transitional shelter item kayan biyan buƙata waɗanda ake amfani da su a mahalli na wucingadi
transparent bayyananne
upgrade shelter kit ƙara haɓaka kayan biyan bukata na muhallin wucingadi
vertical layi a tsaye
voluntary relocation canza matsugunin mutane daga wajen hatsari
vulnerable wanda ke cikin hatsari
washer washa
watchman mai gadi
weight abu mai nauyi
whistle usur
wind load ƙarfin iska a kan wani abu
wound rauni
zone sashen gari ko ƙasa
acute mai tsanani
blame ɗora laifi
burial binnewa
burial rites alʻadun binnewa
death mutuwa
deceased mamaci
funeral janaʻiza
clothes for deceased kayan mamaci
condolence ta'aziyya
debt/credit bashi / bashin da ake bi
engrave sassaƙa alama
first pillar of islam ginshiƙin farko na musulunci
forgive gafara
funerary practice abubuwan da akeyi lokacin zaman makoki
grave kabari
grave diggers masu tona kabari
graveyard maƙabarta
grieving yin baƙin cikin mutuwa
islamic rites ƙa'idojin addinin musulunci
islamic rules and regulations hukunce-hukuncen musulunci
mandatory dole
mourning makoki
prayers for the deceased adduʻoi ga mamaci
3 days prayer Adduar kwana 3
40 days prayer Adduʻar kwana 40
promise alƙawari
recitation karatu
repentance tuba
terminal time ajali
tradition al'adu
Quran Quran
inheritance gado
passed away ya rasu
sad baƙin ciki
upset ɓacin rai
sad feeling jin baƙin ciki
worry damuwa
coffin akwatin gawa
memorial service adduʻar tunawa da mamaci
comfort ni'ima
compassion tausayi
sympathy tausayawa
consecreted ground ƙasa mai tsarki
sharia sharia
bathing the dead body wankan gawa
enshrouding the dead body naɗa gawan cikin likafani
funeral prayer sallar gawa
abandonment watsarwa
abuse cin zarafi
access dama
access to basic services samun damar abubuwan more rayuwa
access to housing, land and property samun damar gida, fili da dukiya ko kadara
access to justice damar samun adalci
accessibility samun dama
acknowledge amincewa
acute tsanani
adverse event ciwo mai naci
adversity matsala
advocacy kira
afraid fargaba
aggressive ɗacin rai
alcohol abuse shan giya barkatai
anger fishi
anguish damuwa
anti-depressant maganin samar da nutsuwa
anti-epileptic maganin fyarfadiya
anxiety disorder zama cikin firgici
anxious zaƙuwa
arbitrary sakaka
assessment aunawa
assisted mourning taya jimami
atrocity kama karya
beating duka
bias banbanci
biological alaƙa ta jini
blame ɗora laifi
breastfeeding shayarwar nono
calm nutsuwa
capacity isa
care kula
caregiver mai kula
carer mai lura
chaos hayaniya
child in conflict with the law yaron da yake taka doka
child-friendly space wurin walwalar yara
cling maƙalewa
code of conduct ƙa'idojin aiki
cognitive ganewa
cognitive behavior therapy magance matsalar tunani
comfort tausasawa
communal healing ceremony yanayin da marasa lafiya ke bayyana yadda suke ji
community dialogue tattaunawar al'umma
community mobilization haɗa kan al'umma
community outreach tuntuɓar al'umma
competence dacewa
complaints mechanism hanyoyin ƙorafi
complementary cuɗanya
confinement tsarewa
confused ruɗewa
connect haɗawa
constructive coping mechanism hanyar juriya mara illa
cope juriya
crazy zaucewa
critical incident faruwar mummunan abu
cry kuka
cultural norm al'ada
cultural sensitivity lura da al'ada
culturally appropriate abinda ya zama dai dai a al'ada
customary certificate of ownership shaidar mallaka a gargajiyance
customary land tenure owner ma mallakin fili a gargajiyance
customary land tenure system tsarin mallakar fili a gargajiyance
debrief waiwaye
delirium dimauta
delusion taɓuwa
dependence dogaro
depressed mood cikin halin tsananin damuwa
