English/Turanci |
Harshen Hausa
|
access to critical facilities |
samun damar muhimman wuraren buƙata
|
active screening for malnourished children |
tantance yaran da suke da matsalar rashin abinci mai gina jiki gida-gida
|
adapted communication |
sadarwa wadda take buƙatar a aika da amsa.
|
anchor |
ginshiƙi
|
angle |
kusurwa
|
armed opposition group (AOG) |
ʻyan tawaye
|
biodata |
bayani game da rayuwa, da jiki, da aikin mutum
|
biometric |
aune-aunen halin jikin mutum
|
to biometrically register |
rijistar mutane. (All the IDP's know this only as IOM CARD. Because it is only when you are registered biometrically that you will be issued with IOM CARD. This is what used to influence their knowledge on this.
|
block |
rukunin gine-gine
|
borehole |
rijiyar burtsatse
|
to brace |
ƙarfafawa
|
to burn |
ƙonawa
|
case-by-case |
ɗaya bayan ɗaya
|
cash voucher for NFIs |
bocar sayen kayan aikin gida
|
cash voucher for rental |
bocar biyan kuɗin haya
|
cash voucher for shelter |
bocar biyan mahalli
|
checkpoint |
wajen bincike
|
shelter |
muhallin gaggawa
|
chlorinated water |
ruwan da aka saka masa sinadarin kulorin
|
cleaning items |
kayan wanke-wanke
|
cluster |
rukuni
|
code of conduct |
ƙa'idojin aiki
|
committee |
kwamiti
|
communal shelter |
mahallin iyalai da yawa
|
community outreach workers |
ma'aikatan tuntuɓar al'umma
|
community-based management of acute malnutrition (CMAM) |
gudanar sha'anin rashin isasshen abinci wadda jama'a da kanta take yi
|
complaint |
ƙorafi
|
concrete |
kankare
|
congestion |
cunkoso
|
construction |
gini
|
consumable item |
kayan da ake amfani da su yau da kullum
|
cooking spot |
wurin dafa abinci
|
coordination |
haɗa kan mutane don wani aiki
|
core relief item |
kayan da ake bawa mutane agaji
|
core relief material |
kayan da ake bawa mutane agaji
|
core response strategy |
dabarar taimakon agaji
|
decommission |
tsayar da wani abu da gangan
|
to decompose |
ruɓewa
|
defaulter tracing |
hanyar gano wanda ya watsar da shan magani
|
demographic |
abinda ya shafi yawan al'umma, halinsu da mazauninsu
|
demographic data |
bayanai game da yawan al'umma, shekarunsu, jinsi da samun su
|
dependency |
dogaro
|
disaggregated data |
bayanan da aka karkasa
|
to dislodge |
saukewa
|
Displacement Tracking Matrix (DTM) |
tsarin sanin inda al'umma take ko yawansu a lokacin gudun hijira
|
disposal |
zubarwa
|
ditch |
rami
|
drainage |
magudanar ruwa
|
drum |
duro
|
durable solution |
hanyar magancewa ta ƙwarai
|
emergency shelter solution |
muhalli na wucingadi
|
Emergency Tracking Tool |
tsari ko shirin da ke bada bayanai da dumi-dumi akan gudun hijira
|
engine oil |
baƙin mai
|
epidemic |
annoba; ɓarkewar ciwo
|
evacuation |
kwashe mutane daga wurin haɗari
|
to exacerbate |
ƙarawa wani yanayi muni
|
eyelet |
ƙofar leƙe
|
family plot |
filin iyali
|
feedback |
martani
|
to ferry |
safara
|
fire alarm |
ƙararrawar gobara
|
fire beater |
abin kashe wuta
|
fire committee |
kwamitin kiyaye haɗarin wuta
|
fire hazard |
ɓarnar gobara
|
fire safety official |
mai lura da kiyayewa a fannin gobara
|
fire station |
wurin da masu kashe wuta da kayansu suke
|
fire warden |
ɗan kwana-kwana
|
firebreak |
sararin da yake tsakanin gidaje da zai hana wuta yaduwa
|
firefighting |
aikin kashe wuta
|
first aid |
taimakon farko
|
flammable |
abinda ke cin wuta da wuri
|
flood-prone |
wuraren da zaʻa iya samun ambaliya
|
focus group discussion (FGD) |
tattaunawa ko shawara ta gungun mutane
|
footing |
ginshiƙi
|
foundation |
tushe
|
framework |
siga
|
gable roof |
rufi mai tsaiko
|
gap analysis |
auna banbanci tsakanin abu biyu
|
gender |
jinsi
|
governance structures |
gine-ginen gudanarwa
|
head of household |
shugaban iyali
|
high-density |
cunkoso
|
hipped roof |
irin rufin ɗaki wanda kowane gefen rufi ya gangara zuwa bangonsa.
|
horizontal |
a kwance
|
host community |
al'ummar da suka bada mafaka
|
humanitarian screening |
aikin binciken lafiyar 'yan gudun hijira.
|
hygiene kit |
kayayyakin kiwon lafiya
|
improved Non-Food Items (NFI) kit |
ingantattun kayan aikin gida
|
in-kind |
bayar da tallafi da jiki
|
incentive |
tukuici
|
incinerator |
wajen ƙona bola
|
Infant and Young Child Feeding (IYCF) |
abin da ya shafi yadda za a ciyar da jarirai da yara ƙanana
|
information board |
allo liƙa saƙonni
|
infrastructure |
gine-gine
|
joint |
haɗi
|
local coordination mechanism |
yunkurin tafiyar da al'amura a cikin gida
|
loose item |
kayan da ba abinci ba wanda ana iya kau da su
|
makeshift shelter |
muhalli na ɗan lokaci
|
meeting |
taro
|
megaphone |
bututun ƙara magana
|
metallic bucket |
bokitin ƙarfe
|
mid-term shelter |
muhalli tsakanin wanda aka rasa da wanda za'a koma
|
military screening center |
cibiyar tantancewa ta soja
|
minimum standards |
mafi ƙanƙantar ƙa'ida
|
mobilization |
haɗa kan mutane
|
monitoring dashboard |
kayan aikin da yake nuni da yadda ake tafiyar da aiki na tsawon wani lokaci
|
monsoon/cyclone season |
guguwa tare da ruwan sama mai ƙarfi
|
multi-layer |
a ninninke
|
National Emergency Management Agency (NEMA) |
hukumar bada ɗaukin gaggawa ta ƙasa
|
NFI support |
tallafin kayan aikin gida
|
non-food item (NFI) kit |
ƙunshin kayan aikin gida
|
odor |
wari
|
operational coordination |
tsara gudanarwa
|
outbreak (of fire) |
ɓarkewar wuta
|
participation |
damawa cikin abu
|
passive screening for malnourished children |
tantance yaran da suke da matsalar rashin abinci mai gina jiki a asibiti
|
perimeter |
iyakar kowane gefen wuri
|
pit |
rami
|
plinth |
ginshiƙi
|
post-distribution monitoring (PDM) survey |
bibiyar yadda aka yi amfani da kayan da aka rarraba
|
powder detergent |
garin sabulu
|
precarious |
yanayi mai haɗari ko rashin tabbacci
|
prefabrication |
haɗa surar gini kafin kaiwa wajen da za'a saka harsashin.