depression tsananin damuwa
detection ganowa
dignity daraja
disability nakasa
disaster bala'i
disorientated ruɗani
distress takaici
drug abuse shan ƙwaya barkatai
elderly person dattijo
emergency-induced na gaggawa
emotional reaction yanayin fuskar mutum
encourage ƙarfafawa
entitlement haƙƙi
epilepsy fyarfadiya
ethical daidai
ex-combatant tsohon soja
exposure taɓa gani
extreme stressor mai gajiyarwa sosai
eye level dai daiu ido
famililar care giver mai rainon da aka sani
firewood itacen girki
frail rashin ƙwari
freedom of movement ʻyancin sakewa
functioning yin aiki
gender-based violence cin zarafin iyali
generic medication maganin da ba na wani kamfani ba
grief tsananin baƙin ciki
gruesome abin tsoro
guilt kunya
habitability wurin da zai iya zaunuwa
harassment tozartawa
harm rauni
harm reduction rage rauni
healer mai warkarwa
heating dumamawa
hit bugu
hopeful kyautata zato
hopelessness rashin kyautata zato
horrific event abin firgici da ya faru
host community alumar da ta bada mafaka
host family iyalin da ya bada mafaka
humane mutuntaka
idle zaman banza
inadequate rashin isa
income generating activity sana'a
incontinence matsalar mafitsara
indicator manuni
indigent talauci
induce sakawa
insomnia rashin bacci
institution hukuma
international law dokokin ƙasa-da-ƙasa
interpersonal therapy magance matsalar juna
intervention kai ɗauki
intolerable rashin juriya
intoxication buguwa
intrusive katselandan
intrusive memory gurɓataccen tunani
irritability banhaushi
isolate ware
isolation warewa
judge hukunci
jumpy firgici
learning problem daƙiƙanci
life-threatening ciwon da zai iya kisa
lighting haskawa
listening sauraro
living arrangement yadda za'a zauna
low interest ƙarancin sha'awa
mad mai taɓin hankali
man babban mutum namiji
management plan tsarin gudanarwa
marginalized wararru
maternal mental health lafiyar ƙwaƙwalwa yayin jego
medication shan magani
mental disability nakasa a ƙwaƙwalwa
mental disorder matsalar kwakwalwa
mental health lafiyar ƙwaƙwalwa
mental health system tsarin lafiyar ƙwaƙwalwa
mental hospital asibitin ƙwaƙwalwa
mentally ill taɓin hankali
monitor bibiya
mourning jimami
neglect rashin-kula
neurological abinda ya shafi jijiya
neurological disability nakasa ta jijiyoyi
non formal education ilimin da baa makaranta aka koya ba
non-intrusive ba katselandan
non-pathological distress tsananin ciwon da ba ƙwayoyin cuta ne suka haifar da shi ba
numb rashin ji
nurturing care kulawa ta musamman
parent iyaye
participative approach hanyar damawa da kowa
peaceful yanayin zaman lafiya
people with extreme/severe reactions to the emergency mutanen da suka ɗimauce akan bada agajin gaggawa
perception hange
personal hygiene tsafta
poor hygiene rashin tsafta
positive coping method hanyoyin juriya masu kyau
post-natal depression tsananin damuwar uwa bayan haihuwa
post-traumatic stress disorder ɓacin ran da ya biyo bayan wata masifa
potentially traumatic event wani abu da ya faru da zai iya zama matsala
power relation alaƙar dangantakar mulki
practitioner ma'aikaci
pre-existing wanda dama akwai shi
prejudice san rai
preoccupied tunani
prescription rubuta magani
prevalence mataki
prevent karewa
primary health care matakin lafiya na farko
privacy kaɗaicewa
private space wajen kadaicewa
prolonged tsawaitawa
promote ƙarfafawa
protection kariya
protection threat barazanar kariya
psychiatric taɓin hankali
psychological distress damuwa
psychological first aid matakin farko na samar da maganin ƙwaƙwalwa
psychological support tallafi akan matsalar ƙwaƙwalwa
psychosis gane-gane
psychosocial rehabilitation lura da masu lalurar taɓin hankali