|
prepositioning |
wurin da aka ajiye kaya domin taimakon gaggawa
|
protection |
kariya
|
prototype |
samfur
|
purlin spacing |
fili tsakanin katako masu riƙe silin
|
rapid response |
bada taimakon gaggawa
|
Rapid response mechanism (RRM) |
tsarin samar da taimakon gaggawa
|
reception |
wajen karɓar baƙi
|
referral |
turawa zuwa gaba
|
registration |
yin rijista
|
to reinforce |
ƙara ƙarfafawa
|
relocation |
yin ƙaura
|
to reside |
inda ake zaune
|
resource mobilization |
samar da kayan aiki
|
return area |
wurin da masu gudu suka dawo
|
returnee |
wanda ya dawo
|
roles and responsibilities |
aiki da ɗaukar nauyi
|
roofing sheet |
kwanon rufi
|
roster |
jerin lissafin kaya ko mutane
|
safe space |
amintaccen wuri
|
sand |
yashi
|
sanitation |
tsaftar muhalli
|
sector partner |
ƙungiyoyin yanki da suke aiki tare
|
to sensitize |
wayar da kan al'umma
|
septic tank |
wani irin tanki a ƙarƙashin ƙasa inda aka tara ruwa mai datti da bayan gida.
|
sheet |
mayafi
|
signpost |
allon alamar hanya ko haɗari da sauransu
|
slope |
gangara
|
smoking space |
wurin da aka yarda a sha taba
|
solid waste |
shara
|
spontaneous camp |
sansanin da aka yi ba shiri don biyan buƙata
|
standard non-food item (NFI) kit |
kunshin kayan biyan bukatar yau da gobe wanda ba abinci ba
|
State Emergency Management Agency (SEMA) |
hukumar bada taimakon gaggawa ta ƙasa
|
stilts |
kwarakwara
|
stratified sampling technique |
bayanan da aka samu ta hanyar raba mutane kashi biyu.
|
target |
buri
|
tarpaulin |
tamfol
|
tent |
tanti
|
termite |
gara
|
terms of reference |
abubuwan dubawa
|
thatch |
jinka
|
tie down kit |
igiyoyi ko wani abu domin a ɗaure abubuwa
|
timber |
katako
|
topography |
yadda ƙasa take da abubuwan da ke wurin
|
transitional shelter |
muhallin da aka yi da kayan da za'a iya sake yin amfani da su idan an cire
|
transitional shelter item |
kayan biyan buƙata waɗanda ake amfani da su a mahalli na wucingadi
|
transparent |
bayyananne
|
upgrade shelter kit |
ƙara haɓaka kayan biyan bukata na muhallin wucingadi
|
vertical |
layi a tsaye
|
voluntary relocation |
canza matsugunin mutane daga wajen hatsari
|
vulnerable |
wanda ke cikin hatsari
|
washer |
washa
|
watchman |
mai gadi
|
weight |
abu mai nauyi
|
whistle |
usur
|
wind load |
ƙarfin iska a kan wani abu
|
wound |
rauni
|
zone |
sashen gari ko ƙasa
|
acute |
mai tsanani
|
blame |
ɗora laifi
|
burial |
binnewa
|
burial rites |
alʻadun binnewa
|
death |
mutuwa
|
deceased |
mamaci
|
funeral |
janaʻiza
|
clothes for deceased |
kayan mamaci
|
condolence |
ta'aziyya
|
debt/credit |
bashi / bashin da ake bi
|
engrave |
sassaƙa alama
|
first pillar of islam |
ginshiƙin farko na musulunci
|
forgive |
gafara
|
funerary practice |
abubuwan da akeyi lokacin zaman makoki
|
grave |
kabari
|
grave diggers |
masu tona kabari
|
graveyard |
maƙabarta
|
grieving |
yin baƙin cikin mutuwa
|
islamic rites |
ƙa'idojin addinin musulunci
|
islamic rules and regulations |
hukunce-hukuncen musulunci
|
mandatory |
dole
|
mourning |
makoki
|
prayers for the deceased |
adduʻoi ga mamaci
|
3 days prayer |
Adduar kwana 3
|
40 days prayer |
Adduʻar kwana 40
|
promise |
alƙawari
|
recitation |
karatu
|
repentance |
tuba
|
terminal time |
ajali
|
tradition |
al'adu
|
Quran |
Quran
|
inheritance |
gado
|
passed away |
ya rasu
|
sad |
baƙin ciki
|
upset |
ɓacin rai
|
sad feeling |
jin baƙin ciki
|
worry |
damuwa
|
coffin |
akwatin gawa
|
memorial service |
adduʻar tunawa da mamaci
|
comfort |
ni'ima
|
compassion |
tausayi
|
sympathy |
tausayawa
|
consecreted ground |
ƙasa mai tsarki
|
sharia |
sharia
|
bathing the dead body |
wankan gawa
|
enshrouding the dead body |
naɗa gawan cikin likafani
|
funeral prayer |
sallar gawa
|
abandonment |
watsarwa
|
abuse |
cin zarafi
|
access |
dama
|
access to basic services |
samun damar abubuwan more rayuwa
|
access to housing, land and property |
samun damar gida, fili da dukiya ko kadara
|
access to justice |
damar samun adalci
|
accessibility |
samun dama
|
acknowledge |
amincewa
|
acute |
tsanani
|
adverse event |
ciwo mai naci
|
adversity |
matsala
|
advocacy |
kira
|
afraid |
fargaba
|
aggressive |
ɗacin rai
|
alcohol abuse |
shan giya barkatai
|
anger |
fishi
|
anguish |
damuwa
|
anti-depressant |
maganin samar da nutsuwa
|
anti-epileptic |
maganin fyarfadiya
|
anxiety disorder |
zama cikin firgici
|
anxious |
zaƙuwa
|
arbitrary |
sakaka
|
assessment |
aunawa
|
assisted mourning |
taya jimami
|
atrocity |
kama karya
|
beating |
duka
|
bias |
banbanci
|
biological |
alaƙa ta jini
|
blame |
ɗora laifi
|
breastfeeding |
shayarwar nono
|
calm |
nutsuwa
|
capacity |
isa
|
care |
kula
|
caregiver |
mai kula
|
carer |
mai lura
|
chaos |
hayaniya
|
child in conflict with the law |
yaron da yake taka doka
|
child-friendly space |
wurin walwalar yara
|
cling |
maƙalewa
|
code of conduct |
ƙa'idojin aiki
|
cognitive |
ganewa
|
cognitive behavior therapy |
magance matsalar tunani
|
comfort |
tausasawa
|
communal healing ceremony |
yanayin da marasa lafiya ke bayyana yadda suke ji
|
community dialogue |
tattaunawar al'umma
|
community mobilization |
haɗa kan al'umma
|
community outreach |
tuntuɓar al'umma
|
competence |
dacewa
|
complaints mechanism |
hanyoyin ƙorafi
|
complementary |
cuɗanya
|
confinement |
tsarewa
|
confused |
ruɗewa
|
connect |
haɗawa
|
constructive coping mechanism |
hanyar juriya mara illa
|
cope |
juriya
|
crazy |
zaucewa
|
critical incident |
faruwar mummunan abu
|
cry |
kuka
|
cultural norm |
al'ada
|
cultural sensitivity |
lura da al'ada
|
culturally appropriate |
abinda ya zama dai dai a al'ada
|
customary certificate of ownership |
shaidar mallaka a gargajiyance
|
customary land tenure owner |
ma mallakin fili a gargajiyance
|
customary land tenure system |
tsarin mallakar fili a gargajiyance
|
debrief |
waiwaye
|
delirium |
dimauta
|
delusion |
taɓuwa
|
dependence |
dogaro
|
depressed mood |
cikin halin tsananin damuwa
|
depression |
tsananin damuwa
|
detection |
ganowa
|
dignity |
daraja
|
disability |
nakasa
|
disaster |
bala'i
|
disorientated |
ruɗani
|
distress |
takaici
|
drug abuse |
shan ƙwaya barkatai
|
elderly person |
dattijo
|
emergency-induced |
na gaggawa
|
emotional reaction |
yanayin fuskar mutum
|
encourage |
ƙarfafawa
|
entitlement |
haƙƙi
|
epilepsy |
fyarfadiya
|
ethical |
daidai
|
ex-combatant |
tsohon soja
|
exposure |
taɓa gani
|
extreme stressor |
mai gajiyarwa sosai
|
eye level |
dai daiu ido
|
famililar care giver |
mai rainon da aka sani
|
firewood |
itacen girki
|
frail |
rashin ƙwari
|
freedom of movement |
ʻyancin sakewa
|
functioning |
yin aiki
|
gender-based violence |
cin zarafin iyali
|
generic medication |
maganin da ba na wani kamfani ba
|
grief |
tsananin baƙin ciki
|
gruesome |
abin tsoro
|
guilt |
kunya
|
habitability |
wurin da zai iya zaunuwa
|
harassment |
tozartawa
|
harm |
rauni
|
harm reduction |
rage rauni
|
healer |
mai warkarwa
|
heating |
dumamawa
|
hit |
bugu
|
hopeful |
kyautata zato
|
hopelessness |
rashin kyautata zato
|
horrific event |
abin firgici da ya faru
|
host community |
al’umar da ta bada mafaka
|
host family |
iyalin da ya bada mafaka
|
humane |
mutuntaka
|
idle |
zaman banza
|
inadequate |
rashin isa
|
income generating activity |
sana'a
|
incontinence |
matsalar mafitsara
|
indicator |
manuni
|
indigent |
talauci
|
induce |
sakawa
|
insomnia |
rashin bacci
|
institution |
hukuma
|
international law |
dokokin ƙasa-da-ƙasa
|
interpersonal therapy |
magance matsalar juna
|
intervention |
kai ɗauki
|
intolerable |
rashin juriya
|
intoxication |
buguwa
|
intrusive |
katselandan
|
intrusive memory |
gurɓataccen tunani
|
irritability |
banhaushi
|
isolate |
ware
|
isolation |
warewa
|
judge |
hukunci
|
jumpy |
firgici
|
learning problem |
daƙiƙanci
|
life-threatening |
ciwon da zai iya kisa
|
lighting |
haskawa
|
listening |
sauraro
|
living arrangement |
yadda za'a zauna
|
low interest |
ƙarancin sha'awa
|
mad |
mai taɓin hankali
|
man |
babban mutum namiji
|
management plan |
tsarin gudanarwa
|
marginalized |
wararru
|
maternal mental health |
lafiyar ƙwaƙwalwa yayin jego
|
medication |
shan magani
|
mental disability |
nakasa a ƙwaƙwalwa
|
mental disorder |
matsalar kwakwalwa
|
mental health |
lafiyar ƙwaƙwalwa
|
mental health system |
tsarin lafiyar ƙwaƙwalwa
|
mental hospital |
asibitin ƙwaƙwalwa
|
mentally ill |
taɓin hankali
|
monitor |
bibiya
|
mourning |
jimami
|
neglect |
rashin-kula
|
neurological |
abinda ya shafi jijiya
|
neurological disability |
nakasa ta jijiyoyi
|
non formal education |
ilimin da ba’a makaranta aka koya ba
|
non-intrusive |
ba katselandan
|
non-pathological distress |
tsananin ciwon da ba ƙwayoyin cuta ne suka haifar da shi ba
|
numb |
rashin ji
|
nurturing care |
kulawa ta musamman
|
parent |
iyaye
|
participative approach |
hanyar damawa da kowa
|
peaceful |
yanayin zaman lafiya
|
people with extreme/severe reactions to the emergency |
mutanen da suka ɗimauce akan bada agajin gaggawa
|
perception |
hange
|
personal hygiene |
tsafta
|
poor hygiene |
rashin tsafta
|
positive coping method |
hanyoyin juriya masu kyau
|
post-natal depression |
tsananin damuwar uwa bayan haihuwa
|
post-traumatic stress disorder |
ɓacin ran da ya biyo bayan wata masifa
|
potentially traumatic event |
wani abu da ya faru da zai iya zama matsala
|
power relation |
alaƙar dangantakar mulki
|
practitioner |
ma'aikaci
|
pre-existing |
wanda dama akwai shi
|
prejudice |
san rai
|
preoccupied |
tunani
|
prescription |
rubuta magani
|
prevalence |
mataki
|
prevent |
karewa
|
primary health care |
matakin lafiya na farko
|
privacy |
kaɗaicewa
|
private space |
wajen kadaicewa
|
prolonged |
tsawaitawa
|
promote |
ƙarfafawa
|
protection |
kariya
|
protection threat |
barazanar kariya
|