psychosocial support bada tallafi akan matsalar tunani
psychosocial treatment lura da maganin matsalar taɓin hankali
psychotropic medicine maganin matsalar kwakwalwa
rape survivor wadda aka yiwa fyade
reaction to difficult situation martani a cikin tsaka mai wuya
recount tunowa
recreation shaƙatawa
reflect dubawa
regressive behaviour ƙarin tabarbarewar hali
relief (emotional) kwanciyar hankali
residential home gidajen da mutane ke zaune
routine abinda ake yi kullum
safe space waje mara hatsari
screening tantancewa
self-harm cutar da kai
self-help taimakon kai
self-reliant dogaro da kai
sensitization wayar da kai
service aiki
service user mai amfana da wani aiki
severe mental disorder ʻyar matsalar taɓin hankali
severely distressed people mutane masu tsananin damuwa
shake girgiza
shame kunya
shock kaɗuwa
signs of distress alamomin ɓacin rai
single mother uwa mara miji
social norm al'adun ko ɗabi'un mutane
specialized service kulawa ta musamman
spiritual belief abubuwan addini
stigmatized ƙyama
stress gajiya
structured activity sha'anin da yake da tsari
suffering wahala
symptom alamu
teenage girl ƙwaila
terrifying firgitarwa
tormented muzgunawa
touch taɓawa
traditional health system kiwon lafiya a gargajiyance
trafficked person mutumin da aka sace
traumatic stressor mai cike da ɓacin rai
treat magancewa
trustworthy amincewa
unaccompanied child yaron da ba tare yake da kowa ba
under-stimulated rashin bada kwarin gwiwa
undernourished mara kuzari
unmarried adult woman macen da bata da aure
violation keta doka
volunteer mai aikin sa kai
vulnerable wanda ke cikin hatsari
well-being wadata
withdrawn janyewa
witness shaida
abduction kame
access to basic services sumun damar abubuwan more rayuwa
access to housing, land and property samun gida fili da kukiya ko kadara
access to information samun damar bayanai
accompany rakiya
accountability alhakin gudanarwa
acute distress tsananin damuwa
advocacy kira
affected population mutanen da abu ya shafa
afraid tsoro
age shekaru
anal penetration lalata ta dubura
anxiety firgicin rashin tabbas
armed attack hari da makami
assistance taimako
awareness wayar da kai
basic needs abubuwan buƙata
birth certificate Takardar shaidar haihuwa
capacity girma
capacity building ƙara llimi
caregiver mai lura
child head of household iyalin da yaro ne mai gidan
child labor bautar da yara
child protection kare yara
child-friendly space wajen da yaro zai yi walwala
child-headed household iyalin da yaro ne ke jagorantar gidan
child-safe space wajen da yaro zai zauna lafiya
children associated with armed forces or armed groups yaran da suke da alaƙa da masu riƙe makami
civil registration rijistar mutane
civilian farar hula
coercion tirsasawa
community alʻuma
community center dandali
community leader shugaban al'uma
community protection mechanisms hanyoyin kare al'uma
community protection team kungiyoyin kare al'uma
complaints ƙorafi
complaints and feedback mechanism hanyar miƙa ƙorafi da samun sakamako
confidentiality tsare sirri
consequence sakamako
consultation tuntuɓa
contraception tsarin iyali
coordination tsarawa
coping mechanism hanyoyin juriya
counseling nusarwa
culturally sensitive abubuwan da zasu iya taɓa al'ada
danger hadari
data collection tattara bayanai
death certificate Takardar shaidar Mutuwa
degrading treatment wulaƙanci
deliberate deprivation hanawa da gangan
depressed tsananin damuwa
deprivation hanawa
detainee tsararre
dignity daraja
disability nakasa
disabled person miskini
discrimination banbanci
displacement tarwatsawa