psychiatric |
taɓin hankali
|
psychological distress |
damuwa
|
psychological first aid |
matakin farko na samar da maganin ƙwaƙwalwa
|
psychological support |
tallafi akan matsalar ƙwaƙwalwa
|
psychosis |
gane-gane
|
psychosocial rehabilitation |
lura da masu lalurar taɓin hankali
|
psychosocial support |
bada tallafi akan matsalar tunani
|
psychosocial treatment |
lura da maganin matsalar taɓin hankali
|
psychotropic medicine |
maganin matsalar kwakwalwa
|
rape survivor |
wadda aka yiwa fyade
|
reaction to difficult situation |
martani a cikin tsaka mai wuya
|
recount |
tunowa
|
recreation |
shaƙatawa
|
reflect |
dubawa
|
regressive behaviour |
ƙarin tabarbarewar hali
|
relief (emotional) |
kwanciyar hankali
|
residential home |
gidajen da mutane ke zaune
|
routine |
abinda ake yi kullum
|
safe space |
waje mara hatsari
|
screening |
tantancewa
|
self-harm |
cutar da kai
|
self-help |
taimakon kai
|
self-reliant |
dogaro da kai
|
sensitization |
wayar da kai
|
service |
aiki
|
service user |
mai amfana da wani aiki
|
severe mental disorder |
ʻyar matsalar taɓin hankali
|
severely distressed people |
mutane masu tsananin damuwa
|
shake |
girgiza
|
shame |
kunya
|
shock |
kaɗuwa
|
signs of distress |
alamomin ɓacin rai
|
single mother |
uwa mara miji
|
social norm |
al'adun ko ɗabi'un mutane
|
specialized service |
kulawa ta musamman
|
spiritual belief |
abubuwan addini
|
stigmatized |
ƙyama
|
stress |
gajiya
|
structured activity |
sha'anin da yake da tsari
|
suffering |
wahala
|
symptom |
alamu
|
teenage girl |
ƙwaila
|
terrifying |
firgitarwa
|
tormented |
muzgunawa
|
touch |
taɓawa
|
traditional health system |
kiwon lafiya a gargajiyance
|
trafficked person |
mutumin da aka sace
|
traumatic stressor |
mai cike da ɓacin rai
|
treat |
magancewa
|
trustworthy |
amincewa
|
unaccompanied child |
yaron da ba tare yake da kowa ba
|
under-stimulated |
rashin bada kwarin gwiwa
|
undernourished |
mara kuzari
|
unmarried adult woman |
macen da bata da aure
|
violation |
keta doka
|
volunteer |
mai aikin sa kai
|
vulnerable |
wanda ke cikin hatsari
|
well-being |
wadata
|
withdrawn |
janyewa
|
witness |
shaida
|
abduction |
kame
|
access to basic services |
sumun damar abubuwan more rayuwa
|
access to housing, land and property |
samun gida fili da kukiya ko kadara
|
access to information |
samun damar bayanai
|
accompany |
rakiya
|
accountability |
alhakin gudanarwa
|
acute distress |
tsananin damuwa
|
advocacy |
kira
|
affected population |
mutanen da abu ya shafa
|
afraid |
tsoro
|
age |
shekaru
|
anal penetration |
lalata ta dubura
|
anxiety |
firgicin rashin tabbas
|
armed attack |
hari da makami
|
assistance |
taimako
|
awareness |
wayar da kai
|
basic needs |
abubuwan buƙata
|
birth certificate |
Takardar shaidar haihuwa
|
capacity |
girma
|
capacity building |
ƙara llimi
|
caregiver |
mai lura
|
child head of household |
iyalin da yaro ne mai gidan
|
child labor |
bautar da yara
|
child protection |
kare yara
|
child-friendly space |
wajen da yaro zai yi walwala
|
child-headed household |
iyalin da yaro ne ke jagorantar gidan
|
child-safe space |
wajen da yaro zai zauna lafiya
|
children associated with armed forces or armed groups |
yaran da suke da alaƙa da masu riƙe makami
|
civil registration |
rijistar mutane
|
civilian |
farar hula
|
coercion |
tirsasawa
|
community |
alʻuma
|
community center |
dandali
|
community leader |
shugaban al'uma
|
community protection mechanisms |
hanyoyin kare al'uma
|
community protection team |
kungiyoyin kare al'uma
|
complaints |
ƙorafi
|
complaints and feedback mechanism |
hanyar miƙa ƙorafi da samun sakamako
|
confidentiality |
tsare sirri
|
consequence |
sakamako
|
consultation |
tuntuɓa
|
contraception |
tsarin iyali
|
coordination |
tsarawa
|
coping mechanism |
hanyoyin juriya
|
counseling |
nusarwa
|
culturally sensitive |
abubuwan da zasu iya taɓa al'ada
|
danger |
hadari
|
data collection |
tattara bayanai
|
death certificate |
Takardar shaidar Mutuwa
|
degrading treatment |
wulaƙanci
|
deliberate deprivation |
hanawa da gangan
|
depressed |
tsananin damuwa
|
deprivation |
hanawa
|
detainee |
tsararre
|
dignity |
daraja
|
disability |
nakasa
|
disabled person |
miskini
|
discrimination |
banbanci
|
displacement |
tarwatsawa
|
dispute resolution mechanism |
hanyar magance rashin jituwa
|
distress caused by exposure to traumatic events |
ɓacin rai dalilin ganin wani mummunan abu
|
domestic violence |
muzgunawa ko cin zarafin lyali
|
dowry abuse |
wulaƙanta sadaki
|
drug and substance abuse |
amfani da ƙwaya barkatai
|
duty bearer |
wanda yake kan aiki
|
early marriage |
auren wuri
|
economic abuse |
almubazzaranci
|
emotion |
jin yanayi
|
emotional abuse |
gurɓata tunani
|
emotional distress |
jin yanayin ɓacin rai
|
ethical |
daidai ko rashin daidai
|
ethnicity |
ƙabila
|
exploitation |
cutarwa
|
extended family |
babban iyali
|
faith |
imani
|
family reunification |
sake tattara iyalai su zama tare
|
family tracing |
nemo 'yan uwa
|
fear |
tsoro
|
feelings |
jin yanayi
|
female genital mutilation |
kaciyar mata
|
female head of household |
iyalin da mace ke jagoranta
|
female-headed household |
iyalin da mace ce ke lura da gidan
|
firefight |
harbe-harbe
|
forced abortion |
tilasta zubar da ciki
|
forced displacement |
tarwatsawar dole
|
forced labor |
aikin dole
|
forced marriage |
auren dole
|
forced nudity |
yin tsirara dole
|
forced recruitment |
daukar aiki ta tilas
|
forced return |
komawa dole
|
forced to carry out an act of violence against another |
tilasta fada da juna
|
formal IDP site |
Sansanin yan gudun hijira da gwamnati ta amince
|
freedom from abuse |
samun yanci daga cin zarafi
|
freedom of movement |
haƙƙin walwala
|
gender |
jinsi
|
gender-based violence |
cin zarafi saboda banbancin jinsi
|
health |
lafiya
|
hit |
bugu
|
HIV |
Ƙanjamau
|
host community |
al'umar da suka basu mafaka
|
host family |
iyalin da suka basu mafaka
|
human rights |
yancin Dan-Adam
|
humanity |
mutuntaka
|
hungry |
yunwa
|
identity |
shaida
|
identity card |
katin shaida
|
identity documentation (ID) |
rijistar tantancewa
|
illegal 'tax' |
haraji ba bisa ƙa'ida ba
|
impartiality |
rashin nuna bambanci
|
incident |
aukuwar abu mara kyau
|
independence |
yancin kai
|
influence |
tasiri
|
information |
bayanai
|
information, counselling and legal assistance (ICLA) |
bayanai, nusarwa da taimako akan sharia
|
informed consent |
bada izini
|
informed decision |
yanke shawar cikin sani
|
insult |
zagi
|
insurgent |
ɗan ta'adda
|
internally displaced person (IDP) |
wanda rikici ya tarwatsa
|
kick |
duka da kafa
|
killing |
kisa
|
law and order |
doka da tsari
|
legal |
shari'a
|
legal assistance |
taimako akan shari'a
|
listening |
sauraro
|
literate |
mai ilimi
|
local ownership |
mallaka
|
made to ingest an unwanted substance |
tilasta shan abubuwan cutarwa
|
mandated protection actor |
masu bada hakkin bada kariya
|
marriage certificate |
Takardar shaidar aure
|
mental health |
lafiyar ƙwaƙwalwa
|
mental health problems |
matsalolin lafiyar ƙwaƙwalwa
|
mental health services |
ayyukan lafiyar ƙwaƙwalwa
|
mentally sound |
mai hankali
|
mine / landmine |
nakiya
|
mine action |
matakai kan nakiya
|
mine awareness |
ilimantarwa akan nakiya
|
missing child |
yaron da ya ɓata
|
mitigation measure |
hanyoyin samun sauki
|
negative coping mechanisms |
hanyoyin juriya marasa kyau
|
neutrality |
rashin nuna bambanci
|
non-combattant |
wanda baya yaƙi
|
Non-governmental organisation (NGO) |
ƙungiyoyin sa kai
|
non-judgemental |
rashin zargi
|
oral penetration |
lalata ta baki
|
orphan |
maraya
|
participation |
shiga al'amura
|
party to a conflict |
masu rikici
|
peaceful coexistence |
zaman lafiya
|
people affected by conflict |
mutanen da rikici ya shafa
|
PEP kit |
kayan aikin bada magunguna
|
perpetrator |
mai aikata laifi
|
person with chronic illness |
mutumin da yake da matsananciyar cuta
|
physical abuse |
cin zarafi a fili
|
physical harm |
cutarwa ta zahiri
|
physical integrity |
daraja ta zahiri
|
positive coping mechanism |
hanyoyin juriya masu kyau
|
post-exposure prophylaxis (PEP) |
bada magani ga wadanda ake zargin zasu iya kamuwa da cuta
|
poverty |
talauci
|
power |
iko
|
power dynamics |
yanayin iko
|
prevention measure |
hanyoyin kariya
|
protection |
kariya
|
protection actor |
mai bada kariya
|
protection mandate |
alhakin bada kariya
|
protection situation |
lokacin bada kariya
|
psychiatrist |
likitan ƙwaƙwalwa
|
psychological |
abinda ya shafi tunanin ƙwaƙwalwa
|
psychological first aid |
kayan bada agajin gaggawa da suka shafi tunanin ƙwaƙwalwa
|
psychological harm |
cutarwa ta baɗini
|
psychologist |
masanin daɓi'ar Dan-Adam
|
psychosocial services |
bada agaji ga waɗanda suke cikin ƙunci
|
psychosocial support |
tallafawa masu fama da ɓacin rai
|
to push |
turawa
|
rape |
fyaɗe
|
referral |
turawa zuwa gaba
|
referral pathway |
hanyar turawa zuwa gaba
|
refugee |
ɗan gudun hijira
|
reintegrate into the community |
komawa cikin al'uma
|
release abductees |
sakin wadanda aka kama
|
relevant |
dacewa
|
resilience |
juriya
|
resource center |
cibiyar samar da abubuwan buƙata
|
resources |
abubuwan buƙata
|
respect |
girmamawa
|
responsibility |
ɗaukar nauyi
|
returnee |
waɗanda suka dawo daga hijira
|
returnee transit site |
wajen ajiyar waɗanda suka dawo na wucingadi
|
right to assistance |
haƙƙin samun taimako
|
right to life |
haƙƙin rayuwa
|
right to nationality |
haƙƙin zama ɗan ƙasa
|
risk |
haɗari
|
rule of law |
doka da tsari
|
safety |
aminci
|
security incident |
matsalar tsaro
|
separated family |
iyalan da suka rabu
|
sex with a minor |
Lalata da yara ƙanana
|
sexual abuse |
cin zarafi ta hanyar lalata
|
sexual and reproductive health |