dispute resolution mechanism hanyar magance rashin jituwa
distress caused by exposure to traumatic events ɓacin rai dalilin ganin wani mummunan abu
domestic violence muzgunawa ko cin zarafin lyali
dowry abuse wulaƙanta sadaki
drug and substance abuse amfani da ƙwaya barkatai
duty bearer wanda yake kan aiki
early marriage auren wuri
economic abuse almubazzaranci
emotion jin yanayi
emotional abuse gurɓata tunani
emotional distress jin yanayin ɓacin rai
ethical daidai ko rashin daidai
ethnicity ƙabila
exploitation cutarwa
extended family babban iyali
faith imani
family reunification sake tattara iyalai su zama tare
family tracing nemo 'yan uwa
fear tsoro
feelings jin yanayi
female genital mutilation kaciyar mata
female head of household iyalin da mace ke jagoranta
female-headed household iyalin da mace ce ke lura da gidan
firefight harbe-harbe
forced abortion tilasta zubar da ciki
forced displacement tarwatsawar dole
forced labor aikin dole
forced marriage auren dole
forced nudity yin tsirara dole
forced recruitment daukar aiki ta tilas
forced return komawa dole
forced to carry out an act of violence against another tilasta fada da juna
formal IDP site Sansanin yan gudun hijira da gwamnati ta amince
freedom from abuse samun yanci daga cin zarafi
freedom of movement haƙƙin walwala
gender jinsi
gender-based violence cin zarafi saboda banbancin jinsi
health lafiya
hit bugu
HIV Ƙanjamau
host community al'umar da suka basu mafaka
host family iyalin da suka basu mafaka
human rights yancin Dan-Adam
humanity mutuntaka
hungry yunwa
identity shaida
identity card katin shaida
identity documentation (ID) rijistar tantancewa
illegal 'tax' haraji ba bisa ƙa'ida ba
impartiality rashin nuna bambanci
incident aukuwar abu mara kyau
independence yancin kai
influence tasiri
information bayanai
information, counselling and legal assistance (ICLA) bayanai, nusarwa da taimako akan sharia
informed consent bada izini
informed decision yanke shawar cikin sani
insult zagi
insurgent ɗan ta'adda
internally displaced person (IDP) wanda rikici ya tarwatsa
kick duka da kafa
killing kisa
law and order doka da tsari
legal shari'a
legal assistance taimako akan shari'a
listening sauraro
literate mai ilimi
local ownership mallaka
made to ingest an unwanted substance tilasta shan abubuwan cutarwa
mandated protection actor masu bada hakkin bada kariya
marriage certificate Takardar shaidar aure
mental health lafiyar ƙwaƙwalwa
mental health problems matsalolin lafiyar ƙwaƙwalwa
mental health services ayyukan lafiyar ƙwaƙwalwa
mentally sound mai hankali
mine / landmine nakiya
mine action matakai kan nakiya
mine awareness ilimantarwa akan nakiya
missing child yaron da ya ɓata
mitigation measure hanyoyin samun sauki
negative coping mechanisms hanyoyin juriya marasa kyau
neutrality rashin nuna bambanci
non-combattant wanda baya yaƙi
Non-governmental organisation (NGO) ƙungiyoyin sa kai
non-judgemental rashin zargi
oral penetration lalata ta baki
orphan maraya
participation shiga al'amura
party to a conflict masu rikici
peaceful coexistence zaman lafiya
people affected by conflict mutanen da rikici ya shafa
PEP kit kayan aikin bada magunguna
perpetrator mai aikata laifi
person with chronic illness mutumin da yake da matsananciyar cuta
physical abuse cin zarafi a fili
physical harm cutarwa ta zahiri
physical integrity daraja ta zahiri
positive coping mechanism hanyoyin juriya masu kyau
post-exposure prophylaxis (PEP) bada magani ga wadanda ake zargin zasu iya kamuwa da cuta
poverty talauci
power iko
power dynamics yanayin iko
prevention measure hanyoyin kariya