kiwon lafiya game da jima'i da haihuwa
|
sexual exploitation and abuse |
cin zarafi da amfani da dama ta hanyar jima'i
|
sexual harassment |
tozartawa ta hanyar lalata
|
sexual slavery |
bautarwa ta hanyar lalata
|
sexual violence |
yin lalata ta hanyar tilas
|
small arms |
ƙananan makamai
|
social status |
matsayi a al'uma
|
social support |
tallafi daga jama'a
|
to speak |
yin magana
|
spontaneous settlement of IDPs |
sansanin 'yan gudun hijira
|
stigma |
tsangwama
|
suicidal thoughts |
tunanin kashe kai
|
suicide |
kashe kai
|
survive |
kubuta
|
survivor |
wanda ya kuɓuta
|
tensions between communities |
zaman ɗar ɗar tsakanin al'umomi
|
thought |
tunani
|
threat |
barazana
|
to advocate |
ayi fafutuka
|
to coerce |
A tirsasa
|
to cope |
a jure
|
to deprive |
a hana
|
to do no harm |
kada a cutar
|
to experience distress |
fuskantar wuya
|
to experience trauma |
fuskantar tashin hankali
|
to feel anxious |
jin rashin tabbacin makoma
|
to feel isolated |
mutum yaji an ware shi
|
to feel lonely |
mutum yaji kaɗaita
|
to flee |
a tsere
|
to force |
a tilasta
|
to have primary responsibility for providing protection |
samar da matakin farko na bada kariya
|
to have sex in exchange for money, food, etc. |
yin lalata clomin samun kuɗi abinci da sauransu
|
to hold someone to account |
ɗora alhakin gudanarwa akan wani
|
to maim |
yin lahani
|
to mainstream protection |
samar da kariyar da ta dace
|
to perpetrate violence or abuse |
a tada hankali ko a ci zarafi
|
to prevent harm |
a kare cutarwa
|
to recover from the effects of harm |
farfaɗowa daga matsalar cutarwa
|
to reduce exposure to threats |
a rage fuskantar barazana
|
to reduce risks to people affected by conflict |
a rage haɗari ga mutanen da abu ya shafa
|
to refer a person to a service |
tura mutum wajenda zai sami taimako
|
to screen |
a tantance
|
to stay safe |
a kaucewa haɗari
|
to suffer abuse |
fama da cin zarafi
|
to survive violence or abuse |
kuɓuta daga tarzoma ko cin zarafi
|
to wound |
a jiwa wani rauni
|
to torture |
azabtarwa
|
traditional healer |
mai maganin gargajiya
|
trafficking |
safarar mutane
|
to twist part of the body |
a murɗe wani bangare na jiki
|
unaccompanied child / unaccompanied minor |
yaran da basu zo da kowa ba/ƙananan yaran da basu da kowa
|
uncertainty |
rashin tabbas
|
unexploded ordnance (UXO) |
bam
|
vaginal penetration |
yin lalata ta farji
|
verbal abuse |
zagi
|
violence |
tarzoma
|
violent |
rikici
|
voice |
murya
|
vulnerability |
cikin kasada
|
vulnerable person |
wanda haɗari zai iya samu
|
water source |
wajen samun ruwa
|
waystation |
wajen yada zango
|
widow |
macen da mijinta ya rasu
|
without discrimination |
ba tare da nuna bambanci ba
|
witness |
shaida
|
women-safe space |
wajen da mata zasu zauna lafiya
|
wounding |
jin ciwo
|
acute disease |
cuta matsananciya
|
acute water diarrhoea (AWD) |
gudawa (AWD)
|
affected area |
yankin da abun ya shafa
|
asymptomatic |
babu alamomin cutan
|
bacteria |
kwayar cuta
|
basic hygiene |
tsafta ta yau da kullum
|
bathing cubicle |
wurin wanka
|
chlorinate |
sinadarin kulorin
|
chlorinated water |
ruwa mai sinadarin kulorin
|
chlorination |
sa sinadari kulorin a ruwa
|
chlorine solution |
ruwan kulorin
|
chlorine tablet |
ƙwayar kulorin
|
cholera |
kwalara
|
cleanliness |
tsafta
|
commode (adult potty) |
banɗaki musamman na tsofi ko marasa lafiya (fo na manya)
|
community health |
kiwon lafiya na al'umma
|
community health worker |
ma'aikacin kiwon lafiya na kauye
|
consultation |
tattaunawa
|
contagious |
mai yaɗuwa
|
contaminate |
gurbacewa
|
contaminated water |
gurbataccen ruwa
|
danger |
hatsari
|
dangerous |
mai hatsari
|
dehydration |
rashin ruwa a jiki
|
dengue |
zazzaɓin dengue
|
diaper (nappy) |
tsunmar tare fitsari da bahaya na jarirai (kyallen jarirai)
|
diarrhoea |
zawo
|
diphtheria |
diphtheria
|
dirty |
datti
|
disease |
cuta
|
disease outbreak |
ɓarkewar cuta
|
disease transmission |
yaɗuwar cuta
|
disinfect |
kashe ƙwayoyin halittun cuta
|
disinfectant |
sinadarin kashe ƙwayoyin halittun cuta
|
disinfection |
kashe ƙwayoyin halittun cuta
|
disposal |
zubar da shara
|
disposal system |
tsarin zubar da shara
|
dose |
ma'aunin yawan magani
|
drainage system |
magudanar ruwa
|
drinking water |
ruwan sha
|
dysentery |
dankanoma
|
emergency |
gaggawa
|
endemic |
annobar da ta shafi wani sashi na mutane
|
epidemic |
annoba
|
epidemiologic |
ilimin kimiyya kan yanayin yaɗuwar cuta da abubuwan da suke jawowa
|
fatality rate |
yawan mutuwa daga wata cuta
|
female sanitation |
tsaftar mata
|
food hygiene |
tsaftar abinci
|
food safety |
kiyaye abinci
|
gloves |
safar hannu
|
good hygiene |
tsafta mai kyau
|
hand pump |
tuka-tuka
|
handwashing |
wanke hannu
|
handwashing facility |
wurin wanke hannu
|
health education |
ilimin kiwon lafiya
|
health facility |
cibiyar kiwon lafiya
|
health staff |
ma'aikatan kiwon lafiya