protection kariya
protection actor mai bada kariya
protection mandate alhakin bada kariya
protection situation lokacin bada kariya
psychiatrist likitan ƙwaƙwalwa
psychological abinda ya shafi tunanin ƙwaƙwalwa
psychological first aid kayan bada agajin gaggawa da suka shafi tunanin ƙwaƙwalwa
psychological harm cutarwa ta baɗini
psychologist masanin daɓi'ar Dan-Adam
psychosocial services bada agaji ga waɗanda suke cikin ƙunci
psychosocial support tallafawa masu fama da ɓacin rai
to push turawa
rape fyaɗe
referral turawa zuwa gaba
referral pathway hanyar turawa zuwa gaba
refugee ɗan gudun hijira
reintegrate into the community komawa cikin al'uma
release abductees sakin wadanda aka kama
relevant dacewa
resilience juriya
resource center cibiyar samar da abubuwan buƙata
resources abubuwan buƙata
respect girmamawa
responsibility ɗaukar nauyi
returnee waɗanda suka dawo daga hijira
returnee transit site wajen ajiyar waɗanda suka dawo na wucingadi
right to assistance haƙƙin samun taimako
right to life haƙƙin rayuwa
right to nationality haƙƙin zama ɗan ƙasa
risk haɗari
rule of law doka da tsari
safety aminci
security incident matsalar tsaro
separated family iyalan da suka rabu
sex with a minor Lalata da yara ƙanana
sexual abuse cin zarafi ta hanyar lalata
sexual and reproductive health kiwon lafiya game da jima'i da haihuwa
sexual exploitation and abuse cin zarafi da amfani da dama ta hanyar jima'i
sexual harassment tozartawa ta hanyar lalata
sexual slavery bautarwa ta hanyar lalata
sexual violence yin lalata ta hanyar tilas
small arms ƙananan makamai
social status matsayi a al'uma
social support tallafi daga jama'a
to speak yin magana
spontaneous settlement of IDPs sansanin 'yan gudun hijira
stigma tsangwama
suicidal thoughts tunanin kashe kai
suicide kashe kai
survive kubuta
survivor wanda ya kuɓuta
tensions between communities zaman ɗar ɗar tsakanin al'umomi
thought tunani
threat barazana
to advocate ayi fafutuka
to coerce A tirsasa
to cope a jure
to deprive a hana
to do no harm kada a cutar
to experience distress fuskantar wuya
to experience trauma fuskantar tashin hankali
to feel anxious jin rashin tabbacin makoma
to feel isolated mutum yaji an ware shi
to feel lonely mutum yaji kaɗaita
to flee a tsere
to force a tilasta
to have primary responsibility for providing protection samar da matakin farko na bada kariya
to have sex in exchange for money, food, etc. yin lalata clomin samun kuɗi abinci da sauransu
to hold someone to account ɗora alhakin gudanarwa akan wani
to maim yin lahani
to mainstream protection samar da kariyar da ta dace
to perpetrate violence or abuse a tada hankali ko a ci zarafi
to prevent harm a kare cutarwa
to recover from the effects of harm farfaɗowa daga matsalar cutarwa
to reduce exposure to threats a rage fuskantar barazana
to reduce risks to people affected by conflict a rage haɗari ga mutanen da abu ya shafa
to refer a person to a service tura mutum wajenda zai sami taimako
to screen a tantance
to stay safe a kaucewa haɗari
to suffer abuse fama da cin zarafi
to survive violence or abuse kuɓuta daga tarzoma ko cin zarafi
to wound a jiwa wani rauni
to torture azabtarwa
traditional healer mai maganin gargajiya
trafficking safarar mutane
to twist part of the body a murɗe wani bangare na jiki
unaccompanied child / unaccompanied minor yaran da basu zo da kowa ba/ƙananan yaran da basu da kowa
uncertainty rashin tabbas
unexploded ordnance (UXO) bam
vaginal penetration yin lalata ta farji
verbal abuse zagi
violence tarzoma
violent rikici
voice murya
vulnerability cikin kasada
vulnerable person wanda haɗari zai iya samu
water source wajen samun ruwa
waystation wajen yada zango
widow macen da mijinta ya rasu
without discrimination ba tare da nuna bambanci ba
witness shaida
women-safe space wajen da mata zasu zauna lafiya
wounding jin ciwo
acute disease cuta matsananciya
acute water diarrhoea (AWD) gudawa (AWD)
affected area yankin da abun ya shafa
asymptomatic babu alamomin cutan
bacteria kwayar cuta
basic hygiene tsafta ta yau da kullum
bathing cubicle wurin wanka
chlorinate sinadarin kulorin
chlorinated water ruwa mai sinadarin kulorin
chlorination sa sinadari kulorin a ruwa
chlorine solution ruwan kulorin
chlorine tablet ƙwayar kulorin
cholera kwalara
cleanliness tsafta
commode (adult potty) banɗaki musamman na tsofi ko marasa lafiya (fo na manya)
community health kiwon lafiya na al'umma
community health worker ma'aikacin kiwon lafiya na kauye
consultation tattaunawa
contagious mai yaɗuwa
contaminate gurbacewa
contaminated water gurbataccen ruwa
danger hatsari
dangerous mai hatsari
dehydration rashin ruwa a jiki
dengue zazzaɓin dengue
diaper (nappy) tsunmar tare fitsari da bahaya na jarirai (kyallen jarirai)
diarrhoea zawo
diphtheria diphtheria
dirty datti
disease cuta
disease outbreak ɓarkewar cuta
disease transmission yaɗuwar cuta
disinfect kashe ƙwayoyin halittun cuta
disinfectant sinadarin kashe ƙwayoyin halittun cuta
disinfection kashe ƙwayoyin halittun cuta
disposal zubar da shara
disposal system tsarin zubar da shara
dose ma'aunin yawan magani
drainage system magudanar ruwa
drinking water ruwan sha
dysentery dankanoma
emergency gaggawa
endemic annobar da ta shafi wani sashi na mutane
epidemic annoba
epidemiologic ilimin kimiyya kan yanayin yaɗuwar cuta da abubuwan da suke jawowa
fatality rate yawan mutuwa daga wata cuta
female sanitation tsaftar mata
food hygiene tsaftar abinci
food safety kiyaye abinci
gloves safar hannu
good hygiene tsafta mai kyau
hand pump tuka-tuka
handwashing wanke hannu
handwashing facility wurin wanke hannu
health education ilimin kiwon lafiya
health facility cibiyar kiwon lafiya
health staff ma'aikatan kiwon lafiya
health worker ma'aikacin kiwon lafiya
high risk babbar hatsari
hospitalization kwantarwa a asibiti
household water ruwa da 'yan gida ke amfani da shi
hygiene tsafta
hygiene items kayayyakin tsafta
hygiene management gudanar da tsafta
hygiene promotion karfafa tsafta
hygienic mai tsafta
hygienically tare da tsafta
ill person mara lafiya
infection cuta
infection control kula da cuta
infectious mai yaɗuwa
intestinal worms tsutsar ciki
latrine banɗaki
malaria zazzaɓin cizon sauro
malnourished mai cutar yunwa ko tamuwa
malnutrition ciwon tamuwa
mass immunization allurar riga-kafi
medicine magani
menstrual blood jinin haila
menstrual cycle zagayar haila
menstrual health kiwon lafiya da ya shafi al'adar mata
menstrual health education ilimin kiwon lafiya da ya shafi al'adar mata
menstrual hygiene tsafta yayin al'ada
menstrual hygiene management (MHM) gudanar da Tsafta lokacin al'ada (MHM)
menstrual period lokacin haila
menstrual waste sharar haila
menstrual waste disposal zubar da sharar haila
natural remedy magani na gida
non-drinking water ruwa da ba'a sha
open defecation bahaya a fili
oral rehydration salt ruwan gishiri da sukari
outbreak ɓarkewa
outbreak control kula da ɓarkewar
outbreak prevention matakan kariya don hana ɓarkewa
outbreak response taimakawa lokacin ɓarƙewar
pandemic annoba na ƙasa da ƙasa
personal hygiene tsaftar kai
pipe bututu
pit latrine banɗaki na rami
poo (feces) kashi
pregnant juna biyu
preparedness zama a shirye