|
health worker |
ma'aikacin kiwon lafiya
|
high risk |
babbar hatsari
|
hospitalization |
kwantarwa a asibiti
|
household water |
ruwa da 'yan gida ke amfani da shi
|
hygiene |
tsafta
|
hygiene items |
kayayyakin tsafta
|
hygiene management |
gudanar da tsafta
|
hygiene promotion |
karfafa tsafta
|
hygienic |
mai tsafta
|
hygienically |
tare da tsafta
|
ill person |
mara lafiya
|
infection |
cuta
|
infection control |
kula da cuta
|
infectious |
mai yaɗuwa
|
intestinal worms |
tsutsar ciki
|
latrine |
banɗaki
|
malaria |
zazzaɓin cizon sauro
|
malnourished |
mai cutar yunwa ko tamuwa
|
malnutrition |
ciwon tamuwa
|
mass immunization |
allurar riga-kafi
|
medicine |
magani
|
menstrual blood |
jinin haila
|
menstrual cycle |
zagayar haila
|
menstrual health |
kiwon lafiya da ya shafi al'adar mata
|
menstrual health education |
ilimin kiwon lafiya da ya shafi al'adar mata
|
menstrual hygiene |
tsafta yayin al'ada
|
menstrual hygiene management (MHM) |
gudanar da Tsafta lokacin al'ada (MHM)
|
menstrual period |
lokacin haila
|
menstrual waste |
sharar haila
|
menstrual waste disposal |
zubar da sharar haila
|
natural remedy |
magani na gida
|
non-drinking water |
ruwa da ba'a sha
|
open defecation |
bahaya a fili
|
oral rehydration salt |
ruwan gishiri da sukari
|
outbreak |
ɓarkewa
|
outbreak control |
kula da ɓarkewar
|
outbreak prevention |
matakan kariya don hana ɓarkewa
|
outbreak response |
taimakawa lokacin ɓarƙewar
|
pandemic |
annoba na ƙasa da ƙasa
|
personal hygiene |
tsaftar kai
|
pipe |
bututu
|
pit latrine |
banɗaki na rami
|
poo (feces) |
kashi
|
pregnant |
juna biyu
|
preparedness |
zama a shirye
|
prevention |
karewa
|
protection |
kariya
|
protective clothing |
tufafin kariya
|
reproductive health |
kiwon lafiya da ya shafi haihuwa
|
sachet |
ƙaramin fakiti
|
safe food |
abinci mai kyau
|
safe water |
ruwa mai kyau
|
safe water supply |
samar da ruwa mai kyau
|
sanitary cloth |
tufafin tsafta
|
sanitation |
tsafta
|
seek treatment |
neman magani
|
severe dehydration |
tsananin rashin ruwa a jiki
|
severe malnutrition |
ciwon tamuwa mai tsanani
|
sewage |
wajen da bahaya ke taruwa
|
sick person |
mara lafiya
|
single dose |
allura ko magani na lokaci guda
|
soap |
sabulu
|
solid waste |
shara
|
solid waste management |
gudanar da tsarin adana shara
|
symptom |
alama
|
tablet |
ƙwayar magani
|
taboo |
sabawa al'adu
|
tapstand |
abun makala kahunan famfo daban-daban
|
toilet |
banɗaki
|
traditional healer |
boka
|
transmission |
yaɗuwa
|
treatment |
magancewa
|
treatment center |
cibiyar magancewa
|
treatment facility |
wurin kulawa ko jinya
|
vaccination campaign |
allurar rigakafi
|
vaccine |
rigakafi
|
vomit |
amai
|
waste disposal |
zubar da shara
|
waste management |
gudanar da tsarin adana shara
|
water access |
samun damar ruwa
|
water network |
hanyoyin ruwa
|
water quality |
ingancin ruwa
|
water supply |
samuwar ruwa
|
water tank |
tankin ruwa
|
water treatment |
tsaftace ruwa
|
water, sanitation & hygiene (WASH) |
ruwa, tsabtace muhalli da tsafta (WASH)
|
ambulance |
motar asibiti
|
medical check-up |
duba lafiyar jiki
|
medical clinic |
ƙaramin asibiti
|
medical doctor |
likita
|
Community Health Volunteer (CHW) |
Ma'aikacin Kiwon lafiya na Kauye (CHW)
|
syringe |
sirinji
|
needle |
allura
|
thermometer |
na'urar auna zafin jiki
|
pill / tablet (medication) |
ƙwayar magani (magani)
|
liquid medication |
magani na ruwa
|
swallow |
haɗiyewa
|
overdose |
shan ƙwayoyin magani fiye da kima
|
addiction |
jaraba
|
surgery |
aikin tiyata
|
cut |
rauni daga yanka
|
bleeding |
zubar jini
|
blood transfusion |
sauya jini
|
antiobiotic |
magani antibiotic
|
allergy |
rashin lafiya don shaƙar iska, cin wani nau'in abinci ko abun sha
|
redness |
jan fata
|
infection |
cuta
|
pus |
ɗiwo
|
fluid retention |
kumburi
|
dizziness |
hajijiya
|
informed consent |
bada izini
|
vaccination |
rigakafi
|
chronic (long term) illness |
rashin lafiya na ajali (dogon lokaci)
|
acute Illness |
rashin lafiya mai faruwa nan da nan
|
weak |
tagayyara
|
injection |
allura
|
itching |
kaikaiyi
|
obesity |
ƙiba fiye da kima
|
weight loss |
ramewa
|
pulsating / throbbing pain |
ciwo mai raɗaɗi
|
burning pain in the sole of the foot |
zafi kamar wuta a tafin ƙafa
|
burning pain |
zafi kamar wuta
|
breathing difficulty |
wahalar numfashi
|
wheeze |
numfashi sama-sama
|
chronic cough |
doguwar tari
|
asthma |
asma
|
sneezing |
atishawa
|
sore throat |
ciwon makogoro
|
runny nose |
mura mai ruwa
|
dry cough |
busashen tari
|
wet cough |
tari mai majina
|
flu (influenza) |
mura (influenza)
|
pneumonia |
ciwon huhu
|
tuberculosis (TB) |
tarin fuka (TB)
|
obstetrician |
likitar harkar haihuwa
|
midwife |
ungozoma
|
skilled birth attendant |
kwararriyar ungozoma
|
traditional birth attendant |
ungozoma na gargajiya
|
antenatal care (ANC) (prenatal care) |
awo (ANC)
|