prevention karewa
protection kariya
protective clothing tufafin kariya
reproductive health kiwon lafiya da ya shafi haihuwa
sachet ƙaramin fakiti
safe food abinci mai kyau
safe water ruwa mai kyau
safe water supply samar da ruwa mai kyau
sanitary cloth tufafin tsafta
sanitation tsafta
seek treatment neman magani
severe dehydration tsananin rashin ruwa a jiki
severe malnutrition ciwon tamuwa mai tsanani
sewage wajen da bahaya ke taruwa
sick person mara lafiya
single dose allura ko magani na lokaci guda
soap sabulu
solid waste shara
solid waste management gudanar da tsarin adana shara
symptom alama
tablet ƙwayar magani
taboo sabawa al'adu
tapstand abun makala kahunan famfo daban-daban
toilet banɗaki
traditional healer boka
transmission yaɗuwa
treatment magancewa
treatment center cibiyar magancewa
treatment facility wurin kulawa ko jinya
vaccination campaign allurar rigakafi
vaccine rigakafi
vomit amai
waste disposal zubar da shara
waste management gudanar da tsarin adana shara
water access samun damar ruwa
water network hanyoyin ruwa
water quality ingancin ruwa
water supply samuwar ruwa
water tank tankin ruwa
water treatment tsaftace ruwa
water, sanitation & hygiene (WASH) ruwa, tsabtace muhalli da tsafta (WASH)
ambulance motar asibiti
medical check-up duba lafiyar jiki
medical clinic ƙaramin asibiti
medical doctor likita
Community Health Volunteer (CHW) Ma'aikacin Kiwon lafiya na Kauye (CHW)
syringe sirinji
needle allura
thermometer na'urar auna zafin jiki
pill / tablet (medication) ƙwayar magani (magani)
liquid medication magani na ruwa
swallow haɗiyewa
overdose shan ƙwayoyin magani fiye da kima
addiction jaraba
surgery aikin tiyata
cut rauni daga yanka
bleeding zubar jini
blood transfusion sauya jini
antiobiotic magani antibiotic
allergy rashin lafiya don shaƙar iska, cin wani nau'in abinci ko abun sha
redness jan fata
infection cuta
pus ɗiwo
fluid retention kumburi
dizziness hajijiya
informed consent bada izini
vaccination rigakafi
chronic (long term) illness rashin lafiya na ajali (dogon lokaci)
acute Illness rashin lafiya mai faruwa nan da nan
weak tagayyara
injection allura
itching kaikaiyi
obesity ƙiba fiye da kima
weight loss ramewa
pulsating / throbbing pain ciwo mai raɗaɗi
burning pain in the sole of the foot zafi kamar wuta a tafin ƙafa
burning pain zafi kamar wuta
breathing difficulty wahalar numfashi
wheeze numfashi sama-sama
chronic cough doguwar tari
asthma asma
sneezing atishawa
sore throat ciwon makogoro
runny nose mura mai ruwa
dry cough busashen tari
wet cough tari mai majina
flu (influenza) mura (influenza)
pneumonia ciwon huhu
tuberculosis (TB) tarin fuka (TB)
obstetrician likitar harkar haihuwa
midwife ungozoma
skilled birth attendant kwararriyar ungozoma
traditional birth attendant ungozoma na gargajiya
antenatal care (ANC) (prenatal care) awo (ANC)
amniotic fluid ruwan mahaifa
caesarean section tiyata na haihuwa (cs)
colostrum farko ruwan nono mai launin ɗorawa
contraction naƙuda
eclampsia hawan jini a lokacin juna biyu
exclusive breastfeeding shayar da nono zalla
expected or estimated delivery date (EDD) ranar da ake tsamanni na haihuwa (EDD)
first day of last menstrual period farkon ranar lokacin haila na ƙarshe
home delivery haihuwa a gida
hospital delivery haihuwa a asibiti
gestational age tsawon watanni ciki
formula feeding ciyar da yaro da madaran gwangwani na yara
abortion (intentional) zubar da ciki (da gangan)
pregnancy (unwanted, unplanned) juna biyu (cikin shege)
miscarriage bari
stillbirth haihuwa ba da rai ba
premature baby bakwaini
oral contraceptives ƙwayoyin kayadde iyali na baki