amniotic fluid |
ruwan mahaifa
|
caesarean section |
tiyata na haihuwa (cs)
|
colostrum |
farko ruwan nono mai launin ɗorawa
|
contraction |
naƙuda
|
eclampsia |
hawan jini a lokacin juna biyu
|
exclusive breastfeeding |
shayar da nono zalla
|
expected or estimated delivery date (EDD) |
ranar da ake tsamanni na haihuwa (EDD)
|
first day of last menstrual period |
farkon ranar lokacin haila na ƙarshe
|
home delivery |
haihuwa a gida
|
hospital delivery |
haihuwa a asibiti
|
gestational age |
tsawon watanni ciki
|
formula feeding |
ciyar da yaro da madaran gwangwani na yara
|
abortion (intentional) |
zubar da ciki (da gangan)
|
pregnancy (unwanted, unplanned) |
juna biyu (cikin shege)
|
miscarriage |
bari
|
stillbirth |
haihuwa ba da rai ba
|
premature baby |
bakwaini
|
oral contraceptives |
ƙwayoyin kayadde iyali na baki
|
emergency contraception |
ƙwayoyin tazara na gaggawa
|
intra-uterine device (IUD) |
nau'ra na cikin mahaifa (IUD)
|
irregular period |
haila da bai zuwa akai-akai
|
infertility |
rashin haihuwa
|
kangaroo care |
dora jariri akan kirji
|
maternal death |
mutuwar uwaye
|
mother to child transmission |
yaɗuwar cuta mai karya garkuwar jiki daga uwa zuwa ɗa
|
newborn / neonatal care |
kulawa da jariri
|
newborn weight |
nauyin sabuwar haihuwa
|
safe delivery |
haihuwa lafiya
|
obstetric emergency |
matsalar haihuwa na gaggawa
|
placenta |
mahaifa
|
umbilical cord |
cibiya
|
post-partum haemorrhage |
zubar da jini da yawa bayan haihuwa
|
endometritis |
cuta endometritis
|
white vaginal discharge (leukorrhea) |
ruwan da yake fitowa daga farjin mace (leukorrhea)
|
painful urination |
fitsari da raɗaɗi
|
swollen testicle / hydrocele |
ya'yan maraina masu kumburi (hydrocele)
|
domestic violence |
rikici cikin gida
|
anus |
dubura
|
urethra |
tiyon fitsari
|
vagina |
farji
|
penis |
azzakari
|
testicles |
ya'yan maraina
|
breasts |
nono
|
nipples |
bakin nono
|
conjunctivitis |
ciwon ido apollo
|
vision problem |
matsalar ido
|
blurred vision |
matsalar gani
|
broken bone / fracture |
karyewan kashi
|
joint pain |
ciwon gaba
|
muscle tightness |
matsewar tsoka
|
muscle cramp |
ciwon tsoka
|
sprain |
gurde
|
neck pain |
ciwon wuya
|
bodyache |
ciwon jiki
|
heart |
zuciya
|
lung |
huhu
|
bone |
kashi
|
arm |
hannu
|
leg |
ƙafa
|
foot |
tafin ƙafa
|
toe |
yatsan ƙafa
|
hand |
hannu
|
finger |
yatsa
|
neck |
wuya
|
upper back |
saman baya
|
lower back |
kasan baya
|
ear |
kunne
|
eye |
ido
|
nose |
hanci
|
mouth |
baki
|
chest |
kirji
|
knee |
gwiwa
|
elbow |
gwiwar hannu
|
ankle |
idon sahu
|
muscle |
tsoka
|
fingernail |
ƙumba
|
toenail |
ƙumban babban yatsa
|
hair |
gashi
|
hair loss |
rasa gashi
|
ingrown hair |
kurajen aski
|
kidney |
koda
|
hallucinations |
ciwon ganin abubuwa da basa nan
|
dementia (loss of short term memory) |
gigin tsufa (rasa ƙwaƙwalwar ajiyar tunani na ɗan lokaci)
|
psychological shock |
firgita
|
insomnia |
rashin bacci
|
nightmare |
mumunnan mafarki
|
brain |
ƙwaƙwalwa
|
tooth |
haƙori
|
teeth |
haƙora
|
gums |
dankon haƙori
|
toothache |
ciwon haƙori
|
bleeding from the gums |
fitar da jini daga dankon haƙori
|
urine |
fitsari
|
constipation |
matsalar yin bahaya
|
incontinence |
ciwon yoyon fitsari
|
flatulence / fart |
kumburin ciki / tusa
|
mucus in the stool |
majinar ciki a cikin kashi
|
dysentery (bloody diarrhoea) |
dankanoma (gudawa mai jini)
|
typhoid |
zazzaɓin typhoid
|
piles / hemorrhoids |
basir
|
hernia |
ciwon kaba
|
stroke |
buguwar zuciya
|
paralysis |
nakasar jiki
|
nose infection |
cutar hanci
|
ear infection |
cutar kunne
|
heart attack |
buguwar zuciya
|
chest pain |
ciwon kirji
|
convulsions |
rawar jiki mai tsanani
|
hepatitis B and C |
hepatitis B da C
|
thalassemia |
thalassemia
|
leprosy |
kuturta
|
polio (poliomyelitis) |
cutar shan inna (poliomyelitis)
|
measles |
kyanda
|
meningitis |
sankarau
|
chicken pox |
madgwala
|
epilepsy |
farfadiya
|
eczema |
karzuwa
|
dark spot on face (hyperpigmentation) |
baƙin tabo a fuska (tabo a jikin mutum)
|
ulcer |
gyambon ciki
|
gastric ulcer (stomach ulcer) |
gyambon ciki mai tsanani (gyambon ciki)
|
gout |
ciwon gawut
|
anemia |
ƙarancin jini
|
hypertension |
hawan jini
|
jaundice |
cutar shawara
|
kidney stone |
tsakuwar koda
|
mosquito |
sauro
|
tetanus vaccination |
rigakafin tetanus
|
tonsils |
belu-belu
|
tonsillitis |
ciwon belu-belu
|
motion sickness |
tashin zuciya don zama cikin abun hawa
|
loss of sensation (numbness) |
rashin jin komai idan an taɓa ka (kasa jin komai a jiki)
|
abscess |
gyambo
|
foaming at the mouth |
kumfar baki
|
blister |
bororo
|
panic |
tashin hankali
|
hyperactivity |
ciwon rashin natsuwa
|
acne |
kuraje
|
tendon |
jijiyar dake hada tsoka da kashi
|
bruise |
ɗan rauni
|
gland |
wani ɓangaren jiki mai fitar da sinadarai halitta
|
tobacco |
taba
|
smoking |
shan taba
|
betelnut |
kanya
|
intravenous fluid |
ƙara ruwa a jiki
|