emergency contraception ƙwayoyin tazara na gaggawa
intra-uterine device (IUD) nau'ra na cikin mahaifa (IUD)
irregular period haila da bai zuwa akai-akai
infertility rashin haihuwa
kangaroo care dora jariri akan kirji
maternal death mutuwar uwaye
mother to child transmission yaɗuwar cuta mai karya garkuwar jiki daga uwa zuwa ɗa
newborn / neonatal care kulawa da jariri
newborn weight nauyin sabuwar haihuwa
safe delivery haihuwa lafiya
obstetric emergency matsalar haihuwa na gaggawa
placenta mahaifa
umbilical cord cibiya
post-partum haemorrhage zubar da jini da yawa bayan haihuwa
endometritis cuta endometritis
white vaginal discharge (leukorrhea) ruwan da yake fitowa daga farjin mace (leukorrhea)
painful urination fitsari da raɗaɗi
swollen testicle / hydrocele ya'yan maraina masu kumburi (hydrocele)
domestic violence rikici cikin gida
anus dubura
urethra tiyon fitsari
vagina farji
penis azzakari
testicles ya'yan maraina
breasts nono
nipples bakin nono
conjunctivitis ciwon ido apollo
vision problem matsalar ido
blurred vision matsalar gani
broken bone / fracture karyewan kashi
joint pain ciwon gaba
muscle tightness matsewar tsoka
muscle cramp ciwon tsoka
sprain gurde
neck pain ciwon wuya
bodyache ciwon jiki
heart zuciya
lung huhu
bone kashi
arm hannu
leg ƙafa
foot tafin ƙafa
toe yatsan ƙafa
hand hannu
finger yatsa
neck wuya
upper back saman baya
lower back kasan baya
ear kunne
eye ido
nose hanci
mouth baki
chest kirji
knee gwiwa
elbow gwiwar hannu
ankle idon sahu
muscle tsoka
fingernail ƙumba
toenail ƙumban babban yatsa
hair gashi
hair loss rasa gashi
ingrown hair kurajen aski
kidney koda
hallucinations ciwon ganin abubuwa da basa nan
dementia (loss of short term memory) gigin tsufa (rasa ƙwaƙwalwar ajiyar tunani na ɗan lokaci)
psychological shock firgita
insomnia rashin bacci
nightmare mumunnan mafarki
brain ƙwaƙwalwa
tooth haƙori
teeth haƙora
gums dankon haƙori
toothache ciwon haƙori
bleeding from the gums fitar da jini daga dankon haƙori
urine fitsari
constipation matsalar yin bahaya
incontinence ciwon yoyon fitsari
flatulence / fart kumburin ciki / tusa
mucus in the stool majinar ciki a cikin kashi
dysentery (bloody diarrhoea) dankanoma (gudawa mai jini)
typhoid zazzaɓin typhoid
piles / hemorrhoids basir
hernia ciwon kaba
stroke buguwar zuciya
paralysis nakasar jiki
nose infection cutar hanci
ear infection cutar kunne
heart attack buguwar zuciya
chest pain ciwon kirji
convulsions rawar jiki mai tsanani
hepatitis B and C hepatitis B da C
thalassemia thalassemia
leprosy kuturta
polio (poliomyelitis) cutar shan inna (poliomyelitis)
measles kyanda
meningitis sankarau
chicken pox madgwala
epilepsy farfadiya
eczema karzuwa
dark spot on face (hyperpigmentation) baƙin tabo a fuska (tabo a jikin mutum)
ulcer gyambon ciki
gastric ulcer (stomach ulcer) gyambon ciki mai tsanani (gyambon ciki)
gout ciwon gawut
anemia ƙarancin jini
hypertension hawan jini
jaundice cutar shawara
kidney stone tsakuwar koda
mosquito sauro
tetanus vaccination rigakafin tetanus
tonsils belu-belu
tonsillitis ciwon belu-belu
motion sickness tashin zuciya don zama cikin abun hawa
loss of sensation (numbness) rashin jin komai idan an taɓa ka (kasa jin komai a jiki)
abscess gyambo
foaming at the mouth kumfar baki
blister bororo
panic tashin hankali
hyperactivity ciwon rashin natsuwa
acne kuraje
tendon jijiyar dake hada tsoka da kashi
bruise ɗan rauni
gland wani ɓangaren jiki mai fitar da sinadarai halitta
tobacco taba
smoking shan taba
betelnut kanya
intravenous fluid ƙara ruwa a jiki

Last retrieved 2021-08-14 [1]